text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user Allah yasa ya gurfannan, ai ba Wanda yafi karfin doka amma bara kuga bazai je ba madadinsa za a tura..😢 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allah yajikan chairman yakuma sa ya huta Ameen We will never forget with this superhero of all Hausa movies 💪😎 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ayi Yadda Zamu Gane Dan Allah 🙏🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan fadan tsofaffine abubu ruwan yara aciki mu muna gefe idone namu 👀 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yabari kawai dan uwarshi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wannan siyasa ce shi shugaban kasar wana kokari yayidayaje garinma gidan gonarsa ya tapiamma dan san rai komai se ansa siyasa ciki | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ae sunsan inda yake 😀😀🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nine Na Daura Musu Auren A Nan Duniyar Wata 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Abun takaici sai Trump ne ya fara daukan mataki. Sauran manyan kasashen musulmai na duniya ka ko a jikin su, yanzu inda akan dukiya ne da tuni sun gama duniya da kwakwazo. Addinin dai ba shine a gaban su ba. Munafurci.😠 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da can basu saka sunanshi bane? 🤡🤡🤡 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
man in red anfada masa rawa kungfu ne | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ba na Maza ne 😂🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
haba oga akwai amana | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Neman suna ne 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah sarki dubi su yara yan qanana | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasa baba buhari yayi tazarce 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah sarki nanfa nigeria ne ehen | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da a Nigeria ne da ance turo kujen akayi da wata manufa.😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user haba Ranki ya dade, muna zaman zamanmu lpia ki ta qoqarin sai kin samu yin wankan dole😢 adinga tuna cewa abin marmari bai da kadan😡 https://t.co/zgqxgy50fo | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh hayar sojoji suke so aje ayi? 😟 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amma kema yanzu kinyi kiba ai😁😁😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya @user And @user Suna yin ki, kin ga AVI dinsu kuwa 😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user ALLAH Ya Tsawaita Rayuwa Musha Kallo😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yanzu kafara gani idai siyasace😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ikon God kunji shugaban qasar Arziki 🤔 au daman tsakaninka da mutanan da kake wakilta ana kashe su amma kace kana hakuri tabdijam | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zaka sha kallo 😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Kyawawan, Mai ɗaukan hankali, mai iko, Sabo. . . . Wannan shirin ya kamo matsalolin da matsakaicin Gen Z yaron Najeriya yake fuskanta. Bai kare komai ba. Ya bar ka da fushi da ɓacin rai a wasu wuraren. Ya barka da harzuƙa wanda nake tunanin shine ma'anar. Don tilasta mai kallo ya raya gaskiyar 'yan wasan. Ina farin ci... | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Me xai hana ya dau mataki ko sunfi karfinshi ne mungaji da magan-ganu ba acikawa 😡 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yau n fa🤝🤝🎉👏👏👏👋🤣🍉🍉🍉 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Doctor Lanre motsine mai ban sha'awa. . . . Na ji daɗin zama ɗaya daga cikin 'yan farko akan jirgin wannan shiri. Wannan motsi ne mai ban sha'awa. Shirin yanada wadataccen fuloti wanda aka ɗauka ba da ƙoƙari ba da aiyuka masu matuƙar kyau na jerin 'yan wasam. . . Wannan na kallo-dole ne. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user @user Anan hotunan aljannu ne kuka saka😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
masha allah allah yakara basira | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Subhanallah,,, Allah Kayaye mana wannan annoba badan halayen mu ba. Allah Mun tuba..🙏🏽🙏🏽🙏🏽 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user wai akace ka zama gate man na Ahmad Musa? 😂😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ai ba maganar hadi Alaji, Dumame ai duniya ne ballantana kuma ka samu Bakin shayin agefe kana korawa.😀 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Me hana giwa bacci @user 😁😁😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Am preferd to whistle EFCC to acessBank. Barayin banza dasu😣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
sai uban cin bashi amma ba abunda aka tsinana wa talaka banda talauci da kashe kashen rayukan alumah | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wahala Tallar icce😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
muna goyon bayesu sosai akan hk | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kuna motsa jini idan kun fita neman abinci ministan sadarwa a najeriya isa ali pantami ke nan yake nuna wa maaikatan da ke karkashin maaikatar da yake jagoranta yadda za su motsa jini a wani taron aiki da suka fara a ranar litinin | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Irin wannan mukeso muringa gani a Nigeria 🇳🇬🇳🇬 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Sabon POV. . Ita ba irin sinima ɗin da muka saba da ita bace a yammacin rabin duniya, amman ƙarin bayanin shirin ba labarin ne kawai da za'a bunƙasa ba, amman kuma launi da al'adar yankin da yake faruwa. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Saura kuma ace yan' boko haram su kwace 😁😁 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sakarn banza wazaima huskan ban tausayi toh 🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bama kida amsa bari kawai nai shiru🙄😏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yawshe mukace haka?? , wallahi bamu damu ba .🙄🙄🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
but jamaa allah yasa muda ce | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
