audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_259 | Ka yi aikin sa kai a wuraren jinƙai ko gidajen marayu. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_259.flac | male | 46-60 | Primary | 8.754 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_338 | Malam Musa yana sayen kayan dinki daga matasa masu sana’a domin tallafa musu. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_338.flac | male | 46-60 | Primary | 11.514 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_230 | Saita burin rayuwa yana taimakawa wajen sanin inda mutum zai dosa. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_230.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.394 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_534 | Ƙin yin nazarin kai yakan iya jefa mutum cikin yawan maimaita kuskure. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_534.flac | female | 46-60 | Primary | 5.874 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_547 | A jiya, Hadiza ta gode wa makwabciyarta da ta kula da 'ya'yanta. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_547.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.514 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_285 | A yau zan yi ƙoƙari in kasance da natsuwa da haƙuri. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_285.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.314 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_335 | Na fi son komai ya dinga canzawa kullum saboda hakan ya fi | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_335.flac | male | 46-60 | Tertiary | 6.134 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_512 | Wasannin ruwa irin su iyo da tseren jirgin ruwa suna matuƙar sa nishaɗi. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_512.flac | male | 46-60 | Secondary | 9.654 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_148 | Na kan fita aiki da wuri kullum saboda ina riga shugabanmu zuwa. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_148.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.274 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_276 | Yana da kyau mutum ya koya daga kwarewar wasu domin ya inganta rayuwarsa. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_276.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.594 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_394 | Mutanen garin Rano sun yi shuhura wajen sayar da tsire mai daɗi | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_394.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.954 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_249 | Ahmad ya ce min ya cimma nasarar auren Talatu bayan ya shafe shekaru uku yana jira | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_249.flac | female | 30-45 | Tertiary | 12.834 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_543 | Muna neman shawarwari daga al’umma game da yadda za a inganta ilimin yara ƙanana. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_543.flac | male | 60+ | Tertiary | 8.654 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1456 | hau_m_1456_he_spontaneous_001 | a wannan kalma a pannin lafiya ya na nufin samun daman ganin likitoci ko kwararu a wani panni na musaman lafiya wannan na nufin idan mutum yana da matsala ko cuta waddata shafi wani bangare na jikin ta zai nemi likita ko kwararan mai ba da shawara wanda ya kware a wannan panni misali idan mutum ya na da ciwon zuciya ya... | audio/hau_m_1456_he_spontaneous_001.flac | male | 30-45 | Tertiary | 156.12 | hausa | 40 | HE | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_058 | A al’adarmu, ana amfani da karin magana domin isar da sako cikin hikima. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_058.flac | female | 60+ | Primary | 7.554 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_188 | Sauraron damuwar wani ya na gina kusanci da fahimtar juna sosai. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_188.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.134 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_332 | Yana da kyau mutum ya samu wata hanya ta ƙara samun kuɗi domin yin tanadi cikin sauƙi. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_332.flac | male | 15-29 | Primary | 8.494 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_060 | A al'adar Hausawa ana bikin raɗin suna ne bayan kwana bakwai da haihuwar jariri. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_060.flac | female | 60+ | Primary | 6.994 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_198 | A shekarun baya, Sadiya ta shiga damuwa domin tana ganin abokanta sun fi ta samun ci gaba. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_198.flac | female | 30-45 | Tertiary | 12.794 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_418 | Ya kamata gwamnati da al’umma su haɗa hannu don magance matsalolin muhalli da ke tasowa. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_418.flac | male | 15-29 | Tertiary | 9.594 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_453 | Na saba da tsara jerin abubuwan da zan yi domin kada in manta da su. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_453.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.554 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_481 | hau_m_481_ev_spontaneous_019 | Barkanmu dai a wannan bidiyo an gwa:do mana ne wato yanayin samun ka, yanayin yanda lafiyarka yake tafiya. Kamar yadda muka sani, mutane suna faɗi tashi wajen neeman abun yi, ko kuma in ce wajen ne:man ayyukan yi, mutane da dama, wasu suna zirga-zirga ne:man kuɗi, wasu kuma su Allah, ko kuma in ce su sun riga da sun ne... | audio/hau_m_481_ev_spontaneous_019.flac | male | 30-45 | Primary | 94.84 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_534 | Ma'aikatar Ilimi ta ɗauke wa ɗalibai marasa galihu biyan kuɗin makaranta. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_534.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.974 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_166 | Yin tattaunawa mai ma’ana yana buƙatar sauraro da fahimtar ra’ayin wanda ake magana da shi. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_166.flac | male | 46-60 | Primary | 10.754 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_443 | Jiya ba zato ba tsammani sai ga Mama Larai da yamma. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_443.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.574 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_129 | hau_m_129_ag_spontaneous_014 | Wannan kamar yadda za mu gani, abin da wannan majigi ya ƙunsa shi ne, hanyuwan ne da ake bi wanda ake adana masara bayan an girbe ta a gona. Wato idan masara ta yi, ta nuna, ana amfani da wannan mataki wajen yanda za a girbo masaran idan aka girbo ta, za a zo a adana ta. Yanzu wannan in muna so ta yi dogon zango, to ba... | audio/hau_m_129_ag_spontaneous_014.flac | male | 15-29 | Tertiary | 97.34 | hausa | 40 | AG | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_232 | Ku dinga kai matanku masu ciki, asibiti don rage mace-macen mata masu haihuwa | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_232.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.5 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_598 | hau_m_598_ag_spontaneous_031 | Gaskiya so tari a nan ɓarin namu abin ya kashi kashi biyu, ya danganta da wata ƙabila ake magana akai, wasu ƙabilun sukan iya barin mata su suna yin noma su riƙe garma da fatanya suna yi amma mafiyawa ba a bari mata suna yin noma su riƙe garma da fatanya suna noma ƙasa da kansu, saboda abin ya haɗu da yanayin da addini... | audio/hau_m_598_ag_spontaneous_031.flac | male | 15-29 | Tertiary | 98.37 | hausa | 40 | AG | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_248 | A yau, zan guji duk wani abu da zai rage min daraja a idon mutane. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_248.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.633 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_076 | Domin hanyar Batar ma, ta cika maƙil ba masaka tsinke. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_076.flac | female | 46-60 | Tertiary | 6.614 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_478 | Amma idan nauyin gida ne, to fa mu a wajenmu, aikin mai gida ne. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_478.flac | male | 30-45 | Secondary | 6.634 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_026 | Duk yammaci a gidan su Ali muke haɗuwa don yin bitar karatunmu. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_026.flac | female | 46-60 | Primary | 4.954 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_116 | Rahotannin rediyo sun taimaka min da gujewa shiga cikin haɗarin hanya kwanakin baya. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_116.flac | female | 46-60 | Tertiary | 8.734 | hausa | 40 | EV | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_551 | Yana da kyau a dinga tantance ra’ayoyin da ake da su. | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_551.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.614 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_053 | hau_m_053_ev_spontaneous_044 | yanda nakan tsara hutawana na yamma ina son na dunga kallon yanda rana yakan juya ya zama dare mutane suna kokarin neman hanyoyin su zuwa gida kuma rana yayi kasa ya sanya inuwa mai tsaho a kasa kuma sararin samaniya yana yin duhu yana canza kala izuwa duhu wannan lokaci ne a cikin rana da nakan koma ko na tsaya na gir... | audio/hau_m_053_ev_spontaneous_044.flac | male | 30-45 | Secondary | 102.9 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_255 | Idan mutum yana son ƙarfafa abota, dole ne ya kasance mai gaskiya da amana. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_255.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.854 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_507 | Wasu jami’an tsaro na amfani da aikinsu don azabtar da mutane ba tare da dalili ba. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_507.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.3 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_214 | Ahmad yana tara kudi don sayen sabuwar mota da zai yi amfani da ita a aiki. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_214.flac | male | 15-29 | Primary | 6.734 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_241 | Kowa ya san matsayinsa da rukuninsa a wannan gidan gandu namu. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_241.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.634 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_352 | Abubuwan da suka gabata suna ƙarfafa mana gwiwa wajen jure wahalhalu. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_352.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.494 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_265 | Taimakon malaman addini da shugabannin al’umma yana ba wa mutane ƙarfin gwiwa. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_265.flac | female | 60+ | Primary | 7.634 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_245 | hau_m_245_ag_spontaneous_007 | What extend is haven expansion affected the availability of arable farm and in your area? To, a wannan ɓangaren dai zan iya cewa akwai ‘yanmatsaloli da cikas da ake samu a wannan ɓangaren musanman idan muka duba ariyoyinmu na Kano wanda muke cewa cikin kwaryan birni yana samun faɗaɗawa daga wasu ƙauyuka kaman irinsu Ku... | audio/hau_m_245_ag_spontaneous_007.flac | male | 30-45 | Tertiary | 107.9 | hausa | 40 | AG | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_455 | Lokacin da suke ƙanana, sun yi tunanin iyayensu suna takura musu, daga baya suka gane gaskiya. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_455.flac | male | 15-29 | Secondary | 7.514 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_216 | Tun rasuwar matarsa bai samu isasshen bacci ba sai yau | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_216.flac | female | 15-29 | Tertiary | 4.914 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_229 | Karanta ayoyin Alƙur’ani kafin barci yana sa zuciya ta huce. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_229.flac | male | 15-29 | Primary | 7.054 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_322 | Gara na sayi kifin gwangwani na ƙasar waje a kan na gida | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_322.flac | male | 30-45 | Primary | 6.154 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_149 | Na fi son zuwa aiki a babur don ya fi sauri a kan mota | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_149.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.634 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_580 | Sanyin iska tsaftatacciya daga bishiyoyi, yana taimaka min wajen ragen gajiya. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_580.flac | male | 46-59 | Tertiary | 7.474 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_194 | Yanzu mutane sun koyi soya ɓawon dankalin Hausa, kuma su ci don su rayu. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_194.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.634 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_393 | Yau zan mayar da hankali wajen aiwatar da abubuwan alheri a rayuwa. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_393.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.194 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_154 | hau_f_154_he_spontaneous_020 | Barkanmu da warhaka. Yau za mu tattauna nee a kan cututtuka da makarfi kee yaɗawa. Wadannan cututtuka nee da ake samu ta hanyan cizon makarfi, kamar sauro, kwari da ma kudan zuma. Waɗannan makarfi suna ɗauke nee da ƙwayoyin cuta, kuma suna watsa su nee duk sanda suka cije mutum. Misalan makarfi sun haɗa da: sauro, ƙwar... | audio/hau_f_154_he_spontaneous_020.flac | female | 30-45 | Tertiary | 99.3 | hausa | 40 | HE | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_547 | Na fahimci cewa mutane da ke da manufa sukan fi samun ci gaba a rayuwa. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_547.