audio
audioduration (s)
3.29
363
speaker_id
stringclasses
386 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
38
4.31k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
3.29
363
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_083
A da, wasu kasuwanni ba su karɓi masu nakasa ba har sai da gwamnati ta yi doka.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_083.flac
female
30-45
Tertiary
7.854
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_059
Ambaliya na lalata gidaje da gonaki, yana barin mutane cikin rashin matsuguni da abinci.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_059.flac
male
15-29
Tertiary
6.514
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_183
Lallai a irin wannan lokaci, za ka samu lafiyayyen barci.
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_183.flac
female
15-29
Secondary
4.974
hausa
40
EV
hau_f_765
hau_f_765_ag_spontaneous_023
Barkan mu da warhaka. A yau numa ɗauke muku da bayani ne bisa amfani gonar mu da suke ƙarƙashin barazana. Wani irrin barazana? Barazana ma harin kwari kona harin ciyayi masu lalata shuka. Amfanin gonar mu dai da muka shuka a gonaki sunada matuƙara buƙatan kalawan mu ta inda zamu sa lura dan mutabbatar da cewa suna sumu...
audio/hau_f_765_ag_spontaneous_023.flac
female
15-29
Tertiary
126.03
hausa
40
AG
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_448
Idan na dawo gida a gajiye, hutawa kawai nake yi ba na tunanin ofis
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_448.flac
male
30-45
Tertiary
6.014
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_285
Za a raba ingarmomin dawakai goma a bikin gasar ƙwallon doki ta bana.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_285.flac
male
15-29
Secondary
8.894
hausa
40
EV
hau_m_931
hau_m_931_ag_spontaneous_014
Wannan guri ga shi nan wuri ne wanda yake [ahh] daji, daji ne daj daji ne wanda yake kaman bayan gari inda yake babu gidaje, babu mutane, gona kusa, gona ke nan kawai za a ce [ah]. Ga shi nan ga wasu bishiyoyi nan, ga su nan a tsattsaye, masu ganye fala-fala, ga shi nan ga sussu nan a ta nan gaba, ga su nan da wasu ƴaƴ...
audio/hau_m_931_ag_spontaneous_014.flac
male
15-29
Tertiary
154.32
hausa
40
AG
hau_f_1106
hau_f_1106_ag_spontaneous_007
Wannan hoto yana nuni ne ga manoman masara a cikin gona da kuma amfanin gona mai yalwa. Noman masara dai yanada matakai da hanyoyi da ake bi don samun kyakyawan sakamako Ga wasu muhimman bayanai kaman haka, zaɓan irin masara Idan ana son ayi noman masara ana so manomi ya fara tabbatar da irin masaran da zai fara amfani...
audio/hau_f_1106_ag_spontaneous_007.flac
female
46-60
Tertiary
159.96
hausa
40
AG
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_100
Ki je ki kalli shirin mata a yau na wannan mako. Akwai ilimantarwa
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_100.flac
female
46-60
Secondary
7.154
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_469
Duniya ta fi kyau idan mutane sun koyi mutunta junansu.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_469.flac
male
30-45
Tertiary
3.594
hausa
40
EV
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_334
Duk wata nasara a rayuwa tana da muhimmanci, ko tana da girma ko ƙankanta.
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_334.flac
female
30-45
Tertiary
8.714
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_085
Aiwatar da tsaftar muhalli kowane mako yana inganta lafiyar jama’a.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_085.flac
male
60+
Tertiary
7.454
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_237
Buhari shi ne abin kwaikwaiyon 'yan Nijeriya da dama, amma sun dawo daga rakiyarsa.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_237.flac
male
15-29
Tertiary
8.794
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_044
Binta tana daraja harshenta, inda take yi wa 'ya'yanta da ma jikokinta.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_044.flac
male
46-60
Tertiary
10.554
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_374
Ina jin daɗin kiɗan bori saboda sautinsa mai ƙayatarwa da rawarsa mai nishaɗantar wa.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_374.flac
female
46-60
Secondary
7.994
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_262
Rashin tsara lokaci da kyau yana iya haddasa damuwa da gajiya.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_262.flac
male
46-60
Tertiary
6.934
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_079
Hassan kuwa, kullum da safe sai ya karanta izu uku daga Ƙur'ani
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_079.flac
female
46-60
Tertiary
5.314
hausa
40
EV
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_094
Yana da kyau a riƙa rubuta karin magana da zantukan gargajiya domin su dore.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_094.flac
male
15-29
Primary
7.894
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_145
Na fahimci cewa wasu mutane suna buƙatar mai sauraro fiye da mai bada shawara.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_145.flac
male
46-60
Secondary
9.774
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_301
Idan mutum yana aiki, to ya kamata ya kula ya kare ƙimar aikin.
