text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
Hannu ƙasa shirin Najeriya mafi kyau da na taɓa gani..
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Wato yarinyar nan fa idan tayi wani kwalliya sai kaji gaba daya ta sace maka zuciya 😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai a kashe mu kawai mu huta mana 😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Babu abunda yasamu gada hassada ce kawai ta motsa masa 😂 https://t.co/x5CfcRwlh6
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Karasa wake rubuta Mai abun nan🤔 wani abun dakajishi sai Kai mamakin wai Anya kuwa anyi bincike kan fadin shi
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wow kinyi magana mai kyau fav artist❤️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
babba aiki koh suma suna iya jumrewa kuwai a wanga halin da zasu sicin kansu aciki
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ai bansan yar barca bane keh da mun barku kunci 😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
King of boys na Kemi Adetiba na musamman ne. Daga zaɓen 'yan wasan zuwa layin labari da aka aiwatar da kyau, wannan shirin ba komai ƙasa da matuƙar kyau. Ƙayata, ruɗanin fulotin, ban dariyan, ba na hasashe ba basu haɗu ba.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user An yi masa ritaya dai 💀
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mu ai musan kawai dannan wannan nombobin dadi gareshi shi yasa kaga yau an saka 1500 ko kuma 1000 kokuma 1,041 kullum aikin su kenan munsani 😂😹😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yama yi tsada 😂😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kan kuka gani, gangan jikin na baya...🤣🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai da kasheshi sukayi Wlh da Mun huta 🙅🏼‍♂️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allaah Ya qara kiyayewa. Su kuma masu sanya mutane cikin irin wannan hatsarin Allaah Ya cigaba da tona masu asiri🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah karo kasuwa mai albarka i will cum an joined insha Allah to full mah ciki wix abinci mai ddi💋💋
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ashe maulana ma yana cikin gwamnati😋
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user A taimaka kar uban Mahmud yazama mai kudi 👏ya kare da talauci
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bama dole gyada tayi mai ba .... L😂L
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kina matukar birgué ni fati❤😘
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
addua zan masa allah ubangiji ya kareshi daga dukkan sharriya kara masa lafiya da nisan kwana ya karfafeshiya kawar da idon maqiya akansa da mahassadaya karo mana irinsa a nigeria and
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
na yau yayi kyau sosai dan nayau yasani nayi dumu dumu da kaji
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
talakawa da kiran sallah
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user @user Allah ya taimaka mai gida. 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Assalamu Alaikum @user Inaso abani tarihin shahareren Dan majilisar Afrika ta kudu wato Julius Maleme ta Economic Freedom Fighters wato EFF, Daga Engr. Kagu Alibe - Dikwa LGA - BORNO, NIGERIA 🇳🇬.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gwanda #Corona da shugabannin mu wllh, su da kansu suke kashemu ana cewa 'yan bindiga, Kuma dadina da'ita bata cika damun talakkaba saidai masu hannu da shuni ma'ana masu madafun iko, Suko masu madafun iko su kashe talakawa, Allah shi isarwa talakka ga shuwagabannin mu wlh😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Haiwuwan farko horon gindi 😂... Ngla... Muje zuwa mahaukaci ya hau kura
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannar itace magana ta gaskiya da adalchi🤗😥
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂😂😂tabbas kanwar dubarudu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hasbunallahu waniimal wakil Allah jikansu da rahma Allah yasa sun huta intamu tazo Allah yasa mucika da imani dan alfarman Annabi Muhammadu S A W 🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
iska tana wahalshe dame kayan kara allah kasa ya debo da yawa amin
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Duk suna Nigeria.. Katsinawa da sakwatawa sun aure su😂🤣🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah yasa afara asa'a Allah yayi jagora💕💕
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allahu Akbar. Ya Allah Kamin daukakar da Za'min hakn Albarkar wannan da yake kwance anan Ya Allah koh Amafarki ne 🙏🙏 Ya Subhanalilih😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai dama muna biya, kuma hakan ba shi ne zai sa mu daina bah... Mu a koda yaushe addu'ar mu iya che """"""""""""""""Ya Allah ka hore manah duk abinda xamuyi, muyi shi cikin sauƙin""""""""""""""""🙏👌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ameeen ya hayyu ya kayyum🤲🏻🤲🏻
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yaa Allah kabawa ABBA GIDA GIDA nasara a kotun ƙoli don annabi Muhammadu 🤲🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
to ai kasar tata gaba daya ba mai wayon ma ballan tana araina shi ma
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ameen may aljanna be their final abode
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hmmm😋wllh yan hegune kawai
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wanan gaskiya ne ( the unlimited talent )👌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Haha ihu bayan hari kenan, I aikin gama ya gama. Nide inan inta sifin din zubo na🍷🍷
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ƙara ADR marar daɗi, kuma matsakaici zuwa wasan kwaikwayo mai asalin rashin kyau, sai kayi - mugun mafarki.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Tirkash🤔 to Allah sa Mahamat yafi karfin zuciyarsa enba hakabaaaa.....Hmm
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
pls rahama daga jiya zuwa yau follwers nawa kika samu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Zasuyi bayani ai 😏 manafukan banza
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh ai ba kujerar gado bane🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
da gareka muke tun damacan ga allah muke kagayawa buhari yatuna allah ko saudayane kagamai cewa ran mumini guda yafi duniya da abunda ke cikinta domin ku kuka buda kuka karanta
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
president buhari duk wanda yayyi mai kyau ya gani mai kyau yan najeriya sundauki yardarsu sunbakah allah kawomana zaman lafiya a najeriya ameen
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ke habaaaa😠😠😠😠😠😠😠😠 Nakosa inje kince mati a sambisa...
