audio
audioduration (s)
3.29
363
speaker_id
stringclasses
386 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
38
4.31k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
3.29
363
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_259
Rashin aiwatar da manufofin da aka yi alƙawari yana rage amincewar jama’a ga shugabanni.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_259.flac
female
15-29
Tertiary
7.774
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_239
Ku dinga ba wa kifayen nan tana don su ne abincinsu
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_239.flac
male
15-29
Tertiary
5.314
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_504
Na sanya odar cirar wani kaso daga albashina a banki, don sayen mota.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_504.flac
female
15-29
Tertiary
8.594
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_254
Shan taba yana haddasa jaraba, wanda ke sa mutum ya zama mai wahalar dainawa.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_254.flac
female
15-29
Tertiary
6.854
hausa
40
EV
hau_f_916
hau_f_916_ev_spontaneous_038
Barka da warhaka a wannan hoto an gawado mana ne watau yanda matasa su kayi huɓɓasa sauka yi ƙoƙari wajen ɗauko watau gungume na icce. kamar yadda muka sani akan watau [?] icce wanda yake gungume watauwanda yake ƙaton gaske yayin da zamu ga cewa wata iccen idan aka sara watau ta fi ƙarfin ma a ce a nemi watau doguwar m...
audio/hau_f_916_ev_spontaneous_038.flac
female
30-45
Tertiary
162.66
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_207
Duk yammaci Rabe da abokinsa Mato suna tarewa a wajen Garba mai shayi
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_207.flac
male
15-29
Primary
6.354
hausa
40
EV
hau_f_205
hau_f_205_ag_spontaneous_044
Matasa su ne kashin bayan alumma su na taimaka ko in ce su suka fi ma taimakawa a pannin amfanin gona kamar shirye-shiryen noma da shuka shi ne ya kama tun da ga samar da gona a duba yanayin kasa da ire-iren shukan da ya kamata ayi duk wannan matasa su na taimakawa gurin wasu na yin zabi, su zabi irin da ya kamata a sh...
audio/hau_f_205_ag_spontaneous_044.flac
female
15-29
Primary
150.54
hausa
40
AG
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_283
Yana da kyau a riƙa taimakawa maƙwabta idan suna cikin buƙata.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_283.flac
male
46-60
Secondary
5.394
hausa
40
EV
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_308
Yin biki bisa al’ada yana ƙarfafa zumunci da haɗin kai.
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_308.flac
female
30-45
Tertiary
5.194
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_411
Yana da kyau a zaɓi inda mutum zai fi samun kuzari da inganci.
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_411.flac
male
30-45
Tertiary
5.434
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_200
Duk wata sai su kawo maka bil, amma kuma ba wuta.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_200.flac
female
46-60
Secondary
6.994
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_538
Kulawa da rasitan baya na biyan haraji ya na hana rashin fahimta a gaba.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_538.flac
female
15-29
Tertiary
7.314
hausa
40
EV
hau_m_990
hau_m_990_ag_spontaneous_023
Yayin da aka ciro Rake a cikin wurin sa kaga za'a je a sarrafa shine ne tayin abin sha ko abin tayin abin sha ka gani yanzu yayin da aka ciro Rake daga wurin sa wurin da aka shukashi ka gani za'a kai kamfani yayin da aka kai kamfani kamfanin nan zasu matse ruwan Raken yayin da suka matse ruwan Raken kaga na farko za ma...
audio/hau_m_990_ag_spontaneous_023.flac
male
46-60
Tertiary
166.02
hausa
40
AG
hau_m_1091
hau_m_1091_ag_spontaneous_003
da dama shi da dama shi yana[um] yana rayuwanshi ne aƙasa ikuma na huhuda ƙasa yana shiga to dai irin abubuwan da yakama suriƙayi suna ɗako ɗasa abakin su suna zuwa su sa yawu suna niƙawa suna gina gida dashi suns gina gida dashi kuma a gidan suke zama suke yin komi nasu dai shi dai abune wanda yanda zaka ganshi yanana...
audio/hau_m_1091_ag_spontaneous_003.flac
male
46-60
Tertiary
153.84
hausa
40
AG
hau_m_066
hau_m_066_ev_spontaneous_006
Yara suna ɗiban ruwa a fanfon tuƙa-tuƙa na ƙungiyan unisef, fanfan tuƙa-tuƙa na ƙungiyan unisef ana tuƙa shi ne da hannu. A wannan hoton akwai yara da suka taru a wajen fanfon sun zo ɗiban ruwa, babba daga cikinsu ita ce take tuƙa fanfon tana tuƙa shi da hannunta, tana sanye da kaya irin nata na mata sannan kuma sauran...
audio/hau_m_066_ev_spontaneous_006.flac
male
15-29
Primary
90.22
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_541
Wayyo Allah! An yanke ruwa yau kuma, me za mu yi?
