text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Dole wannan al'amari ke fusata """"""""""""""""yan najeriya, ace wani katon banza wanda bai taba shiga aji ba, ya kashe wanda yasha wahalhalu na kasa har ya kawo wannan mukami yau ace an rasa irin wadannan mutane, akwai takaici gaskiya😥
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tafi dai majidadin London Hakimin England galadiman Paris.wanban America Sarkin Dawakin Russia. Lapia Uban africa baban Marroco Allah yaqara lapia Falakin Saudia. Jarman Dubaii🔊🔉
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Istigfari daga tsakiyar zuciyar mai yi. Allah ya biya mana bukatunmu albarkacinki Rahama. Pls ki sani a cikin addu'oin ki. 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
in allah yayarda sai malam yaga karshen buhari da masu goya masa baya
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskia ban tabaji ba ace mutum ya samu maganin aka rasa gano maganin ta a duniya, yasha ya warke ba karya ne sai yayi sauki 😭😭😭😭😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yanzu Kenan A Nan Niamey Niger Republic 🇳🇪 😢🤕😱 https://t.co/HRS62KjzxA
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Fitsararru dai👊 Yan iska marasa daraja😙
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sana'a 10 maganin kwanan rana kowa ke talla yawo kayimai in bashison abin mutane ya bata🤣🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
hmmm sai yanxu mutanan dasuke mutuwa tun azumi kudai kuka sani ai gaduni yannan ai kuyi mugani haba dan allah
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shiyasa wasu acikinsu suke tayin kiba da hasken kunne🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ni wakar ma nakeso, wa yasan sunan wakar 🤣
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Al-Qur'ani Allah yace """"""""""""""""wala tabarrajna tabarrujal jaahiliyail uula"""""""""""""""" ashe dabi'ar jahilan farko ne sai jahilan qarshe suke kwaikwaya. Wa iyazu billah 😢😔 Allah ya shiryar damu gaba daya 🙏 🙏 🙏 https://t.co/pjF2BRMVCU
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya jeqa sa muma e tamu taxo mu ceka da emani😭👐
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
gsky guys din nan basa duba muku fah
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
domin da rana ake fara gashin
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tun farkon wannan rikicin nayi tsammanin hakan zata faru😭 Tanan suka fara kenan? Inna lillahi wa'inna ilaihir raji'un. 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Waye ya baka umarni nadashi kuma? 😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kowa zai girbi abinda ya shuka. Kuma shukar dakayi ko ka mutu za,aci gaba da bata ruwa😁😀
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kuma shine zaa ce Sai bayan shikara goma zaa fara maganin taulacin 😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yah banga Ganduje bah?🤣🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh ai iyayannaki mah basusan darajan musulinchi ba tun da sukabar ki kinayin halin kafurchi ai bakiyi dana saneba tukun nama😡😡😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
likita ne shishirme kawai
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
algeria amma duk da haka zamu yi iya kokari muga munyi waje da algeriya muna da yan kwallo zarata hazikai amma ya zama lalle suyi aiki tukuru da ƙwaƙwalwa da jiki bugu da kari shine amfani da wayo da dabaru da amfani da dama ko yaya take muna muku fata
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dan Allah karku batawa JB salon mulki tunyazu ⏰
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user @user @user @user KUBARI YATASHI YAYI BAYANI KARYACIKU DA BUGUXUN. 😊🤗😋🚶🚶🚶
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya kawo muna karshen yan bindiga A DUNIYA baki dai ba, nigeriya ba,kenan hum 🤔🤔
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kaza ci ki goge baki misali lokacin neman yakin manjo da mukayi ta tura masa kudin sayen form bayan ya haye mulki wai shi babu wannan batu tsakanin sa da talakawan lanjiriya wanga mugu shi ake kira da kaza ciiii ki goge bakiiii
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya wan nan alamari ya kazanta domin babu shi a hadisi kuma babu a Qur'an 😣😞
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shugaba mai adalaci na talakawa 😃😃
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Subhanallahi to sabo dame jamaa mudai bazaa kyalemu ba ke nan...😭😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
tohhh mudai munga gawar mutum a qasa kuma muna fata ubangiji allah yayi masu rahama yasa aljannah firdausi ce makomarsu muna roqon allah ya kawo mana sauqi acikin shaanin tsaro yazaunar da qasar mu lpy ameeen
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Yan Najeriya a Brooklyn. . . . Wannan shiri ne na ban mamaki, mai zargi, na tunani, da kyau.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Wanda ya kahe a kahehi😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yasa a cikin barbarar da tai an samu karuwa ba tafiar banza tai ba😂💔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Za'ai musu pcm dai😂😂 waima ana dole mida v kamuwa mukai v a qyalemu mana ayiwa wanda suka kamu kawai😄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Shiri marar ma'ana. . Wannan shiri wasa ne.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user @user Inason inga kaina a kwana casa'in. Very very mai sauki 🌝 🌝 🌝
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yajikansa da rahama yasa mutuwa hutuce agareshi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user toh bakincike kuke masa ne ko ko? 😂😂😂😂 So kuke ya fado?
