text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Kusan komaima Dan idan Malami a jamia ya fahimci kana da alaka da wadda yake gwada yana so to kadakai zaiyi Haka idan zakabawa Malami kudi to ko baka zuwa aji zakaci darasinsa.😢
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Billahillazi ko a mafarki banaso nakarayin irin sallahr nan😎😎🤔🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Naira #50 anya ba dan wiwi Ke tweet din nn ba 😂💔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Farawan farko mai daraja. . . . Na gano wannan a Tubi kuma na ji daɗin shi. Yanada matsalolin shi amman bai cire daga yanda shirin yakeda girma ba. . . . Shiri ne mai girma
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
tap mai gabadaya kenan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Dan Allah ka daina mana haka mun tuba 😭😭😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Haukana shi yamotsa😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user So Idan tazo, riqe ta mutum zaiyi?🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user yawo kawai Dan ba abunda yayi mana😂👍🏻
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tana ga mai qiba RIS me keta hazo🎶
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Na tsame wannan. Ba yanda za'ayi na kalla gaba ɗaya abin
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Subhanallah,yau zanga abun mamaki.🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Abun da bazan faba mantawa da shi ba she ne halin da duniya ta tsinci kanta aciki😭😭😭
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
baba buhari yana nufin wae idan an koro mu daga rana ne sae mu shiga duhuwa mu boye mu kuma sha inuwa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wani chubby wani slim😂😂😂🙈
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Qaryane wannan ba dan makaranta daya(1)da ake ciyarwa kawai dai wata hanya ne na sace kudin qasarmu🙅
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
bbc yahaka me kuka sha ne yau mune zamy baku answer kuma
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
kowa ma ya nema
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😁😀 dama kwan agwagwa ta seya
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nan wasu magoya bayan @user ne suka zo, amma a baya kuma yan Nigeria ne suka je.... Dole de se an nunawa @user adawa kai @user ku canza kawaye gaskia😒
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan Shine ya tabbatar da """"Allah kaimu lodon koda a tayar jirgi nee"""" 😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Nima dai gani a Online sai naji Matsaya Tukunna domin nakasa bacci wllh, Ashe mai gaskiya yana karaya?😂😂🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
magana mai cike da basira
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Aedole yaje saboda angama corona😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 👍👍👍👍 godiya da tunatarwannan
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
wannan labarine na bandariya da ban haushi aradu kuna fitar da wannan labarin ai saiku janyo aiwa hukumar yan sandanmu dariya a duniya yaseeeeeeen wai kisa akan kasa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sun riga cin naman sallah kenan 😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
za su biya miliyoyin miliyoyinta don babu wani abu da zai iya yin wani abu game da shi
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Su kashe kansu dauk turawa neh 😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan ai yariga yayi experi😅
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
sai dai kayi ta a game kuwa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hikenan ma haihuwa da hanji! Karshen Riga kafi kenan ko WHO iyakaci🤣🤣😁😁 NAIJA😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kutumelesi...Wai dama ba ita aka fara ba?🤥
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
malama dilla ki dinga maganar da hausawa xa su dinga ganewa hei ki dinga wani yare da kinsan babu mai gane shi idan ba ke bah hei mu shaqe ki in kina mana wannan abun ehe
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mudai a Nigeria rayukanmu sunzama abin kudi yau kaji ankashe gobe kaji ansace allah yakyauta ni tambayar ma anan itace yanzu haka zamu cigaba tazama kenan? Allah muntuba allah kayafemana 😭😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Gbarada' nau'in Idumota ne "Shirin Yarbawa" tare da duka rashin hankalin da yazo da wani yankin Nollywood.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
kada ka manta nan kazo kanayi mana kuka sbd talaka yana shan litar petur akan ashe kai kuma zaka ninka akan abinda talaka ke sha kai da kk cewa muyi hakuri amma sai wata sabuwa ta fito batun tan na masara domin hada abincin kaji wato kaji kk mulka kenan amsa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂Corona taci uwata
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Wannan shirin shirine na gaskiya kuma yanada kyau sosai da kuma motsarwa.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user waima tab!! Wani Atiku, Alqur'an Kano, Katsina, Kebbi sunfi karfina sa 😁😀 https://t.co/hwtdl7dbGj
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ameen kuma ya bani ikon haduwa dake idan kinzo kinkinau gidan washa 😁 Last time I missed😖 which was during Eid festival... More Greatness Sadau🙌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user The Mallam I've ever known in Nigeria. Allah Ya gafarta maka. 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Duk girman gona dole Akwai kunyan karshe daman. Shege dan banza 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dayake sauqa daga bene be ko🥺
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh fa wata sabuwa yanzu ba a samu 15BN ba Kanawa zakuji a jikin ku Allah 🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yaje ganin gida, dole ne sai kun san abun da ya kaishi... ikon Allah. @user kaga mutanen ka da wata irin tambaya...🙄🙄🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
innalillahi wainnailaihir rajiun allah mun tuba kayafe mana allah k tausaya mana badin halin mu ba ya allah ka kawo mana karshan wann masifan
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wani zai hada... Koko da shi Kenan😁😋😀
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Take takensu fah za'a kara wani azumin😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yabaka ikon yin adalci akasa baki daya🤝🙏👍🤛🌙
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Zanji dadi sosai kam!😊😊
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wani abun se 2019 😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
raqumi da kudinsa mota sai gidan gaba
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
karyar banza mtsss
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Bayan a Zazzau din ya kamata ku fara nunawa, seda kuka gama yadawa a duniya sannan zaku dawo ku nuna mana a zaria😠
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai basketball ake bugawa ne😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Dukda kasancewa Zeb Ejiro ne ya samar kuma Chico Ejiro ya bada umarni, Goliyat biyu na Nollywood, wannan 'Night Bus to Lagos' taƙi isowa lafiya. na casa'in. Asarar duka mone.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Allah yabiya soyaya zamani🔫😂😂😂😂😂😂😂😎😈
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user Allah ya Albarkaci rayuwar ku Allah ya baku maza je nagari🙏🥰
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bakina da nama 😪😪
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Imagine oo💁🏿‍♂️ Yaushe Nigeria xata xama kasa mai sirri ne. Kodai criminals din da xa'a kawai harin basu iya karatu bane da bazasu sallami kansu ba na kafin azo🙄🙄🤣🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Rahama_sadau wannan takonkumin coronavirus allah yatsare 🤲🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Shirin ya fi muni fiye da ɗakin, mai yiwuwa ɗaya daga cikin mafi rashin ma'ana, mafi munin shirin da na taɓa gani a rayuwata ... . . taurari 0 (idan hakan na yiwuwa)
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
Lmao @user sansana 😂😂 @user: KARIN MAGANARMU NA YAU: """"""""""""""""Idan kamshi ya kai kamshi ba sai an sansana ba"""""""""""""""". Daga Sabi'u Takai.”