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_541.flac
female
15-29
Secondary
5.414
hausa
40
EV
hau_m_180
hau_m_180_ag_spontaneous_064
Noman dankali, noma ne dake ba da gwaggwabar riba yadda manoomi ke buƙata noma ne da yake son manoomi ya kula da shi a-ko-da-yaushe, baya da ya kula da wannan noma naa shi zai samu dankali da yawa kamar yadda yake buƙata. Daga farko manoomi zai tafi gonarsa da ganyen dankalin nan iya kwatankwacin da yake buƙata, zai je...
audio/hau_m_180_ag_spontaneous_064.flac
male
15-29
Primary
92.8
hausa
40
AG
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_325
Mutum zai iya koya ta hanyar yawan karatu da kwaikwayo.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_325.flac
female
46-60
Primary
5.274
hausa
40
EV
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_163
Yana da kyau ka ƙara fahimtar tsare-tsaren fansho don samun kwanciyar hankali a nan gaba.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_163.flac
male
15-29
Primary
7.934
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_386
Mafi kyawun tsari shi ne wanda ke daidaita sassauci da bin jadawali mai kyau.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_386.flac
male
46-60
Tertiary
6.814
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_086
Dole ne mu haɗa-kai wajen gudanar da abubuwanmu ba tare da rasa 'yancinmu ba.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_086.flac
male
15-29
Tertiary
5.894
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_578
Kasancewa a bakin ruwa kamar teku ko kogi yana rage damuwa.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_578.flac
male
46-59
Tertiary
5.954
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_282
Yusuf yakan je Kasuwar Rimi ya siyo buredin safe da yamma
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_282.flac
male
15-29
Primary
5.914
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_363
Na fi jin daɗin kwanciya ta gefen hagu fiye da gefen dama.
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_363.flac
female
15-29
Secondary
6.014
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_597
Ya kamata ku zama masu haɗin kai da son juna.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_597.flac
female
30-45
Primary
5.194
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_391
Su kuma yara, su ne masu gudanar da ƙananan ayyukan gida.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_391.flac
male
46-60
Primary
7.674
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_132
Ai ilimin ƙur'ani ba ya taɓa ƙarewa saboda mu'ujizar da yake da ita
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_132.flac
female
15-29
Secondary
6.354
hausa
40
EV
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_156
Shirya tsare-tsaren ajiyar kuɗi don gudanar da biki abu ne mai muhimmanci.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_156.flac
male
15-29
Primary
6.694
hausa
40
EV
hau_m_402
hau_m_402_ev_spontaneous_033
Assolamu alaikum jama’a barkanmu de da warhaka, ni ne dai naku Dauda muhammed, yau ma na sake zuwa muku da wani sabon maudu’i, wato wannan shi ne yake nufin wato, mene ne ya sa tafiye-tafiye yake da mahimmanci. Wato, a kalmar Turanci aka ce ‘wide travelling is so importan’. ‘So’, tafiye-tafiye dai yama da mahimmanci so...
audio/hau_m_402_ev_spontaneous_033.flac
male
15-29
Secondary
99.76
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_129
Yau zan gwada wata hanya dabam don ganin ko za ta fi dacewa da tafiyata.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_129.flac
female
46-60
Tertiary
7.094
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_196
To ai ni ban saba da makara ba, ko ƙarfe nawa na kwanta zan tashi da wuri.
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_196.flac
female
15-29
Secondary
6.294
hausa
40
EV
hau_m_129
hau_m_129_ag_spontaneous_030
Hanyoyin Zaɓen iri don samun iri mai kyau da manoma suke bi da shi a yankina shine; Manoma suna amfani da dabarbaru, da hanyar da zasu zaɓi iri mai kyau don samun amfani me riba me gwaɓi a yankina. To na farko dai akwai, gwajin iri da yanayi zaka duba anne irine ya fi dacewa wanda zaka ɗabbaka shi a gonarka, to shine z...
audio/hau_m_129_ag_spontaneous_030.flac
male
15-29
Tertiary
185.82
hausa
40
AG
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_284
Bayan Auwal ya ga yadda ƙaninsa ke fama da rashin lafiya, ya rage yi masa faɗa.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_284.flac
male
46-60
Secondary
8.574
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_519
Dole ne mutum ya san iyakar kudinsa don gujewa matsin lamba daga shugabannin addini.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_519.flac
male
15-29
Tertiary
8.594
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_025
Bashir yakan yi wanka sannan ya saurari karatun Kur’ani bayan ya dawo daga aiki
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_025.flac
male
15-29
Primary
7.434
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_096
Rashin isassun ma’aikata a wasu bankuna yana haifar da jinkirin aiki.