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_301.flac
male
30-45
Tertiary
4.594
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_246
Fati ta gano cewa biyayya ga manya yana kawo albarka.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_246.flac
female
30-45
Primary
6.354
hausa
40
EV
hau_f_973
hau_f_973_ag_spontaneous_039
[?] Kamar yanda muke gani wa'innan zamu iya cewa masu karatu ne a kan harkan abunda ya shafi gona, idan [um] ana karatun a kan abun harakan da ya shafi gona kamar irin haka, a kan ɗauki ɗalibai a kai su gonan don su ganema idon su [um] Idan a kai musu karatu a aji sannan kuma za'a ɗauke su za'a kai su [um] gona dan gan...
audio/hau_f_973_ag_spontaneous_039.flac
female
46-60
Tertiary
154.32
hausa
40
AG
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_230
Ganin fitar rana a bakin kogi yana ƙara wa mutum kuzari da farin ciki.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_230.flac
male
60+
Tertiary
7.774
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_119
Ba wai wani za ka tsaya jira ya sa ka farin cikin ba.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_119.flac
female
60+
Primary
4.694
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_305
A yau, Fadila ta sanya a ranta cewa ba za ta yi gaggawa ba.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_305.flac
female
15-29
Secondary
6.754
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_170
A baya na kasa fahimtar me yasa wasu ke jin haushin wasu.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_170.flac
female
30-45
Primary
6.034
hausa
40
EV
hau_m_1638
hau_m_1638_he_spontaneous_014
kanada cutar lalacewar ƙoda saboda ciwon sugar a rage yawan amfani da gishiri a kowace rana ka tabbatar baka cin gishiri nauyin dubu ɗaya da ɗari biyar a kowace rana kusan yin amfani da karamin cokali ɗaya da rabi a daina shan taba sigari ko amfani da kayan taba tana kara haɗarin lalcewar koda a dinga duba yawan sukari...
audio/hau_m_1638_he_spontaneous_014.flac
male
46-60
Tertiary
167.1
hausa
40
HE
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_038
Garba yakan yi wanka ya ci abinci bayan ya dawo daga wurin aiki
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_038.flac
male
15-29
Primary
6.234
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_472
Ina godiya da kasancewar iyalina a kusa da ni Yau domin samun nishaɗi.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_472.flac
female
15-29
Secondary
7.794
hausa
40
EV
hau_f_1217
hau_f_1217_ag_spontaneous_019
Akwai hanyoyi daban-daban da za'a iya Amfani dasu, Wajen samun zuma Daga gwanguna Zuma cikin aminci Domin gane lafiyar zuma da kuma kiyayye Kayan aiki Ga wasu daga cikin hanyoyin da zaku fi Dacewa da aminci Na daya Amfani da matsatsi Ciwon sugar Wannan hanyan tana amfani da kaya Aiki musamman Da ake kira amfa da ake ki...
audio/hau_f_1217_ag_spontaneous_019.flac
female
46-60
Tertiary
152.64
hausa
40
AG
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_097
Ina zaton da wuya, tun da mutanen unguwar ba su da haɗin kai.