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.654 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1058 | hau_f_1058_ag_spontaneous_011 | Wannan wani ƙwaro ne wanda ake kiran shi mu a Hausance muna ce mai gungura kashi an fi ganin shi lokacin damina wani ƙwaro ne da zaka gan shi a cikin gonaki haka yakan je ma yana ɓata amfanin gona shi kuma wani ƙwaro ne wanda yana cin amfanin gona, yana kuma cin ƴan ƙwari haka ƴan ƙanana-ƙanana jikin shi kuma yana da ƙ... | audio/hau_f_1058_ag_spontaneous_011.flac | female | 60+ | Secondary | 151.14 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_1554 | hau_m_1554_he_spontaneous_013 | wannan da kuke gani wani [?] ko kuma in ce wani babban asibiti na gani na fada har ma in ce kuma na ? ? ? abin da ya sa na ce haka ? idan ka fara shiga za ka ga bareyi bareyi bareyi bareyi na gani na fada akwai ? da farko idan ka fara shiga shi ne bareyin da za ka ga mutane su na zama kafin su sai kati ko kuma kafin su... | audio/hau_m_1554_he_spontaneous_013.flac | male | 30-45 | Tertiary | 158.1 | hausa | 40 | HE | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_343 | Maryam ce ta saka musu doka a gidansu, bayan Farida da Murja sun yi faɗa a kan ɗiban ruwa | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_343.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.994 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_063 | hau_m_063_ag_spontaneous_055 | Jama’a barkan mu da warhaka, a yau nazo maku ne da bayani akan dangi. Wasu suna da zumunci a tsakanin su sosai wanda har zakaga dangin su daba uwa ɗaya ba ko kuma a’a dangin su daba uba ɗaya ba bazaka iya ganewa ba. Yawancin lokaci zaka ma’amulan su tsakanin su zai zamanto iri ɗaya ba tareda wani nuna banbanci ba koko ... | audio/hau_m_063_ag_spontaneous_055.flac | male | 15-29 | Primary | 96.53 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_103 | hau_f_103_ev_spontaneous_017 | Wannan faifan bidiyon yana nuna mana kasuwar Ibadan. Kasuwar ibadan wata babbar kasuwace da ke ibadan babban birnin jahar Oyo a kudancin Najeriya tana da kayan gina da kuma cike da kayayyaki daban daban. Kasuwar tana ɗaya daga cikin manyan kasuwanni a yankin inda ake samun kayayyaki masu yawa kamar abinci, tufafi, na’u... | audio/hau_f_103_ev_spontaneous_017.flac | female | 15-29 | Secondary | 140.84 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_598 | hau_m_598_ag_spontaneous_041 | Noma irin ta halitta ko kuma noma da ake cewa noma ba tare da sinadarai ba, wani nau’in noma ne da aka yi wadda ba sai an yi amfani da wani ko wata sinadari wacce aka kawo daga kamfani ko kuma da sa hannun ɗan’adam a ciki ba. Noma ne wacce idan za a yi taki ma ana yin ta ne na gargajiya kamar kashin awakai da kashin sh... | audio/hau_m_598_ag_spontaneous_041.flac | male | 15-29 | Tertiary | 119.48 | hausa | 40 | AG | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_071 | Mahaifiyata ta koya min cewa yin haƙuri da natsuwa na rage damuwa sosai. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_071.flac | female | 60+ | Primary | 6.654 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_234 | hau_m_234_ev_spontaneous_024 | kare ya kasance cikin dabbobi da Allah ya halitta domin kare wasu na aje shi ne domin ya yi musu gadi a cikin gidajen su wasu kuma su aje shi a gona domin in suka aje shi a gona zai kasance ko dai ya yi musu gadi ko kuma ya tsare musu kayayyakin su da suke ajiyewa domin ya kasance ita dabba ce mai muhimmanci dabba ce w... | audio/hau_m_234_ev_spontaneous_024.flac | male | 30-45 | Tertiary | 121.6 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_355 | Idan ba na son yawan kashe kuɗi ina zuwa kasuwa siyan abinci mai rahusa. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_355.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.474 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_265 | Gudunmawar da ake bayarwa a coci tana taimakawa wajen gudanar da ayyukan al’umma. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_265.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.454 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_023 | Da ma an ce yara suna ji har ma da fahimtar wasu maganganu da ake yi musu. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_023.flac | female | 15-29 | Primary | 9.414 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_138 | Ba zan iya zuwa taron ba saboda cunkoson ababen hawa ya hana ni isowa da wuri. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_138.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.234 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_192 | Faɗar abin dariya ko nishaɗi yana sa mutane jin kusanci da juna. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_192.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.854 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_004 | Babbar 'yarta takan ji kaɗaici, idan aka bar ta ita kaɗai. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_004.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.834 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_356 | Bala yakan kira matarsa ya gaya mata yana son ta | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_356.