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_096.flac
male
30-45
Primary
7.794
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_590
Rayuwa tana cike da sauye-sauye, amma mutane da yawa suna fargabar canji.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_590.flac
male
15-29
Secondary
5.374
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_014
A matsayinka na ɗan'adam dole ka yi kokarin zama da matar da take son ka.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_014.flac
male
15-29
Secondary
5.874
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_446
Ina da kyakkyawar alaƙa da Zainab, domin kuwa muna mutun ta junanmu.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_446.flac
female
15-29
Primary
6.774
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_039
Na fahimci cewa gujewa abokai masu mugun hali na taimakawa wajen kare rayuwa.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_039.flac
male
30-45
Tertiary
5.674
hausa
40
EV
hau_f_1108
hau_f_1108_ag_spontaneous_004
Shi dai a wannan hoto da ke kan fuskar wayata ana iya ganin wani ɓangaren tushen shuka mai launijn ruwan dorawa da aka yanke biyu Yana yiwuwa wannan ya kasance nau'in doya, wani nau'in dankalin da ke da launin ruwan ɗorawa wanda ke nuna cewa yana iya kasancewa wannan nau'in na dankalin Hausa ko kuma wani nau'in dankali...
audio/hau_f_1108_ag_spontaneous_004.flac
female
46-60
Tertiary
179.64
hausa
40
AG
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_136
Na saka dokar zubar da ruwa a tsakar gidana, domin gudun samuwar sauro
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_136.flac
male
30-45
Tertiary
8.634
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_064
Girbin ciyawa da dasa furanni yana ƙara kyau da lafiyar muhalli.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_064.flac
female
46-60
Secondary
9.234
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_042
Mun kama ɓarawon da ya addabi unguwarmu, tare da miƙa shi ga jami'an tsaro.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_042.flac
male
60+
Tertiary
10.294
hausa
40
EV
hau_m_110
hau_m_110_ag_spontaneous_010
Girban masara, kaman yadda kuke ganii ga shi nan muna girba masaranmu, mun batta ta bushe ne a jikin tushen wannan masara. Ga shi nan kamar yadda kuke gani wannan shi ne hanyar da muke bi wajen girbe masaranmu cikin sauƙi, kaman yadda muke nuna maku wannan shi ne hanyar da muke bi doomin girbe masaranmu cikin sauƙi. Wa...
audio/hau_m_110_ag_spontaneous_010.flac
male
15-29
Tertiary
119.76
hausa
40
AG
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_340
Idan mutum ya tuna wahalar da yasha a baya tana sa ya nutsu a rayuwarsa.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_340.flac
female
15-29
Tertiary
7.054
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_072
Saida aka gyara takardar neman aikinta sannan ta sami damar yin hira a banki.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_072.flac
female
15-29
Tertiary
8.674
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_301
Mutane da dama suna koyon gyaran lantarki ta hanyar gwaji.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_301.flac
female
30-45
Secondary
5.713
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_585
A cikin darasin da ya gabata, malam ya yi bayani kan hakkin aure.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_585.flac
male
30-45
Tertiary
5.834
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_432
Zainab tana girki da safe da yamma kowace rana, amma tana wanke firji duk sati.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_432.flac
male
46-60
Primary
11.794
hausa
40
EV
hau_m_127
hau_m_127_ev_spontaneous_060
zirga zirgar hanyoyin sufuri na ababen hawa ɗan adam yakan fito da sababbin hanyoyi koda wasu hanyoyin ma kala wanda za su taimaka masa da sauƙaƙa masa wajan gabatar da rayuwansa da aiyukan da ya shafi rayuwansa a cikin sauƙi ba tare da ya sha wahala ba kuma yakan fito da wa’innan sababbin dubaru ne daga wani mataki zu...