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_097.flac
male
30-45
Secondary
7.654
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_579
Ina so na ƙara samun hanyoyin shigowar kuɗi, domin samun damar biyan buƙatu.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_579.flac
male
30-45
Tertiary
4.634
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_292
Amma idan ka raina ta kuwa, to kai ne a ruwa.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_292.flac
male
46-60
Primary
4.954
hausa
40
EV
hau_m_048
hau_m_048_ag_spontaneous_007
Tafashasshan ruwa ko ruwan zafi wanda antafasa shine anan wajan gashinan anyi amfani da wannan ruwa ya biya [?]ya dafa abinda zai dafa a wajan wato ruwa in haddai ya tafasa ya kai matakin da yana ta zabalbala yana zabalbala yayi zafi sosai ka saka abu a ciki kamar rogo da sauransu to wato abun naka ya nuna kuma ya tafa...
audio/hau_m_048_ag_spontaneous_007.flac
male
15-29
Tertiary
110.698667
hausa
40
AG
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_129
Wasu dangin na ganin dole ne ma’aurata su bi shawararsu ko da ba su so ba.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_129.flac
male
15-29
Tertiary
5.934
hausa
40
EV
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_573
Ba daidai ba ne shugabanni su handame arzikin ƙasa sannan su bar talakawa cikin ƙunci.
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_573.flac
female
15-29
Primary
8.654
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_434
Kande tana zuwa sai na ji ta ce ina kwananku, ina gajiya.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_434.flac
female
46-60
Secondary
9.474
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_162
Na haƙura da yin ƙunshi don siyan yayin bikin Dije maƙwabciyata
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_162.flac
male
60+
Tertiary
5.234
hausa
40
EV
hau_m_689
hau_m_689_he_spontaneous_025
Kula da hakuri bai tsaya kawai gogewa da da amfani da daurin hakori ba , guge hakora sau biyu a rana amfani da da hakori sau ɗaya a rana da cin abinci mai lafiya suna da mahimmaci wajen kiyayen lafiyar haƙora da dasashi . Duk da wannan kulawar a gida da wadu lokuta ba sa isa sai an zuyarcu likitan haƙori saboda matuƙar...
audio/hau_m_689_he_spontaneous_025.flac
male
15-29
Tertiary
97.34
hausa
40
HE
hau_f_1520
hau_f_1520_he_spontaneous_011
[?] temakon gaggawa ga wanda yaji raunin raunin wuta raunin wuta na faruwane lokacin da fata taji rauni sakamakon zaa zafi daga wuta ruwa mai zafi tururi sinadarai ko rana yanada matuƙar muhimmanci asan yanda ake bada temakon farko domin rage ciwo hana kumburi da kare fata daga ƙarin ƙarin lalacewa matakan temakon fark...
audio/hau_f_1520_he_spontaneous_011.flac
female
30-45
Tertiary
183.78
hausa
40
HE
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_453
Sabuwa ba ta samu gurbin karatu ba jami'a saboda alfarma ta yi yawa.
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_453.flac
male
30-45
Primary
6.514
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_252
Zan guji sakaci da rayuwata ta hanyar tsara abubuwan da zan yi yau.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_252.flac
female
15-29
Secondary
6.754
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_351
Kullum na je gidan gwaggona, takan yi min goma ta arziki
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_351.flac
female
30-45
Secondary
5.354
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_292
A lokuta da dama wasu jami’an tsaron suna cin zarafin mutane ba tare da wani dalili ba.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_292.flac
female
15-29
Tertiary
8.4
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_096
Iyaye da yawa suna tunatar da ‘ya‘yansu irin wahalar da suka sha wajen rainonsu har suka girma.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_096.flac
male
15-29
Tertiary
9.394
hausa
40
EV
hau_f_719
hau_f_719_he_spontaneous_042
Mace mai ciki ana buƙatar ta ci abincin da zai gina mata jiki domin ya taimaki girman ɗanɗan da ke cikinta da kuma samun ci gaba a cikin rayuwar da take ciki ta ta halin ciki. Akwai folic acid: folic acid yana taimakwa sosai, yana ba da gudunmuwa ga mai ciki. Yana ƙara ƙarfin ƙashin baya na ɗa, wato spinal code. Sannan...
