audio
audioduration (s)
3.29
363
speaker_id
stringclasses
386 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
38
4.31k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
3.29
363
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_189
Abokai na gaskiya suna nuna goyon baya a lokutan wahala.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_189.flac
female
30-45
Tertiary
6.014
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_182
Lokacin da damuwa ta yi yawa, akwai bukatar barci mai kyau domin samun kwanciyar hankali.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_182.flac
female
60+
Primary
7.614
hausa
40
EV
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_450
Lokacin da aka kore su daga makaranta, suka gane cewa rashin ladabi na hana cigaba.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_450.flac
male
15-29
Secondary
6.594
hausa
40
EV
hau_f_352
hau_f_352_ev_spontaneous_015
Barka da warhaka, a wannan faifai, an gwada mana yadda za ka nuna kulawarka a kan wasu. Yanda damuwan wasu ze shafe ka, ma’ana shi ne yayin da ka damu da wani ko ka ga wani yake cikin damuwa ko tashin hankali, to kai ma ya kamata ka taya shi wannan tashin hankalin. Idan kuma abu na farin ciki ya same shi, kai ma ka tay...
audio/hau_f_352_ev_spontaneous_015.flac
female
30-45
Primary
123.4
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_081
Nacin yin addu'a da rashin saduda suna sawa aga abinda ya turewa buzu naɗi.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_081.flac
male
15-29
Secondary
6.014
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_520
Na gode wa Allah da Yake bani damar gyara kurakurai a rayuwa.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_520.flac
female
15-29
Secondary
6.274
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_015
Bashir yana da haba-haba da mutane, musamman ma idan ya san ka.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_015.flac
female
15-29
Tertiary
5.814
hausa
40
EV
hau_f_1587
hau_f_1587_he_spontaneous_010
Don hana yaɗuwar zazzaɓin cizon sauro Wato maleriya Ana amfani da hanyoyi uku, Wanda suke da mahimmanci sosai Na farko kula da sauro babba Wannan yana nufin hana mutane daga cizon sauro Ta hanyar, Na daya Ana so a dinga amfani da sabulu Ko kuma faishi Mai kashe sauro Kokuma sanya hayaki mai kashe sauro Domin kakkashe s...
audio/hau_f_1587_he_spontaneous_010.flac
female
30-45
Tertiary
165.24
hausa
40
HE
hau_f_375
hau_f_375_ev_spontaneous_003
A yau za mu koyi yanda za ka iya ambata kamannin mutun ta hanya ambata siffofin jikinsa, za a iya amfani da bayanai kaman haka: na ɗaya tsawo, wannan yana nufin tazaran mutun daga ƙasa har zuwa saman kai. Idan kana son bayyana tsawon mutun za ka iya amfani da kalmomi kaman haka: dogo, misali yana da tsawo ko kuma ka ce...
audio/hau_f_375_ev_spontaneous_003.flac
female
30-45
Secondary
251.42
hausa
40
EV
hau_f_912
hau_f_912_ev_spontaneous_010
barka da war haka wannan hoto ya gwado mana hoto ne na wato na taran sarakuna kamar yanda muka sani sarki idan yayi shiga ya fito ana ganinsa za a gane cewa wannan sarki ne ba tare da an tambaya ba sabida yanayin shigarsa wato suna sanye ne da fararan wato kaya a jikinsu sannan da takulla na wuya a wuyarsu wannan shiga...
audio/hau_f_912_ev_spontaneous_010.flac
female
15-29
Tertiary
177.48
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_283
Yayin da na farka na kan yi amfani da ruwan gishiri don wanke baki.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_283.flac
female
46-60
Tertiary
6.954
hausa
40
EV
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_061
Zan yi ƙoƙarin bin hanyar da zan magance matsalolin tsangwama ba tare da hayaniya ba.
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_061.flac
male
30-45
Secondary
8.974
hausa
40
EV
hau_f_1049
hau_f_1049_ag_spontaneous_021
Zan yi bayani akan yadda ake daidaita kula da muhallali ? buƙatar ruwa a noma da tasirinsa ga muhallali ruwa yana da matuƙar muhimmanci a noma musamman a yankunan da ake fama da ƙarancin ruwan sama irin waɗannan wurare suna amfani da hanyoyi daban-daban don shayar da don shayar da amfanin gona kamar haka: ? akwai noman...
audio/hau_f_1049_ag_spontaneous_021.flac
female
46-60
Secondary
166.2
hausa
40
AG
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_092
Bashir yana mutunta abokansa, inda yake ɗaukar su tamkar 'yan uwansa na jini.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_092.flac
female
30-45
Tertiary
7.614
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_478
Yara mata na fuskantar barazana ta rashin ilimi saboda ana fifita auran su maimakon karatu.