audio/hau_m_127_ev_spontaneous_060.flac
male
30-45
Tertiary
92.94
hausa
40
EV
hau_f_398
hau_f_398_ag_spontaneous_009
Girbin masara. Girbin masara ana nufin fitar da masara daga gona zuwa gida ko kuma a kai ta inda za a sarrafa ta. Ta ya ake girbin masara? Wasu idan suka je gona za su yi girbin masara suna kwakkwantar da bishiyar da masarad da ta riga da ta yi, sai su ɓaɓɓalleta. Kafin ma dai a yi wannan girbin masaran, ana fara kallo...
audio/hau_f_398_ag_spontaneous_009.flac
female
15-29
Tertiary
97.69
hausa
40
AG
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_001
Idan mutum mai aikata laifi ya tuba, ya kamata a yafe masa.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_001.flac
female
15-29
Tertiary
5.434
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_487
Yana da kyau a dinga samun sulhu a tsakanin al'umma, tun da wuri.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_487.flac
male
30-45
Tertiary
3.954
hausa
40
EV
hau_m_476
hau_m_476_ev_spontaneous_024
Zan yi magana akan yanayi na zanga-zanga, wato zanga-zanga shi ne ma’ana mutane su fito su nuna ɓacin ransu kuma a saurari muryansu a kan wani abun dake faruwa ko abin da aka musu da ba su ji daɗinsa ba cikin gida, saboda a yi gyara. Akwai labari a ƙasar Amerika a shekara ta 1920 da mutane suka fito kan titi don nuna ɓ...
audio/hau_m_476_ev_spontaneous_024.flac
male
30-45
Secondary
108.16
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_398
Gobe, malamai za su yi taro don wayar da kai kan illar jarabar shaye-shaye.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_398.flac
female
15-29
Tertiary
5.834
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_083
A da, Baƙo bai taɓa kulle ƙofar gidansa da kyau ba, har sai da aka sace masa waya.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_083.flac
male
30-45
Tertiary
6.354
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_310
Na fara yin tunanin cewa saɓa wa tsarin al’umma ba shi da wata matsala idan dai ina kan gaskiya.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_310.flac
female
60+
Primary
9.134
hausa
40
EV
hau_m_1091
hau_m_1091_ag_spontaneous_008
shi beans yanda zamuyi mu ƙara samun danganas asaran da muke samu ta wurin noma a najiriya irin kuya dole mu koya mu san yada muyi mu san yada za muyi a najiriya muriƙa yin noma me kyau nanjeriya mu riƙa yin noma me kyau da kuma inda zumuyi muriƙa sanin me shi noman da kuma yanayin canji canjin canji canjin yanayin na ...
audio/hau_m_1091_ag_spontaneous_008.flac
male
46-60
Tertiary
162.3
hausa
40
AG
hau_f_1217
hau_f_1217_ag_spontaneous_031
a lokacin bazara ko lokacin haihuwa kakannin wasa suna gudanar da wani tsarin aure na musamman ga yadda tsarin auren yake na farko fara neman matar a lokacin haihuwa mazan kakannin wasa suna fara neman matan kakannin wasa mazan suna fita daga gungumen su don neman matar wanda zai iya haɗewa da ita matar kakannin wasa t...
audio/hau_f_1217_ag_spontaneous_031.flac
female
46-60
Tertiary
152.58
hausa
40
AG
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_328
Nakan taya abokina aiki domin sauƙaƙa masa nauyin da yake kan sa.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_328.flac
male
15-29
Tertiary
7.594
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_154
Idan ka koyi karatu tun da wuri, za ka samu sauƙi a gaba.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_154.flac
male
30-45
Tertiary
4.834
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_348
Idan hayaniya ta yi yawa a waje, na fi amfani da matashin kunne domin rage sautin.
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_348.flac
female
15-29
Secondary
8.454
hausa
40
EV
hau_m_063
hau_m_063_ag_spontaneous_068
Wannan, wannan, ƙira na koƙe da ƙiran zamanii nee, wanda akee kira da jirgi mai linzamii, ko kumaa zaa mu iya cewa makami mai linzamii. Wanda shi wannan makamin bai da matuƙi, ko shi wannan jirgi bai da matuuƙi, hasalii ma matuuƙin shi yana wanii wurii can daga wata uwa duniya, shi kumaa jirgin zaa a iyaa aiken shi zuw...