audio/hau_f_719_he_spontaneous_042.flac
female
15-29
Tertiary
99
hausa
40
HE
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_526
Wasu mutanen suna jin tsoron yin magana saboda fargabar abin da zai biyo baya.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_526.flac
female
15-29
Tertiary
6.84
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_560
Ina son zama tare da karena a lokacin da nake hutu saboda yana sa ni farin ciki.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_560.flac
female
60+
Primary
8.034
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_154
Ka yi ƙoƙari kayi ilimi komai wahala, zai yi maka rana nan gaba.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_154.flac
female
60+
Primary
5.714
hausa
40
EV
hau_m_1456
hau_m_1456_he_spontaneous_007
Aaaa daidaita abinci yana nufin wato tsara abinci mai kyau wanda ke haɗa sinadare daban-daban domin samar da lafiya mai kyau wannan yana nufin cin abinci wanda ya ƙunshi irin su carbohydrate su vitamin a su ruwa duk cikin wato ma'auni ne da wanda [um] wato cikin domin samun ɗanɗano mai kyau da inganta lafiya a a cikin ...
audio/hau_m_1456_he_spontaneous_007.flac
male
30-45
Tertiary
159.24
hausa
40
HE
hau_f_1560
hau_f_1560_he_spontaneous_014
Shawarwari bisa binciken kimiyya don kula da da lafiya a lokacin sanyi yad miye, yadda za'a bam-bance gaskiya da yadda za'a bam-banta gas gaskiya da [noise] [?] [noise] Gabatarwa: Lokacin sanyi na kawo sauyi na yanayin jiki da lafiyar mutum. Akwai shawarwari da za da dama da ake yaɗawa wasu gaskiya ne wasu kuma jita-ji...
audio/hau_f_1560_he_spontaneous_014.flac
female
46-60
Secondary
153.54
hausa
40
HE
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_169
Ai yanzu ba a ta cin abinci mai gina jiki, saboda yau ta fi ƙarfin talaka.
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_169.flac
male
30-45
Primary
7.434
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_466
Ai durƙusa wa wada ba gajiya ba ne ku je ku ba shi haƙuri
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_466.flac
female
15-29
Tertiary
6.614
hausa
40
EV
hau_m_481
hau_m_481_ev_spontaneous_040
Barka da war haka. Wato mafarkin da nayi wanda wato bai jima ba a kwanan nan shine mafarki da nayi na samun wato ainahin abunyi. Ma'ana na samun aiki. kamar yadda muka sani ne ni mafiya yawan lokuta gaskiya ban cika yawaita mafarki ba yayin da nakan ɗau tsawon lokaci ba tareda nayi wani mafarki ba. Amma mafarkin da nay...
audio/hau_m_481_ev_spontaneous_040.flac
male
30-45
Primary
163.74
hausa
40
EV
hau_f_154
hau_f_154_he_spontaneous_031
Shawarwari domin rage nauyi rage nauyi yana buƙatar haɗin gwiwa na canje-canjen abinci motsa jiki da ingantaccen yanayi na rayuwa ga wasu shawarwari masu amfani don rage nauyi cikin lafiya cin abinci mai gina jiki cin abinci mai ɗunbin gina jiki ya kan maida hankali kan cin kayan lambu ‘ya’yan itatuwa hatsi masu cikakk...
audio/hau_f_154_he_spontaneous_031.flac
female
30-45
Tertiary
109.2
hausa
40
HE
hau_m_1025
hau_m_1025_ag_spontaneous_022
Tasirin kayan aikin fasaha akan shigar manoma cikin harkokin kuɗi a Nigeria. Kayan aikin fasaha na zamani su na da matuƙar tasiri wajen bai wa manoma damar shiga cikin harkokin kuɗi a Nigeria, sauƙaƙa samun ayyukan kuɗi, banki da adana kuɗi, a da yawancin manoma a Nigeria ba su da damar samun asusun ajiye ajiya a banki...