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_478.flac
male
30-45
Primary
9.394
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_078
Ana wa yara karatu mai sauƙi domin taimaka musu su fi fahimta.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_078.flac
female
15-29
Primary
7.654
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_585
Na saba yin wasa da karena kafin mu fita don ya zama mai natsuwa.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_585.flac
female
60+
Primary
7.554
hausa
40
EV
hau_m_051
hau_m_051_ev_spontaneous_005
yawwa wannan na magana ne a kan mace a kan kwale kwale tana kan teku da robobi a kan kwale kwalen sau da yawa wannan al’adar yawanci ana samunsu ne a kudu kudu irin jihar bayelsa dai haka jihar su delta dai haka inda yawanci dai ba za ka iya fitowa ba ko mace ba za ta iya fitowa ba sai dai ta hau kwale kwale kana so ko...
audio/hau_m_051_ev_spontaneous_005.flac
male
15-29
Tertiary
92.92
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_337
Idan mutum ya san yadda zai kashe albashinsa, zai guji kashe kuɗi ba tare da tsari ba.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_337.flac
male
60+
Tertiary
6.994
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_049
Yawancin matsalolin rayuwa suna buƙatar haƙuri da jajircewa.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_049.flac
male
60+
Tertiary
5.434
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_253
Tana iya kyauta ga wanda take so, domin ita ce ke ajiya muƙullin dukiyarsa.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_253.flac
male
15-29
Tertiary
7.594
hausa
40
EV
hau_f_205
hau_f_205_ag_spontaneous_022
Gonar masara da amfaninta. Shi dai gonan masara wuri ne da ake noma masara domin aci, a sayar ko a sarrafata zuwa wasu kayayyaki na amfani. Masara wata muhimmiyar shuka ce da ake nomawa a ƙasashe da dama ciki har da Nijeriya,saboda da tana da amfani sosai a abinci,kiwon lafiya da tattalin arziki. Masara tana girma a wu...
audio/hau_f_205_ag_spontaneous_022.flac
female
15-29
Primary
91
hausa
40
AG
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_158
Idan na fahimci abu yana kawo min damuwa, nakan nemi mafita ta hanyoyi daban-daban.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_158.flac
female
60+
Primary
7.494
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_063
Nakan tabbatar na karkashi kayan lantarki kafin in bar gida.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_063.flac
female
15-29
Secondary
6.034
hausa
40
EV
hau_m_261
hau_m_261_ev_spontaneous_012
Cif giretin and obar. Cef a kalmar Hausa yana nufin mai sarauta, giretin yana nufin gaisuwa andober yana nufin sarki. To in zamu haɗa wannan jummala a hausance zamu ce mai sarauta yana gai da sarki. A kalman Hausa koda yaushe in shi mai sarauta yaga sarki dole girmama shi ya jinjina masa ya ba bashi girmansa, wannan ka...
audio/hau_m_261_ev_spontaneous_012.flac
male
15-29
Secondary
94.1
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_218
Binta ungozoma ce da ake kirawo ta, domin ta yanke wa jariri cibiya da kuma yi masa wanka.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_218.flac
male
30-45
Tertiary
8.874
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_243
Tafida ne zai wuce yau a hawan sallar gani da za a gudanar
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_243.flac
female
15-29
Primary
8.114
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_103
Da mutane suna yawan amfani da na’urorin ATM, dogayen layuka za su ragu.