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user to yau ko kashe mutane da akeyi yayi shuru ballantana wanga abu 😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user : Allah ya shiryi masu yada jita_jita...ku kuma Allah ya qara kareku ya tsaremana ku...ameen✌✌✌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😭😭😭 Allah sarki allah zai saka miki ai
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user hhhhhhhhhh😁😁😁 Allah yasa asacemu Don matsayin watan Ramadan, tsakaninmu da mutanen nan nikam sede Allah ya'isarmana
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user kai sadau bala'i ce duk wannan 3rd civil war din da ake a twitter ita neman kudinta kawae take 😀😃
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user babu hanyar da yafi dacewa kawai su bude shafi na musamman domin fadar da duniya halin da suke ko sakon da suke son bamu 😘😘😩😩😩😩
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ka ga masuyi dan Allah🤗
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai ka ji renin wayo, hatta shi Wanda ya kamanma in ka bibiya shi ya fi kowa iya sata a lokacin da ya xana tashi WAEC din. Mtsewww 😗 ku bar yara su huce fushinsu na Corona, don kuwa kwakwalwarsu ta riga ta yi sanyyi.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Amma bbc nan wallahi bakuda aikinyi, kawai daga labari ya kare muku sai kukama buga labarin kazar PDP. Nasan yanzu takarema uwayen gidanku PDP sundena baku kudi kugamusu mabarin Karya shine yanzu kukeson kujawo raayinsu ko. 😂😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
arewa cardi b
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kema kice kina tabawa kenn🤔😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
toh meye matsalarsu da hakan
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan ay ta cancanta☠️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ina kyau anan
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
nabi tallapi da gudu na tallapawa uban da yake tallapawa tallapin manfetur in akwai tallapin yan tallapin
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai dama akwai korona har ynzu ❓
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Cancanci kallo. . An kafa shi akan komawa baya na yunƙurin juyin mulkin 1976 a Najeriya Wannan kyakkyawan shiri ne. Ba yawa harbi sama amma kyakkyawan wasan kwaikwayo.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
Wasan kwaikwayo mai muhimmanci tare da ban dariya madaidaici, irin nawa
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user @user Alkur'an akwai mata yan ta'adda da yawa😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Gaskiya mudai baba badaru yace mazan mu suje idi don haka ba wannan zancen a nan🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mun shirya Ina zaa yi typar 😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah Sarki! Allah Yaimana magani 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Mai matuƙar kyau. . . . Lokaci na farko dana ga wannan shiri an burgeni. Bana so a ɗauka da shirme amma na yi ƙoƙarin nazarin abubuwan wannan duniyar. Ina fatan ganin kashi na biyu tare da 'yan wasa iri ɗaya da fuloti mai duhu.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Wato Akwai Yiwuwar Yan takarkarun da suka tsaya takarar Gwamna a shekarar 2011 zasu Kara fitowa domin a Kara gwabzawaaa👏😂😂 Wato Ina nufin kamar su.. Mohd Abacha, Kabiru Gaya, Malam Salihu Takai, Abdullahi T. Gwarzo... Etc
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user BBC naga take taken ku anya kuma ba yan gandujia banne??🤨🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
yan bura uba zaku gane shayi ruwa ne sai munci durin uwarku idan allah ya kaimu shaggu matsiyata nayi nadamar zaben wannan azzalumin har sau biyu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai dama baya ciki 🥺
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nothing beats and ifthar with a flavored Maltina...&above all, sharing with family @user💋😘 @user Barkanmu Da Shan Ruwa ! Ifthar Mubarouk !😘 https://t.co/Fg41FYv8F3
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ni Nama Manta A Episode Nawa Nake😖