audio/hau_m_1025_ag_spontaneous_022.flac
male
46-60
Tertiary
197.34
hausa
40
AG
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_090
Iyaye suna jin daɗi idan jariri ya fara gane sunansa da kiran mutane.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_090.flac
female
15-29
Primary
7.774
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_120
Banbancin ra'ayi tsakanin tsofaffi da matasa na iya haifar da rashin fahimta.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_120.flac
male
15-29
Tertiary
9.674
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_507
Duk da cikas, suna ƙoƙarin yin abubuwa domin tunatar da juna darajar soyayyarsu.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_507.flac
female
15-29
Primary
9.014
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_386
Ka ce kana jin yunwa? Ka je wajen Audu mai shayi ya yi maka haɗin ɗari shida
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_386.flac
male
15-29
Tertiary
5.793
hausa
40
EV
hau_m_051
hau_m_051_ev_spontaneous_042
Yadda za mu iya koyo a matsayin mu na manya. Koyo sabon abu a matsayin mai girma yana da mahimmanci sosai, kuma akwai hanyoyi da dama da za ka bi domin yin haka. Ga wasu matakai da za su taimaka maka koyon sabbin abubuwa; ka sanya niyya, ka sanya niyyan ka, ka sanya buri da kake son cimmawawa, cimmawawa kafin ka fara k...
audio/hau_m_051_ev_spontaneous_042.flac
male
15-29
Tertiary
105.64
hausa
40
EV
hau_m_051
hau_m_051_ev_spontaneous_047
Wannan abunda yake nufi ko wancan a ƙoƙancan tsakani haƙƙin mallaka tare da kuma mallakan ƙasa ko kuma gida ya ƙunshiya haƙƙin mallaka tare yana nufin mallakan ƙasa ko gida a tsakanin mutan da dama inda kowa ya tsayar ko wani ɗaya yana da haƙƙi ɗaya na mallakan dukiya. Amma, akwai wani abu da ake kira haƙƙin me shi, wa...
audio/hau_m_051_ev_spontaneous_047.flac
male
15-29
Tertiary
106.92
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_045
Gaskiya da fahimta tsakanin iyaye da ‘ya’ya na iya hana amfani da tursasawa.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_045.flac
male
15-29
Tertiary
9.674
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_241
Ina amfani da man shafawa mai danshi domin kare fatata daga bushewa.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_241.flac
female
46-60
Tertiary
6.794
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_455
Sukan je wajen mai shayi domin shan shayi da burodi da safe
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_455.flac
male
15-29
Tertiary
5.313
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_343
Mutane na bukatar tsare sirrinsu ba tare da saɓawa dabi’un karɓar baƙi da girmama jama’a ba.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_343.flac
female
60+
Primary
8.674
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_015
Za su zauna su tattauna a kan yadda za a ɓullo wa lamarin ƙafewar dam a garin
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_015.flac
male
60+
Tertiary
8.654
hausa
40
EV
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_349
Wasu suna tunanin cin ma nasara su kaɗai shi ne birgewa a rayuwa.
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_349.flac
male
30-45
Secondary
5.854
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_173
Samun barazana da ƙalu-bale daga dalibai zuwa ga malamai da ma'aikata.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_173.flac
female
60+
Primary
6.194
hausa
40
EV
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_197
Talatu ta yi niyyar kai wa 'yarta ziyara yau da yamma
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_197.flac
female
15-29
Tertiary
4.954
hausa
40
EV
hau_m_1076
hau_m_1076_ag_spontaneous_005
Wannan tambaya yana magana ne akan muna da sunayen amfanin gona wanda yake da alaƙa-alaƙa da sa’a ko kuma wadata. Ehh to muna da kalan amfanin gona wanda yake da alaƙa da sa’a gaskiya kamar irin amfanin gonarmu wanda yake da alaƙa da sa’a, ana samun sa sosai shine irin masara. Haka bayan masara muna da, [?] muna da ala...
audio/hau_m_1076_ag_spontaneous_005.flac
male
46-60
Tertiary
150.48
hausa
40
AG
hau_m_141
hau_m_141_ag_spontaneous_019
Bugun shinkafa wata hanya ce da ake anfani da ita na gargajiya domin raba ‘ya’yan shinkafa daga jikin tsiro, wannan yana da matuƙar anfani wajen taimakawa wajen rabe shinkafa daga jikin tsiranta. Hanyoyin bugun shinkafa sun kasu kashi-kashi akwai na gargajiya da na zamani kamar na gargajiya ana anfani da sanda ne me ɗa...