inayinki hundred percent | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya kiyaye amen 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ai kawai yaci gaba da bawa CBN tana turawa jama'a kudi👍 through covid-19 loans, NECAS, AGIMESIS. Kudi yy yawa ah kasa....✌️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Muryarki kadaima za,a gane ki 😄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😅 Naji kuskure da gudu | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Rip to her Allah yasa idan tamu tazo yasa mucika da kyau da imani amin yah Allah... Every soul must teste deaths... 😭😭😭❤❤❤❤ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Shiri marar kyau sosai. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Wayar da tafi kowwace tsada a Duniya duba nan 👉https://t.co/C9bD8SedUi https://t.co/JFs3b7AdOD | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 's secret admirer ba fa Kai kadai bane, we are many here. But ka fi mu zafi.🔥😂 I like your feedback Didi @user | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da maganan guy din nan da haqin sigari duk daya suke sbd duk iska zasu bi 😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Babanki in swahili 😄😄😄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user RANAR HAUSA DAN TUWAN GOBE AKEE 🔨WAN KE TUKUNYA | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 6ster yau fa fresh kikejin kanki.❤🤣🤣😀 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai yaushe Zaki aure ne rahama 😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ku kawo cin hanci na kamoshi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
mu da muke sallah wani wanke hannu zaa nuna mana | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Har Vaccine na coro ya para aiki🥴🥺 https://t.co/7zeyNApOYU | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zullumi ? Ko ba zullumi ba !! Ta ka re maku can a Amurka😛 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wannan maganar hakan take don allah adu bamu baba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ubanku kenan Ina ruwanmu Biri DA Gada😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wai rayuwar nan takoma cewa musulinci daban akin musulmin daban i mean both daga talakawan zuwa masu shugabancin wani shirman ma hankali baya dauka hmmmm wai kishi kuma wai tabun hankali to muyi mekenan da️ mahaukatan cikin mu da suke yawo | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aifa saide uwar diya taji kunya @user 🙅 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
“@user: Jonathan ya taya Buhari murnar lashe zabe http://t.co/QorH8CyhDM” this headline dey sweet me die for bele 😩😩😩😩😩😩👊👊👊👊👊👊 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ai kayi fuck up da kabari film din yayi leaking exactly haka nima wani yaban lbri walh | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Absolute shara. . Bai cancanci ko ɗauka ba. Jaruman sunyi rauni, labarin ɗan shekara 12 ne ya rubuta. Ingancin sauti baiyi ba. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Ahhaha sai Babba gara dai ka tab bar😆 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasa lantarkin gidanshi ta daina anfani koda kuwa na Generator ne😠😡😠😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Abun mamaki da yawa yake, to wai ita AREWA ba a Najeriya take bane? Wani abun kamar da asiri a ciki. Allah ya kyauta ya iya mana.🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
to ku nemawa talakkawa mafita mana magamar banza ko hare hare anka kawo waye sukafi shafa ba talakka ba kumfi uban kowa kuka da matsaloli amma baku damuda wadanda suke shafaba nan tsohon gwamnan zamfara yacce sulhu da yan bindiga ba shine mafitaba to mi shika nuhi mits | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user A binda yafi gwannati taje madagaska karban magani corona zaifi.🤷♂️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kut yatsunhannun rahmasadau sunzama sabbi | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Waiku mene matsalar kune, duk abin da za'a zagi @user shine topic naku, yaran #YAHUDAWA kawai 😠😠😠😠 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya bamu zaman lapia a wannan kasa tamu ta🙏🙏 da Kuma arziki me dorewa Mae albarka | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Manufa ta samu al'umma najeriya gareku duk wanda yake da wani korafi to yayi ikirarin zanga zanga yagani inba a biya masa bukatunsaba😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mutumin da baiji kunyar tura dollar 💵 a aljihu ba tayaya zaiji kunyar murde zabe. 😀 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya Allah ka kawo mana dauki... Muna cikin mawiyachin hali 🤦💔 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasa nine xan gajeshi🙅 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 👨❤️💋👨👨❤️💋👨👨❤️💋👨👨❤️💋👨👨❤️💋👨Barka da warhaka | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user siyasa kano Se Kanawa😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Aslm hajj amen wai tambayah itace y labarin shirinka na wutar kara🤝...............? | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ama meyasa suke haka ne | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yajikan sarakunanmu na arewa wadanda suka gabata da sauran yan uwa musulmi bakidaya mukuma allah yakyautata tamu amenn daga kaduna nigeria | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
toh allah mudai bayinka ne kuma talakawa ne mu sannan gwauro neni ko auran fari banyi ba idan suka kwaso balain su allah ka sauke musu su kadai firaunan da tin farkon rayuwar sa har mutuwar sa balai ne shine wai zaa tono salon su batawa allah rai ya ci uban mutane | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
️ ku dai yan chana baza ku bar mutane su zauna lafia ba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
neaman kudi take ta shiga shiga lockdown ba harka | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Hahahaha... Yanzu kuma gashi tadena dadin! 😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lolz... It seems like wannan yafi tsamiyan biri dadi😁 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya taimaki musulunci da musulmai ya kaskantar da kafirci tare da kafirai, Ameen🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂😂😂😂😂 Zancen Banza Mu Wanne mukayi ko kuwa Don ba turawa bane sukayi shiyasa zamuyi hassada | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
zaa kwana ana shan wiwi kenan yau jamaica | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user I'm sorry, but nifa bakiyi minba 🤨 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
muwanke hannuwa ba tuwo waya tuna da labarin abubakar imam in wanke goma in tsoma biyar yanzu sunce goman ma inka wanke kada kakaisu kusa da baki | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.