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.794 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1569 | hau_m_1569_he_spontaneous_009 | hanyoyi masu tasiri dan temakawa watsa bayanai masu tushen kimiya da da karyata labaran dake ƙawatar da haɗari na farko samar da bayanai masu gas kiya da tushen kimyya samar da bayanai daga tushe mai inganci kamar kun giyoyin lafiya na duniya ko ma'ikatar lafiya na ƙasa wdda zasu kawo hujjoji da anzari na kimiya dan ta... | audio/hau_m_1569_he_spontaneous_009.flac | male | 46-60 | Tertiary | 150.72 | hausa | 40 | HE | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_296 | Idan mutum yana buƙatar barci da wuri, yana da kyau wasu su kula da hayaniyarsu. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_296.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.034 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_210 | Wasu mutane suna ganin cin abinci mai lafiya tamkar alatu ne saboda tsadarsa. | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_210.flac | male | 30-45 | Primary | 7.954 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_304 | Kowanne dare, yana amfani da lafiyayyen matashi don gujewa ciwon wuya bayan barci. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_304.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.454 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_409 | Yin haƙuri da ra’ayoyin mutane yana sa a samu kyakkyawar alaƙa. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_409.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.274 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_416 | Maimuna ta jagoranci gangamin taimakawa marayu da kayan abinci da tufafi a jiya. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_416.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.854 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_557 | Lokacin da muka samu sabani, muna zama cikin natsuwa domin tattauna yadda za mu shawo kansa. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_557.flac | male | 30-45 | Secondary | 8.654 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_108 | Ya saita ƙararrawa don ya samu ya tashi da ƙarfe takwas | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_108.flac | male | 46-60 | Tertiary | 7.134 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_011 | Lele ya fara kula da lafiyar tunaninsa domin samun nutsuwa a rayuwa. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_011.flac | female | 30-45 | Tertiary | 5.974 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_421 | hau_m_421_ev_spontaneous_052 | Barka da war haka a wannan hoto an gwado mana hoto ne na gonar rogo kamar yadda muka sani rogo abune da yake da amfani a jikin mutun wato abune da yake da yake kara ƙarfi wa mutane shin yaya ake wato kaman noman rogo akan shuka rogo ne a lokacin da damuna ta sauko sannan akan cire shi a lokacin da yayi ƙarfi kamar yadd... | audio/hau_m_421_ev_spontaneous_052.flac | male | 15-29 | Secondary | 165.12 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_411 | Duk da cewa muna fuskantar wahala mutane a kusa da mu suna mana fatan alheri | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_411.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.474 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1084 | hau_f_1084_ag_spontaneous_003 | assalamu alaikum, toh shi dai wannan dab ba wa [?] alade abun da zance game da shi shi ne yanda a ke kula da la fiyan su shi ne da far ko dai wannan dabba yana da kyau ace a dinga kula mai da abinci in dai a dinga tsabtace wurin mai abinci saboda gudun wani cuta sa'anan ruwa kan shi a tabbata da ruwan na tsab tacecce n... | audio/hau_f_1084_ag_spontaneous_003.flac | female | 15-29 | Tertiary | 170.1 | hausa | 40 | AG | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_382 | A wasu bukukuwa, ana yin wasannin gargajiya da ke nishaɗantar da yara da manya. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_382.flac | female | 15-29 | Primary | 6.134 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_245 | Yan dandatsa sun yi kutse a shafina na Fesbuk, amma dai na yi nasarar goge abin da suka yaɗa | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_245.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.614 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_321 | Ana gudanar da tarukan ƙarawa juna sani kan yadda za a kare al’adun gargajiya. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_321.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.314 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_247 | Zama don shaƙatawa a kusa da bishiyoyi yana rage gajiya da damuwa. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_247.flac | male | 46-59 | Tertiary | 5.794 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_372 | hau_f_372_ev_spontaneous_023 | Ilmantarwan da ba na yau da kullun ba a taƙaice, a lokacin baya ilmantarwa yana da jibi ne da makarantu kawai ko jami’u, abun da ƙananan yara ke buƙata saboda su zama masu hankali fiye da shekaru masu yawa al’umma sun kawo shawaran karatun da ban a yau da kullun ba don duba da cewa al’umma za su iya karatu a kowane she... | audio/hau_f_372_ev_spontaneous_023.flac | female | 15-29 | Tertiary | 116.104 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_421 | hau_m_421_ev_spontaneous_027 | Barka da warhaka a wannan faifai ammana bayanine akan yanda wato manya shuwa gabanni da suke jagoranta wato ma aikatu yanda suke wato yanayin yanda suke gwado wato wata yanayi daba dedai ba kamar yarda muka sani yanda suke gwado wato ko wani halaiya wanda ba dedaiba musali zakaga cewa inda zaka gano wato irin wayannan ... | audio/hau_m_421_ev_spontaneous_027.flac | male | 15-29 | Secondary | 179.88 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_170 | Wasu mutane suna jin tsoro na kokarin sake farawa bayan sun gaza. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_170.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.694 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_551 | Shugabanninsa sukan sa shi ya kai 'ya'yansu makaranta, duk da ba aikinsa ba ne. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_551.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.36 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_288 | In aka samu ruwan wanka mai kyau da sabulu, to sai a shiga. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_288.flac | male | 15-29 | Primary | 7.154 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_002 | Kada a dinga ba da bayanan sirri kamar lambar waya ko adireshi a shafukan sada zumunta. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_002.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.034 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_460 | Idan mutum yana da ƙaramin albashi, yana da kyau ya tsara yadda zai kashe shi da kyau. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_460.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.794 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_550 | Oganta yana yawan gayyatar ta gidansa, amma ta ƙi zuwa. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_550.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.64 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_263 | Sai ka tafi ka yi awanni ban gan ka ba. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_263.flac | female | 15-29 | Primary | 4.814 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_407 | Ta shiga makarantar koyo daga nesa, domin sanin yadda ake koyarwa. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_407.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.674 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_486 | A al’adar Hausawa, ana sanya wa jariri suna bayan kwana bakwai da haihuwa. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_486.flac | female | 30-45 | Tertiary | 8.134 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_271 | Kasancewa da ilimin kuɗi, yana hana mutum fadawa cikin matsalar bashi da rikicin tattalin arziki. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_271.flac | male | 60+ | Tertiary | 7.874 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_255 | hau_m_255_ag_spontaneous_010 | Dodon koɗi a muhalinsa. Dodon koɗi dabba ce mai laushi da ke rayuwa a cikin muhalli mai danshi da ciyayi a cikin daji, ko gonakin kiwo. Suna rayuwa ne a wurare da ke da ishahen ruwa, inuwa, bishiyoyi, da kuma ciyayi, ciyayi masu danshi don kare jikin su daga rana mai zafi. Muhalinsu yana ba su damar samun abinci kamar ... | audio/hau_m_255_ag_spontaneous_010.flac | male | 15-29 | Primary | 125.28 | hausa | 40 | AG | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_151 | Yanzu, ɗalibai suna koyon fasahohi daban-daban a cikin makaranta don amfanin gaba. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_151.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.994 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_529 | Kakar Huwaila ce take bata shawara akan ta daure ta zauna a gidan mijinta. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_529.flac | female | 30-45 | Primary | 6.794 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_445 | hau_m_445_ag_spontaneous_034 | [?] Ai idan ana maganan harkar tsaro irin koma baya da ci baya da ya kawo a harkar samar da wadataccen abinci a yankunan Arewacin Najeriya to ai shi ne jigo kuma shi ne kuma jagora na kowace irin matsala domin a halin da ake ciki idan babu wannan tsaro babu wani abu da zai tafi na harkar noma. da yawa sakamakon rikice ... | audio/hau_m_445_ag_spontaneous_034.flac | male | 30-45 | Primary | 179.82 | hausa | 40 | AG | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_372 | Yana da kyau mutum ya shiga cikin ƙungiyoyin al’umma domin kawo cigaba mai ɗorewa. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_372.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.294 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.