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wlh @user kuji tsoron gamuwar da mahalicci 😞 banzaye makiya Allah kawai, baku San zaman lafiya, babu yan ta'addan gidan labarai Sama da this fucking @user 😞😠😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Barka Da sallah star 🌟
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah y kawo mana qarshen ku kuma💯😎
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Darajar samarwar ya ɗan yi rashin dacewa
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user @user @user Nake jin dalilin da Umar ya yi tambayar yaushe zan zo kenan. Barbecue loading 🙌
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nawa Gwamnati takai gidansu wannan bawan Allah sakamakon jiya da 'yan ta'adda suka kasheshi haka kawai. Wani gudunmawa Gwamnati tayi dominshi a jiyan. Wallahi Arewa mu farka.🙏😭 https://t.co/eunI5yKOoP
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tun a goman farko 😇😇
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Inason na zama... ɗan ta'adda . . Abin mafi ban dariyan shirme dana kalla a tsawon lokaci.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Kadage da cin bashi har a takai bature ya sallama gidanka yace fito nabiya kudinka😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
dan azo akasafta araba kohbade dan noma ba kam
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
dirkashi lallai ana hege
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yasin saina fada kayi aure😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Dan Allah a bashi ko dariya mu sha😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
bansan gaibuba amma wallahi bazai chiba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
yanzu na qara fahimtar wakar nan
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sai mu shiga zaure🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
yo na nawa kuma ance da kuturu allah ya laanceka sai dai kawai ubangiji ya dubemu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Aw haba? Dagaske??😏😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user @user Tabb mukan yan kallone🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Radio 📻 ta taka muhimmiyar rawar gani wajen yada labaru kuma mafi yawancin labaran ingantattu ne To Amma yaxama tsohon yayi a ganina Sbd mafi yawanci anfi amfani da internet wajen samun labarai ne ba radio ba Dan rabona da radio na manta. Har akwae wasu wayoyin da bs da radio
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Coronavirus Sabon Bala'i😅😅😅
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
dan allah gudaina bawa nigeria shawara damma abanza wlh
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To idan anyi sulhu su kuma mutanen da suka kashe masu Yan uwa da wadanda suka mayar marayu ya za'ayi dasu......ae ba wani mgnr sulhu do me I do u kawai😡😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah wadaran irin wannan lbrn wlh .abinda ya shama mutane kai daban abin da ake nunawa mutane daban😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user #BBCHausa na tallan kuka😂. InshaAllah entrepreneurial skills dina zasu fara aiki gashen damuna.
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
bbcinga yan balai ne wllh duk ma aikatan bbc mata kyawawane wlh dubi wannan alaji ai sai tasa mutum kaura da wani idan ya akan tafiya koma akan miye yake
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sannunsu da qoqari madallah sunbi sun Hana mutane sakat😠
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wata Sabuwa Kuma🤔 ALLAH Shi Kyauta
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya ne kabilanci shine babban matsalar Nigeria 🇳🇬 baki daya
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya ubangiji kakawomuna karshin wannan tashe tashin hankulan nan da jubar da jini da asarsr rsyikan Aluma Allah kayafemuna laifukanmu 🙏🏻
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kira mu United Nations kawai😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hhhhh har na kosa monday tayi, 😂 😂 habu yaga bindiga sai baki ya mutu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yajikan wayanda sukarasa rayukansu, yabama yan'uwa da iyaye juriyar wannan rashi, Allah yakiyaye gaba, Allah yashiryi masuyi, inkuma aa, tohm yakawardasu abankasa🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dadai mun dada hakuri saura kadan mu fara shan jar miya fa🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Saida zamu fara exam za aci gaba dashi ko. Hhh to bari kuji ko guda 1 bazan kalla ba saimun gama Ehee! 😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
yanzu kinyi hankali kenan ba half naked picture in ur birthday
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train