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_103.flac
male
30-45
Primary
7.634
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_368
A koyaushe yana da kyau ku kiyaye shan magani barkatai.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_368.flac
male
46-60
Tertiary
4.394
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_165
Bashir ya shirya wa matasan ƙauyensu bita a kan illolin shan ƙwaya.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_165.flac
female
30-45
Secondary
5.633
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_393
A gaba, zamu fi mayar da hankali wajen koyar da yara darussan al’ada.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_393.flac
male
30-45
Tertiary
7.074
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_544
Za mu koya wa yara yadda za su magance sabani ba tare da tashin hankali ba.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_544.flac
male
30-45
Tertiary
5.434
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_077
A lokacin da wata hukuma ta gina makaranta don kowa, yara sun ji daɗin karatu.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_077.flac
female
30-45
Tertiary
7.734
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_087
Hanyar Abuja ba ta ratsuwa ta daɗi in aka ce safiya ta yi ko da yamma.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_087.flac
male
15-29
Tertiary
6.154
hausa
40
EV
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_499
Ba magana ake yi ta tirenin ba? Don me zai tsaya a zalunce shi?
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_499.flac
male
30-45
Secondary
5.554
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_375
Gwamnatin tarayya da ta jihohi suna ƙoƙarin samar da tallafin abinci ga jama'a.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_375.flac
male
46-60
Tertiary
9.914
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_028
Lokacin da na saita agogo, ina tabbatar da cewa na tsara komai don safiya.
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_028.flac
female
15-29
Secondary
6.694
hausa
40
EV
hau_m_557
hau_m_557_ev_spontaneous_014
Ma aurata suna wasa a farfajiyan gida.[um] A mafi yawancin lokuta samun haɗin kai da kuma jituwa na ma auratan kesawa suke zaman lafiya a gidansu da kuma fahimtan juna a sassa duk abubuwan da sukeyi ko kuma ko wanne sashi na abunda sukeyi a gida. Aure dai jigo ne na rayuwa wacce kesa namiji da na mace rayuwa a guri ɗay...
audio/hau_m_557_ev_spontaneous_014.flac
male
15-29
Tertiary
100.95
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_215
Na saba da shafa turare idan na sauya kaya a kullum.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_215.flac
female
46-60
Tertiary
4.674
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_130
Bayan jarinsa ya karye, Attajiri audu ya koma sana'ar acaɓa
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_130.flac
male
46-60
Tertiary
7.114
hausa
40
EV
hau_m_571
hau_m_571_he_spontaneous_034
Yin bandeji na hannu na iya zama da wahala amma tare da dubarun da suka dace za ku iya b ada ingantaccen tallafi da kariya ga raunin da ya faru ga jagoran matakai wanda zaa iya bi. Na farko wato a shirya hannu a tsaftace ko kuma a bushe, hannun a tabbatar da hannun ya bushe kuma kamin a yi amfani da shi na biyu za ku b...
audio/hau_m_571_he_spontaneous_034.flac
male
30-45
Tertiary
110.76
hausa
40
HE
hau_m_1020
hau_m_1020_ag_spontaneous_004
to a nan abunda zakayi shine zaka tabbatar da cewa an samar da hanyoyin ruwa ya zama akwai wadataccen ruwa wanda zai amfanar zai wadatar da dukkan shukar da akai wajen bata yalwa ya amfanar da lafiyar ta ya bunkasa ta takara yalwa ya zamana cewa akwai wadataccen ruwa a wajen da dai shukar da aka shuka zatayi a misali k...
audio/hau_m_1020_ag_spontaneous_004.flac
male
46-60
Tertiary
153.18
hausa
40
AG
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_549
Lokacin da nake cikin damuwa mai tsanani, nakan maida hankali kan abubuwan da nake samun nishaɗi daga gare su.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_549.flac
female
60+
Primary
9.834
hausa
40
EV
hau_m_426
hau_m_426_ev_spontaneous_018
Barkanmu dai wannan hoto yana gwadomana ne wato yadda ake tattaunawa kama yadda muka sina ne akan yi taro kala daban-daban na yadda wato ake tauna na wasu matsaloli ko wasu damuwa ko kuma tattauna wasu abu da za a yi na rayuwa a gaba ko kuma a wannin lokacin to gashi tattaunawa abu ne da yake da matuƙar mahinimanci kam...
audio/hau_m_426_ev_spontaneous_018.flac
male
15-29
Tertiary
96.56
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_545
Subhanallah! Na duba girkin da nake yi yanzu, har na ga ya ƙone!
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_545.flac
female
15-29
Secondary
6.854
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_590
Zainab na son halartar wa’azi saboda yana kara mata ilimi game da addini.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_590.flac
male
30-45
Tertiary
6.274
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_227
Na saurari rediyo yau. Na ji an ce an yi haɗari a hanyar kasuwa.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_227.flac
female
46-60
Tertiary
6.734
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_382
Yaran da suke shiga makarantun gaba da sakandire a yanzu da yawa ba za su iya kare sakamakonsu ba.
