text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
wlh kana kokari sosai na yafema | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai jama'a ana wata ga wata😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
BATA LOKACI. . Wannan shirin ba shi da kyau ... bashida kyau sosai. . 😠😠😠😠 | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Wannan gaskiya ne! Sai dai Yan kano a Twitter su dai kam, ka sa musu ciwon corona 😉 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kei wnn mutumi wnn mutumi wato Corona tayi sauki sei fita ko karshen Kuma bazei wuce yace rikicin siyasar kasar zai sasanta ba Don jiya akace wancan bakin macijin yayi ganawar sirri dashi,Amma dei wallahi Allah wadei kaji da matsalar kasarka Amma sei yawan banza ka iya😠. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da so samu ne.... Ranar haska mati a zazzau mu dauki hoto tare 24/7 naita smiling😊😊😊😊😊😊😊😊 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user We are into new life shiyasa changii kenan 😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
aa kudi yaje bashi na ladan noma da ya samu | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaji lalacewa irin ta Nigeria 😂😂 Suma idan ba masifa ba maize kawosu | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya bada sa'a Rahama, addu'a ce tamu😉 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya dai daya ce 😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
da abun yamun sugar kuwa wallai | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Shiri mai ban sha'awa da bada ƙarin haske . . . . Shirin ya so miƙa saƙonni da suke haɗe da mabambamtan ɓangarori na al'umma.Kusan kowane ɓangare yana da ɗaukan hankali. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Don Allah ku kyalemu da Abin corona banza haba 😌😌😌 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hmm gaskiya Nigeria sai ahankali hmm 🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hannu daya baya tafi👏 #BubaGaladima | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hhhhhhhh lokacin b hoda foundation | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
a dai yi mu gani idan tusaa zata hura wuta | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user wannan ba lokaci da yakamataace anyibane bakuda Ahannun mutant💴💴💴 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Waya Kara samu a ciki?😥 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wllh wannan azzalumi magani guda a harbe shi har lahira domin yazama darasi ga azzalummai irin shi ni gaskiya banga alamun yin adalci a gwamnatin shugaba ba wllh wannan taasa har ina | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Subhanallah, allah yakawomana qarshen ta 🙏🏻 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ku a sallar ma bazaku mana maganan eid ba sai aukin tuno mana da corona | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤣🤣😂😂😂,nifa na manta da wata corona | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Chaaaiii! Gskiya ne naga alama ga eyes dinsa nan suna rawa, shifa fulani bayasan ya mutu shi kadai😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Idan Kuma aka kama mutum yayiwa karamar yarinya wacca bata kae ayi sha,warta ba ina ganin a danda tseshi kawae a sakeshi wannan shine abu mafi sauki mafi muni da bazae taba mantawa dashi a rayuwar sa ba🙏😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Akwai wani a kwanar gidanmu wallahi dan Allah su fara ta kan shi. Dama babu nisa daga HQ din Hisban 🤷🏾♂️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sabida hauka akeyi koh !!😏😏 Kuma bbc dinnan wani lkcn jakuna ne wlh😠😠 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh sai me😡? Dama Kwallo aikin Shedan neh | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da sabuwan mota 😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai Allah ya banmu a kasarnan...duk xapin kebir kaga wani abun ka Dara🤣😂🤣😂 https://t.co/5jzDjOYSQp | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wato @user ilimin keetahh yaqare a wajen ganduje 🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ubangiji ya Kyauta ya kare tsare mu daga sharrin mutum da Aljan Ameen 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Su wurgo shi Madrid😋 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
to allah ya kyauta amma nigeria ni har na kasa gane kan wannan lamari allah ya kaga halin da yanuwan mu ke ciki | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wlh baze taba jindadin mulkinnan b tunda b zabarsa akai b, kuma wa’yanda ze mulka b sansa suke b. Allah kayimana sakayya🤲🏻 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user kai ka hada headline din nan ko😅😅😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Kamar wasu aiyuka kamar shi, Anyi 'Knock Out Blessing' musamman don amfanin bafa saƙon girman kai ga masu shiryawan shi maimakon gamsar da masu kallon shi na Najeriya. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user katsina people are sorry 😂😂😂😂 muma haka muke fama dasu. Daga Dan malunfashi sai daura 😭😭😭 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ubangiji ka tsare Mana Kano 🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ALLAH y ci gaba d tona musu asiri👏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Baba kenan to mudai muna water🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
anya buhari kana sauraran karatuttuka kana jin qalubalen da shugaba zai fuskanta ranar qiyama kayi adalcin baka tsira ba bare kuma irin wannan mulkin naka na kama karya wallahi gwamnatin buhari bata amfani talaka da komai ba sai wahala da tsadar rayuwa ubangiji ya saka man | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user wae pls miyasa akecemaki washa kuma naga bakinki ba washeshe bane🙄 kaman na @user | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Bai cancanci lokacinku ba | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Ana maganar mutane kuna maganar yan maula miye anfanin shi 😙 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah sarki rayuwa allah gafarta masu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lalle Shugaba @user ya cancanci yabo!