audio/hau_m_141_ag_spontaneous_019.flac
male
15-29
Primary
118.5
hausa
40
AG
hau_m_141
hau_m_141_ag_spontaneous_011
Adana masarar da aka girba, bayan an gama girbe ta a gona. Yana da; yana da matiƙar muhimmanci, ka san cewa yadda ake au; adana ita masara a gona bayan ka gama girbe ta. Domin gujewar rashin samun albarkatun gona ko kuma lalacewar masarar bayan ka adana ta. Akwai matakai da za ka bi wajen adana wannan masara, mataki na...
audio/hau_m_141_ag_spontaneous_011.flac
male
15-29
Primary
121.34
hausa
40
AG
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_326
Rowa da maƙale hannu daga ɓangaren saurayi ya kan zama matsala.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_326.flac
male
30-45
Tertiary
6.9
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_383
Ki daina yawan yin aiki ba kya hutawa saboda gajiyar ƙwaƙwalwa
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_383.flac
male
60+
Tertiary
4.954
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_542
Idan muna jin tausayin marayu, za mu samu lada kuma mu sa su ji daɗi.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_542.flac
female
15-29
Secondary
6.234
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_165
Matasa suna fuskantar ƙalubale na gina alaƙa masu kyau da abokansu.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_165.flac
female
15-29
Primary
8.054
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_229
A da nakan yi wa yarana kayan sallah kala bakwai-bakwai, amma yanzu uku-uku na yi.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_229.flac
female
15-29
Tertiary
8.314
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_073
A wasu al’ummomi, kiba alama ce ta wadata, yayin da a wasu ake son siranta.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_073.flac
female
15-29
Tertiary
6.974
hausa
40
EV
hau_m_1010
hau_m_1010_ag_spontaneous_003
shi wani ma'aikaci ne da ya kawo mana yanda ake yin kayan aikin to na farko da ya zo mana da yanda ake yin kayan aikin da su ya koya mana ma yanda [?] kayan aikin suke muka ce to ka zo mana da cigaba [?] da muke so a cikin al'ummanmu kenan da ya zo mana da shi se muke cewa to se mu zauna a koya mana yanda [um] kayan ai...
audio/hau_m_1010_ag_spontaneous_003.flac
male
46-60
Tertiary
150.78
hausa
40
AG
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_234
Idan dare ya yi, na fi jin daɗin yin shiru da sauraron sautukan da ke kusa da ni.
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_234.flac
male
15-29
Primary
10.794
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_218
Wasu iyaye sukan ji zafi idan ‘ya’yansu sun yanke shawara ba tare da shawarar su ba.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_218.flac
male
15-29
Tertiary
12.234
hausa
40
EV
hau_f_1153
hau_f_1153_ag_spontaneous_008
Eh da farko dai wannan mota da ta ke kan wannan na'ura mutane na gani gaya nan su tumatir ne a cikin kwando, sai kuma buhuna kamar tattasai ne ko attarugu ne? shi ne dai abinda ya ke rufe ba za ka ce ko minene ba, amma dai shi dai wannan na cikin kwando shi tumatir ne, tumatir ana nomanshi babu lokacin da ba'a noman tu...
audio/hau_f_1153_ag_spontaneous_008.flac
female
46-60
Tertiary
193.2
hausa
40
AG
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_047
Lauya ya ce "Barka da safiya" yana yi wa abokin aiki gaisuwar girmamawa.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_047.flac
male
46-60
Tertiary
6.454
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_266
Ni kuwa Maman Yasmin kin kawo turarukan humrar nan kuwa?
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_266.flac
female
46-60
Tertiary
4.514
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_015
Ina ziyartar abokai na ko ma aika musu gaisuwa ta musamman a ranakun ƙarshen mako don ƙara danƙon zumuncinmu.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_015.flac
female
46-60
Primary
8.194
hausa
40
EV
hau_m_261
hau_m_261_ev_spontaneous_005
Wannan yana nufin a Kalmar Hausa wato gunkin jahan Benin ta tsakiya ko a tsakiya, kamar yanda muka sani ne a ko da yaushe ka ga wani gunki ko wani abu makamancin gunki, to akwai tarihi a tattare da shi. Kamar yanda muka ga wannan gunkin, to haka nan akwai tarihin wanda ke kamanta wani abu akan sa. Shi wannan gunki kowa...