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ubangiji ka bawa dukkan wa yanda ka jarrabta da cuta lafiya mu kuma Allah ya kare mu da dukkan musulmi baki daya Ameen🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah sarki bawan Allah aidama wnnn itace mafita tareda addua nigeria dai bazata iya komaiba🙌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
congratulations my ambassador fatan nasara a koda yaushe
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kudi a kashe su ta hanya mai kyau☝️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A ina aka rubuta yau ne ranar harshen larabci ta duniya🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user allha dai yarabamu da girman kai malan falalu yayi mungode allha yakara daukaka da hajiya 🙋🙋🙋🙋
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
original baba buharin mu dai ya fi kyau
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Da gaske sun yi amfani da katin take na smash bro don gabatar da 'yan wasan...
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
arewa angel my rahama sadau
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To waye zai yi limmanci Kuma? Ko GANDUJE ne😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kodae axumin ne?😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wlhy in tabiye muku haukatar da ita zakuyi 😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai! Kar zuciyar yawale ta buga fa naji ana maganar wai ya siyar da jiragen ✈️ fadarsa 😁
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mugu dan daura😂😂 aci gaba da gashi baba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yakamata Baba Bahari Ya Kulle Border Shigo Da Kwaroron Roban Nan Seya Yabude Mana Ta Shinkafa Yin Hakan Zai Hana Yawan Zinace Zinace Amma Qawai Tsabar Rashin Tsoron Allah Sai A Hana Shinkafa Shigowa Abar Kwaroron Roba Yashigo 😠😠😠
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Sunce wai maula ce 😂😂🤣🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ina ma ace yayi ××× muci gaba da shan jar miya
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kulluma ganawa yake dasu close door mukuma bamu ganin wani chanji baa daina komai ba.🤔🤔🤨😐
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya jikan ka da rahman sa 😢
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kai ku tare shi kar ya fada rijiyawai bakano yaga farar mace
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Wato a iya naxari da tunanin danayi Kan film din Labarina shine #Muhmud xai kasance babansu dayane da #Sumayyah duba da yanda shima mahaifin nata Dan Duniyah 🌍 sakamakon yatabayin ciki mawata yasa mahaifin Maman #Sumayyah yaki Aura Masa ita, Nafi tunanin itace wacce yayi mata ck
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Soyayyaaaaa. . . . Mai danganta! Baƙin ciki akwai zango ɗaya kacal. Na zauna har zuwa 2am ina kallon wannan wasan!
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Allah yakara kiyaye mana ku baki daya ameen 🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
sarki kai baka giveaway ne naga wadanda kafi ma sunayi
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Na kyau tah neh 🙂🙂🙂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hakan yana nuna mana cewa wa inda aka turo Afrique basu da inganci kenan🙏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A Nigeria 🇳🇬 muka sha RUWA MANA?
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ayni gaba daya @user ta siremin tin sanda naganki a wani film wani katon banza yanata lallatse yan nonuwanki ke kuma ko ajikinki ay naji kawai babu ruwana dake. @user 😕😕
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
wae har ynxu arsenal na ruwa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wlh a harkan nan kamar akwai baqin ciki the way these girls insulting @user kai kace su saboda rufe jiki ma da hijab suke bacci. Ku Kuma guys Sai kun gamma Kalle tsiraicin mace Sai kuzo Kuna wani surutun banza idan gaskia ne kowa yaje ya fara hana qanwar sa shigan banza.😠
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To ku cinye qasar ku mana.😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
salamaàlkou zafafa aminu aba oumar yabirgemu
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train