👍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Alhamdulillah, Allah ya Kara daura ka a kan makiya sarkin mu👑🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dolen babarsa ae😁😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user @user @user @user @user @user @user @user @user @user Ashafa zamu karanto kafa million dari ba daya. 😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya bamu zaman lafiya da kwanciyar hankali💯💯💯🤲🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wai ina masarautar gaya imagine na tafi kallon hawan sallah gaya this is not me muna allah wadai da wannan tsari | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user gani yasin ai dama mahamud ba mijin sumayya bane domin yaci amanar soyayya kuma shima yazama dole zaaci amanarsa dan lailah bazata kara yarda dashi ba dole yabarar da soyayyar sa sai yaje ya auri murjah😜😜😜 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wan anya kuwa basa wa ragowar ma aikatu kutse acikin al amuran ayyukan qasa kuwa suna wuce makidi da rawa fa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Na nesa ka sha dadi ba, wanda yake wuce wajibinsa ya tsallaka ko in kula😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Hahahaha Falalu ka kiyayemu ai martani aka mayar masa bawai kwaikwayonsa akayiba😜 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allah yasa suna jii dai😀 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ta rabawa mutane kawae,ko dan xaman gidan da akasa iyayan mu yi...a rage wani abun😊 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
da munsan origi da anold sun iya kwallo haka da muyi marking nasu amma gashi sun jawo mana zagi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai Bbc Na zare zariyar wandona nabi zariya da gudu!😳 yan wahala muna fama da matsalar tsaro ku damemu dawani kirari🤥 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shi rediyon yaci uwassa😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya Kara Maya lafiya da sawan kwana Ubangiji ka hadata da miji na gari😍😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Fyade, kuma mutum 12 har tsawon wata biyu🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yabani wacce take sona irin son da sumayya takewa Mahmud ❣️❣️ Yabani mace me irin kyautar laila 🤣🤣👋 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah qara lpy da nisan kwana | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ashe duk wani camibinet dinka babu wanda xaeyi free duk daure suh xakae las las kah daure kanka | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
se kaï oga zan go | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dariyar mugunta ko nima sainazo kaduna a kasa naga sadau | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gyada mai Sihiri a bara aga biyu,a murza aga Hudu,A tauna aji Gardi 😋 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mutawa mai tonan asiri 💔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
aa habaa dan kedin ahankali kika ci nima sai na ci hakan tab ni kam dadewa ni ke yi ba mu haduba dan haka ban ragamar gaskiya gwanda ke a duk sanda kika so kukan hadu barkar ki da sallah eid | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Yayi alƙawarin dariya, amman ban dariyan kaɗan ne kuma ya samar da murmush a maimakon dariya daga zuciya da kake tsammani idan kaje sinima don abin dariya. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Toh allah yakyauta dai... Amma nidai wnan abubuwa nakasar nn tamu yafara bani tsoro😓 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaji karya mu bada labari😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Inkacire sardauna sokoto babu kamar u mar musa yar adu,a Allah ya jikikanku da rahama Allah yasa chan yafi nan happy national day all peoples of Nigeria 🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya kare yan uwa musulmai allah ya kare kasar mu nigeria allah duk wanda keda hannu kan lamarin boko haram allah ya kawar mn dashi allah dan soyyy mu da annabi muhammad da alfarmar wnnn watan | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya qara lafia da daukaka shehi🤲🤲🤲🙏🙏🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yanxu mata se rejecting masu suna mahmud sukeyi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Lol 😂 Sunji uwar wuta kenan | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ameen sumo ameen when are we coming for shan ruwa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Wani yiwuwar yin nasara da aka lalata da rubutu marar kyau. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
Da wuya idan akwai lokacin minti 5 a cikin wannan shiri tareda babu abinda za'ayi murmushi, dariyar ciki ko dariya akai. Bana tunanin akwai wani shirin Najeriya da yakai wannan a nau'in shi (ƙagaggen labarin ban dariya). Tasirin shirin sun kasance abin yabawa suma. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Shima yaji yadda mukeji idan muna dabu sakamakon jarrabawanmu musamman ta jamb😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kunji yan gatan liti mugu arewa kuma su mutu ko 😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kash! Kuma sai da aski ya zo dai-dai gaban goshi😏 Maraya baya shakkar mutuwar uban wani🙃 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ...sai an tambayo 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A Nigeria wataranma cewa zasuyi 31 zamuyi azumi, suce watan me 31 ne😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kalaman soyayya masu ratsa zuciyar masoya ina masoya maza da matan yakamata kusan su | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user matsiyaci sai kayi takwas 8,😛 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user In mutuwa su ce alheri. Allah ya jiqan su🏃♂️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Haƙiƙa yayi kyau sosai. . . . Wannan ya saka ni alfahari da zama ɗan Najeriya. Layin labari a gefe, aiyuka daga ko wani ɗan wasa sun kasance na musamman kuma ya ja hankalina sosai. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Dakin dage akan ki iya larabci, Akan yadda kika dage Domin Ki iya Indiyanci_ Inaga Da yafi maki Riba duniya da lahira🙏 https://t.co/RTJmt1au05 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
aa wannan ba gaskiya banebaba ganduje ne ya siyar | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
meye kwa zamu sani da wuce barca zasu sha kashi | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂🤷🏼♂️ Toh zan iya siyansa $10000 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allahu akbar allah yasa daga ranan sun daina wannan aikin | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da akwai matsala fa🙆🏽♂️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Karyar banza an jefa dan Agwagwa ruwa😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hake ne za mu fara duba matsalolin Yan arewa da kuma rage farashin masarufai da kuma tsaro da wutan lantarki A kuma du ba makarantu da asibitoci Allah ya taimake mu yay mana jagora da nasara Amin🙏✅🇳🇬 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.