audio/hau_m_261_ev_spontaneous_005.flac
male
15-29
Secondary
94.92
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_577
Mukan je kallon hawan sarki ranar sallah a lokacin da muna yara.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_577.flac
female
30-45
Tertiary
5.814
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_030
Shirya wasannin gargajiya a lokacin liyafar yana sa mahalartan nishaɗi sosai.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_030.flac
female
15-29
Primary
7.154
hausa
40
EV
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_397
Wasu abubuwan da suka faru a baya suna koya mana yadda za mu zaɓi abokai na gari.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_397.flac
male
15-29
Secondary
6.634
hausa
40
EV
hau_f_205
hau_f_205_ag_spontaneous_009
Wannan in kun lura ɓaure ne ake tafasa shi a cikin tafashashshen ruwan zafi. Shi yanda ake tafasa ruwan zafi shi ne a sami tukunya a ɗaura a wuta a zuba ruwa to in yai zafi sosai akwai digirin da yake kai wa kafin yai zafi, sai ya fara tafasa. Ruwan zafi tafashashshe ana amfani da shi ta hanyoyi daban daban, idan an ta...
audio/hau_f_205_ag_spontaneous_009.flac
female
15-29
Primary
113.88
hausa
40
AG
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_307
Na gwammace na zauna a gidana in karanta littatafai da yamma.
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_307.flac
male
15-29
Primary
6.174
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_376
Akwai abubuwan koyi da yawa idan kana sauraron jawaban manyan masu kuɗi na duniya.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_376.flac
female
30-45
Tertiary
7.434
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_210
A lokacin bikin yayata, kayan ado masu kyawun gani da abinci na gargajiya sun sa ranar ta zama abin tunawa.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_210.flac
female
46-60
Secondary
10.954
hausa
40
EV
hau_f_1141
hau_f_1141_he_spontaneous_017
mata na fiskantar matsaloli da dama wajan yanke shawawar kan lafiyar haihuwar su ga wasu daga cikin manyan kalobalan da mata suke fiskanta matsin lamba daga al'ada da addini a wasu al'ummomi ana takaita yyancin mata wajan zaban hanyoyin shirya iyali sarrafa haihuwa saboda ala'du da raayoyin addini rashin ilimi da wayar...
audio/hau_f_1141_he_spontaneous_017.flac
female
15-29
Tertiary
152.46
hausa
40
HE
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_088
Lokacin da Auwal ya fara son wata yarinya, ya rasa yadda zai yi magana da ita.
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_088.flac
female
30-45
Tertiary
6.634
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_271
Jarirai sukan farka tsakar dare domin son shan ruwa ko mama.
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_271.flac
female
15-29
Secondary
6.894
hausa
40
EV
hau_f_688
hau_f_688_he_spontaneous_017
ga yadda ake naɗa bandeji na ruba a kan idon sahu domin rage busar daga kumburin ƙafa da farko a kwance bandejin kuma sai a sanyashi akan ƙafa a zagayo dashi kuma sai a kamushi a haɗa da sauran a ɗago sama a kewaye da idon sahun yayin da ake zagayawa tayita ƙara miƙar da bandejin a haye tudun a zo ƙasa daga gaba aƙeƙar...
audio/hau_f_688_he_spontaneous_017.flac
female
30-45
Tertiary
154.74
hausa
40
HE
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_363
Wasu bukukuwa suna faruwa sau ɗaya a shekara, don haka mutane sukan jira su cikin zumuɗi..
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_363.flac
female
15-29
Primary
8.854
hausa
40
EV
hau_m_1024
hau_m_1024_ag_spontaneous_001
A wannan kamar yadda kuke gani wato gona ce nan ko a ce lambu ne da aka yi shuka na filawowi a kamar yadda kuke gani a cikin hoton ga gurin nan ya yi kyau kuma ya samar da abin da ake so wannan waje idan ka kalle shi sosai za ka ga cewa dukka shukoki ne da ciyayi da ya haɗu ya yi kore wajen kuma dukkan alamu ana kula d...
audio/hau_m_1024_ag_spontaneous_001.flac
male
46-60
Tertiary
151.92
hausa
40
AG