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_382.flac
male
30-45
Primary
8.554
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_246
Sarkin gari ya sa a yi shelar cewa ba ya so a sake sayar da sigari a garin.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_246.flac
female
15-29
Tertiary
6.894
hausa
40
EV
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_184
Ina son yi wa gidanmu feshin ƙwari yau da yamma.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_184.flac
female
15-29
Tertiary
3.834
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_070
Ƙanina ya fi ni arziƙi, amma bana fara gaishe shi, sai dai ya gaishe ni.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_070.flac
female
30-45
Tertiary
7.134
hausa
40
EV
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_258
In ban da a yaƙi, kai in an ce maka za ka ji tashin bom sai ka musanta.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_258.flac
male
15-29
Secondary
6.354
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_316
Ku dai jalauta ɗan abin da yake hannunku, don wata ya yi nisa (jalauta-manage)
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_316.flac
female
15-29
Tertiary
6.874
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_067
Jiya tun daga filin jirginsama na taho gida a ƙafa saboda rashin kuɗi.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_067.flac
female
30-45
Primary
9.994
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_202
Zan kai yarana aski a bakin titi, bayan sallar azahar.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_202.flac
female
15-29
Secondary
6.594
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_375
Mutane da yawa suna magana, amma ba kowa ke fahimtar abin da ake cewa ba.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_375.flac
female
46-60
Primary
6.314
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_189
Yadda al’umma ke kallon jami'an tsaro ya dogara ne da yadda suke gudanar da aikinsu.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_189.flac
female
15-29
Tertiary
7.48
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_185
Idan mutum ya fuskanci matsala, zai koyi yadda zai inganta kansa a nan gaba.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_185.flac
female
30-45
Tertiary
7.214
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_483
Na gode wa iyayena saboda ƙoƙarin da suka yi a kaina har na kai yanzu.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_483.flac
female
15-29
Secondary
6.914
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_461
Mutanen ƙauyen su Musa za su je Kano domin yi wa gwamna godiya
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_461.flac
female
15-29
Secondary
6.834
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_152
Dole ne gwamnati ta gyara tsarin tsaro don dawo da amana a tsakanin al’umma.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_152.flac
female
15-29
Tertiary
6.46
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_159
Na haƙura da cin nama da yawa dan na ƙara jari
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_159.flac
male
60+
Tertiary
3.874
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_065
Sannu a hankali, Hassan zai koyi yadda zai duba rayuwarsa ba tare da yanke tsammani ba.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_065.flac
male
46-60
Secondary
9.894
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_033
Yau da sanyi aka tashi ban zaci za a yi zafi ba, shi ya sa na sanya rigar sanyi
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_033.flac
male
15-29
Tertiary
8.114
hausa
40
EV
hau_f_1051
hau_f_1051_ev_spontaneous_039
Wannan hoto mai magana yana yi mana bayani ne game da rayuwan ɗan Adam wato rayuwa taƙaitacciya shi rayuwan nan da muke gani taƙaitacciya ne bayi da tsaho ana so mutum ɗan Adam akoda yaushe ya ringa amfani da lokacin shi da daman shi ta hanyar yanda ze yi komai cikin tsari saboda shi rayuwan nan taƙaitacciya ce ana so ...
audio/hau_f_1051_ev_spontaneous_039.flac
female
30-45
Tertiary
164.04
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_238
Ki zo mu yi ƙunshin sallah saura kwana biyu fa
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_238.flac
male
15-29
Secondary
4.534
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_384
Sauya dokoki na iya haifar da sauƙi ko kuma wahala ga talakawa.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_384.flac
female
15-29
Tertiary
6.56
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_580
Tambayar shugabannin addini na da muhimmanci, amma dole ne a yi ta da ladabi.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_580.flac
male
15-29
Tertiary
8.914
hausa
40
EV
hau_m_129
hau_m_129_ag_spontaneous_025
Kamar yadda za mu gani tsutsa ce mai cin dankali wanda tana kana aikinta aka ɗauki wannan bidiyo. To ga shi nan dai tsutsar tana yi tana cin dankalin akwai buƙatar a yi amfani da magungunan fisa wanda za su hana wannan tsutsar aikata wannan ɓarna za su kawadda ita daga wannan waje , ga shi nan dai dankali ya fara yi . ...