audio/hau_m_063_ag_spontaneous_068.flac
male
15-29
Primary
92.16
hausa
40
AG
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_320
Na daina takure kaina, yanzu buga-buga zan dinga yi don samun na kai.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_320.flac
female
30-45
Primary
7.434
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_099
Wani maigadi a Kano ya tara kuɗin euro don matsalolin da za su taso ba-zata.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_099.flac
male
15-29
Secondary
7.694
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_521
Tare suka taso fa amma suke ware shi, saboda su alarammomi ne, shi kuma ɗan boko ne
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_521.flac
female
30-45
Secondary
8.274
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_431
An sanya dokar gwajin matsayin jinin masoya kafin su yi aure.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_431.flac
male
60+
Tertiary
4.714
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_098
Tasi'u da babansa sukan zauna su yi hira tamkar abokai, inda suke mutunta ra'ayin juna
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_098.flac
female
30-45
Secondary
7.074
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_380
Zamu shirya kasafin kuɗi don sayen magunguna ga mahaifinmu mai shekaru saba'in.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_380.flac
female
60+
Primary
9.394
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_179
Bayan dogon wahala, Aisha ta gane cewa rashin barci yana shafar lafiyar kwakwalwa.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_179.flac
female
15-29
Tertiary
7.514
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_059
Talabijin da rediyo suna ilmantar da mutane ta hanyar watsa shirye-shiryen masu ilmantarwa.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_059.flac
female
46-60
Secondary
11.994
hausa
40
EV
hau_f_103
hau_f_103_ev_spontaneous_008
Wannan faifan bidiyon yana nuna mana yadda za ka magance ƙalubalen rayuwa yarda da gaskiyan lamari gane cewa ƙalubale suna cikin rayuwa yarda da su yana taimakawa wajen rage tawaya da kuma shirya zuciya don nemo mafita, kasance mai natsuwa da kyakkyawar hali kula da kyakkyawan zuciya ko da lokaci da abubuwa suka yi wuy...
audio/hau_f_103_ev_spontaneous_008.flac
female
15-29
Secondary
203.36
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_193
Ya turo min saƙon tes cewa, jibi ne ɗaurin aurensa
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_193.flac
male
30-45
Tertiary
4.774
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_486
Abun ya dame ni, saboda ba na son wani ya yi min abin da na yi masa
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_486.flac
female
46-60
Primary
5.754
hausa
40
EV
hau_m_349
hau_m_349_ag_spontaneous_014
Baranmu dai, a wannan bidiyo an ɡwaːdo mana nɛ yanda akɛ wato koyaːr da manoma masu tasoːwa, kamar yanda mukɛ ɡani, shi wato noma abu nɛ da yakɛ da kyaːu, kuma abu nɛ da yakɛ janyo tattalin arziki na ƙaːsa. Shi noma ba wai lallai sɛ tsofi ne ko kuma manyan mutanɛ da suka manyanta sukɛ yin wanna harka na noma ba. Akwai ...
audio/hau_m_349_ag_spontaneous_014.flac
male
15-29
Primary
96.72
hausa
40
AG
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_261
Wanda ke da tausayi yana iya fahimtar cewa wasu suna fuskantar ƙalubale fiye da shi.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_261.flac
male
46-60
Secondary
10.774
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_454
Duk da Tasi’u ya cancanta, amma an hana shi gurbin karatu saboda ƙabilanci
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_454.flac
male
30-45
Primary
7.714
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_274
Ka yi amfani da dabarun sauraro domin fahimtar mutane fiye da yin gaggawa wajen bada amsawa.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_274.flac
female
30-45
Primary
12.594
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_058
Al'ada hanya ce ta rayuwar al'umma, wadda ta shafi kowane ɓangare na rayuwa.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_058.flac
male
46-60
Tertiary
11.554
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_520
Ku dinga shan magungunanku a kan lokaci saboda samun lafiya
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_520.flac
female
15-29
Primary
5.054
hausa
40
EV
hau_m_476
hau_m_476_ev_spontaneous_016
Ayyukan cikin gida. Shin mene ne ayyukan cikin gida? Ayyukan cikin gida wasu ayyuka ne wanda suka ƙunshi share-share da goge-goge da tsaftace cikin gida bakiɗaya; ƙanan ayyuka na cikin gida misali akwai kaman goge-goge irin na faranda, irin na gilasai sakamakon ƙura da suka zazzauna a jikinsa. Sannan na biyu kuma akwai...
audio/hau_m_476_ev_spontaneous_016.flac
male
30-45
Secondary
117.96
hausa
40
EV
hau_m_1077
hau_m_1077_ag_spontaneous_008
Eh tabbas ah, rafi ko kuma koguna suna da amfani sosai domin ah, ah amfani da su a irin kamar gurare da muke domin amfanin su shi ne zaka ga a duk lokacin da aka rasa ruwa ah gurare to mutun zai iya zuwa rafi ko kuma yaje wannan koguna domin ɗibo shi wannan ruwa ah, kamar idan muka ɗauki wasu yankuna na garin zaria zam...