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
muna ansar wuta a gun su buhari
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tun kafin a haifi mai sabulu byalbela take da farinta😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Gaskiya kunyi kama, Kamar yanbiyu😍
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user zamu sha biki wollah😍😁 zata pashe https://t.co/YKpAbWX4It
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tabdi yasin sun jaza mana... karshenta muma sai ankaimu litinin ko talata 😂😀😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To a ina za a dauresu? Naga shima Baban gashinan babu Mask a fuskarsa 😑
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya jikanka Oga🙌🙏 https://t.co/OMhVgDkRbL
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Za a zuba rashin kunya a wurin nan. Manyan gari zasu ci zagi 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ne yake nunawa kwankwaso iyakar shi 😄😄😄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sunce tayi wayo ko🤣🤣?
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya wannan mutumin mugune wai mutane suna cikin masifar nan amma a haka yake cewa a hada mai kudin waka ko kunya bai jiba😂😂😂😂 shege rarara jiki magayi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ameen summah Amen🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mu cikkakun musulmai muna goyon baya dan duk wanda ya taba annabi s,a,w komai girman sa bazamu raga masa ba, wannan mutumin ba addinin musulunci yake shugabanta ba, ku kira shi da sarkin Sokoto ba sarkin musulmai ba😠😠😠😠😠
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Koma a ina ta samo asali mu ina ruwanmu kawaii de tsakanin mu da ku sai dai muce Allah ya Isa Yasin 🚶🚶🚶
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
hakane darecta kuma kaga presdo yana da tabin hankali
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Kaji dariyar mugu # COVID19 🤣🤣🤣🤣??
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya karemana kasarmu tagado Nigeria da kare warsa daga sharrin yan siyasa ameeeeeeeeeen🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Su basu ga gawa ba sun zama gawawwaki😂😂😂😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan Gaskiya ne haka yeke Tabbas Allah ya kyauta🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ya kamata a cigaba da cin uwar ta novel price da aka bata a karbe shi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
champion ta kare maka yanzu kam
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user No kayan aure No kayan daki 🤕🤕,idan aka hana kayan aure kmr an hana kayan dakine🙄🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user A garin Hadejia 😃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wjen iya sheganta bah😹😹
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gidan miji shine babban kyawon kowace mace a duniya👌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bayan an zuqe farin jinin an zuba masa baqi da kudin uwasssa🙄🚶
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wslm queen of queens allah ya tsarekih daga sharrin maqiya 👏👏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Bazata Iya ba fah malam kawai dai fada take 😀😀😀
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
anzo wajen fa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
tunda da kudi ai za a kawo sauyi kuwa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😁😁😁 abin dariya wai yaro ya tsince hakori mutumin da Ko quduri daya bai taba kawo wa a majalisar ba Yau shekara 3 kenan yana mafarkin Nigeria an gayamaka sa jar hula ne.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Je foshi ta window za, ayi kawai🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Kadangare kan kuka🕵😳💔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh har mun sa 1 😀😀 yau 7 zamu ci @user
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user yaseen ji nake kaman na bada 1k din cos lokacin da mukace bamayi ance munyi laifi toh yanzu bara muyi making up. 😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah ya isa muna fuka🤨
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To ke ki kokari ki fara siya👌🏻👌🏻👌🏻
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
stofin banza kawai shi babban jimakin musan bazaije ba ai tunda ba yarbawa ko inyamurai aka yanka ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user sabon film NE oga zango🚶
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
wllhy bare tsiraba duniya da lahira
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ya allah kanaji kuma kana gani ya allah ka kawo dauki wa musulunci da musulmai
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Malan Lawan Abubakar Shu’aib ya zama na gaba a shirin kusan malamanku minti 15 za’a bashi🙏🤲.
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🤣🤣🤣 tofa muma muyi takammu kenan
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mutumin da ya sace rabin kudin CBN a wannan lokacin...🤷‍♂️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ubanka zama daram
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
nidai allah yanunamin ranar dazanyi wannan make up din inga yadda xamdawo said
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Freedom redio makiya gwamna 😛
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂😂😂 toh mudai bamu je daurin auren ba
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ku nuna mani wadda ke sa ma cp baki a interview
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sai kace a indian Hausa😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train