audio/hau_m_1077_ag_spontaneous_008.flac
male
46-60
Tertiary
164.76
hausa
40
AG
hau_f_501
hau_f_501_he_spontaneous_016
Cost of medical services yana nufin kuɗin service na lafiya da ake biya don samun kulawa daga likitoci, asibitoci ko sauran ƙwararrun masu ba da service na lafiya. Wannan ya haɗa da kuɗaɗen magunguna, gwaje-gwaje, tiyata da sauran kulawar lafiya da ake bayarwa. Farashin service na lafiya yana bambanta gwargwadon nau’in...
audio/hau_f_501_he_spontaneous_016.flac
female
30-45
Primary
144.554667
hausa
40
HE
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_122
Ina yin kaffa-kaffa da mutuncina, domin Hausawa suna cewa madara ce.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_122.flac
male
30-45
Tertiary
5.554
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_599
Rabi’u da matarsa sukan yi hira da daddare, bayan sun ci abincin dare
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_599.flac
male
15-29
Tertiary
5.274
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_063
Ba ku san yau ana maulidi ba, kuma ga ƙauyawa sun shigo gari?
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_063.flac
female
46-60
Tertiary
5.774
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_440
Yana da kyau mutum ya dinga nazarin yadda yake kashe kuɗinsa domin rage yawan asara.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_440.flac
female
15-29
Tertiary
7.154
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_188
Sai su yi wa kai shamfo, amma aljihu ba ko sisi.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_188.flac
female
46-60
Tertiary
4.594
hausa
40
EV
hau_m_267
hau_m_267_he_spontaneous_027
Ballewar jini na al’ada da yawa wanda ya wuce ƙima ko kuma a kira shi da yawan zuban jini yayin al’ada. Mata da yawa kan fuskanci wannan matsala na ɓallewar jini lokacin haila hakan ko na faruwa ne sakamakon abubuwan da ka iya faruwa da sauye-sauye a jikin mace yana daga cikin abubuwan da ke kawo shi shi ne rashin daid...
audio/hau_m_267_he_spontaneous_027.flac
male
30-45
Primary
115.66
hausa
40
HE
hau_m_421
hau_m_421_ev_spontaneous_083
Barka da warhaka a wannan hoto na gwado mana ne wato layi da akeyi na jarakuna na ɗeban ruwa kamar yadda muka sani a wasu sassa wato ko ince a wasu sassa na birane akan yi wato wahala ko kuma ince wuyan ruwa akwai lokuta da dama wanda zaka ga cewa amfi wuyan ruwa hadda ma musamma ma a ƙauyuka ba ƙauyuka kadai ba wasu s...
audio/hau_m_421_ev_spontaneous_083.flac
male
15-29
Secondary
167.46
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_318
Gaskiya kam, direba, da yake muna da sauran tafiya a gabanmu.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_318.flac
male
15-29
Tertiary
4.794
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_175
Ka dogara da Allah ya fi duk waɗannan tsafe-tsafen da kuke yi
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_175.flac
male
15-29
Tertiary
5.174
hausa
40
EV
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_354
Ita kuwa Mama, kowa ya san ita ce kamfanin abincinmu.
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_354.flac
male
30-45
Tertiary
5.954
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_491
Liman ya sa Sada ya ajiye muƙaminsa na tattara haraji saboda tsoron rashawa
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_491.flac
male
15-29
Tertiary
7.194
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_452
Na shirya fara kasuwanci na kaina domin samun ‘yancin tattalin arzikina.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_452.flac
male
15-29
Secondary
5.494
hausa
40
EV
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_388
Matata kan bani iska, idan ina yin aikin ofis a gida, a kan na'ura mai ƙwaƙwalwa.
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_388.flac
male
30-45
Tertiary
9.114
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_232
Gambo zai nemi horo a Jami’ar Bayero don ƙara inganta kwarewarsa.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_232.flac
female
30-45
Tertiary
6.694
hausa
40
EV
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_318
Nakan saka wa ‘yan hayar gidana dokoki ne domin kauce wa hayaniya
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_318.flac
male
30-45
Tertiary
7.114
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_161
Na saba tsara abubuwan da zan yi gobe domin fara ranar da tsari.
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_161.flac
male
15-29
Primary
6.434
hausa
40
EV