audio/hau_m_129_ag_spontaneous_025.flac
male
15-29
Tertiary
45.94
hausa
40
AG
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_465
Gwagwarmayar cika burin rayuwa na iya sa mutum ya ji baƙin ciki.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_465.flac
female
60+
Primary
6.014
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_364
Dole ne shugabanni su daina yin alkawuran bogi kuma su mayar da hankali kan aiki.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_364.flac
female
15-29
Tertiary
7.32
hausa
40
EV
hau_m_120
hau_m_120_ag_spontaneous_016
E inna ganin koyarda aikin gona a makarantu zaiyi tasiri sosai wajen inganta tsaron abinci a ƙasarmu. Ga dililai masu zuwa. Ƙara yawan masu aikin gona na ɗaya kenan idan muka koyar da aikin gona a makarantu zamu iyya samar da sabbin masu aikin gona, masu illimi da kwarewa wannan zai taimaka wajen ƙara yawan mutanen dak...
audio/hau_m_120_ag_spontaneous_016.flac
male
15-29
Secondary
97.66
hausa
40
AG
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_033
Ba ta wasa da karatunta na kwaleji, saboda ta sha wahala kafin ta samu gurbin karatu.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_033.flac
male
30-45
Tertiary
7.554
hausa
40
EV
hau_f_822
hau_f_822_ev_spontaneous_021
Barkan mu dai! A wannan hoton, an gwado mana hoto ne na wurin bauta. Kamar yadda muka sani wurin bauta wuri ne da ya ke da matuƙar muhimmanci wuri ne da ya ke da matuƙar tasiri. Shi ya sa idan aka tashi wato ginin sa za ku ga cewa akan je ne ayi shi a inda ba hatsaniyi, a inda ba hayaniya na mutane. Yayin da ku ga cewa...
audio/hau_f_822_ev_spontaneous_021.flac
female
46-60
Tertiary
166.8
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_034
Yusuf yakan yi wanka bayan ya dawo daga aiki, inda ba ya zuwa ko’ina
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_034.flac
male
15-29
Primary
7.354
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_153
Ya kamata ku sasanta da Jamila don har gobe tana son ka.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_153.flac
female
15-29
Primary
6.054
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_198
Maimuna ta ajiye kuɗi tun da farko don biyan kuɗin makarantar yara.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_198.flac
male
15-29
Secondary
7.574
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_365
In ka kula da mutuncin mutane, su ma za su kula da ku.
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_365.flac
female
30-45
Secondary
4.954
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_016
Halartar tafsiri a masallacin Abuja yana taimaka wa mutane su fahimci addini.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_016.flac
male
46-60
Primary
7.794
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_382
Wai ma me aka samu ne? Kafin mu shigo da barkarmu.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_382.flac
female
30-45
Tertiary
5.814
hausa
40
EV
hau_f_1153
hau_f_1153_ag_spontaneous_017
Haƙiƙa wannan hoton da nake gani a kan na'ura na gona ne gona irin na masara an yi shukan masara ga yi nan masara ta ɗauko mai don a haka ma ba a shiri ne ? kan ba sakamakon ganyen koriya amma ya ɗauko ma yi amma ba a riga da an cire ba saboda ganyen akwai kore yadda a ke noman masara a na ? da farko za a yi sharan gon...
audio/hau_f_1153_ag_spontaneous_017.flac
female
46-60
Tertiary
164.16
hausa
40
AG
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_126
Saboda zamani, wasu sun fi son kiran waya fiye da aika saƙon rubutu.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_126.flac
female
46-60
Primary
5.674
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_415
Ɓeraye azzalumai ne, kuma fa sam ba sa tsoron mutum.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_415.flac
female
60+
Primary
7.394
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_112
Ina shirin kafa kamfanin litattafai nan da baɗi ko ma kafin nan.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_112.flac
male
30-45
Tertiary
4.994
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_021
Baba Kande ce ungowar zuman da ta karɓi haihuwar da maraicen ranar Lahadi .
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_021.flac
male
46-60
Tertiary
8.594
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_352
Samun iyali ko haihuwar yaro na daga cikin mafi girman nasarori na mutum.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_352.flac
male
15-29
Tertiary
5.934
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_444
Shi da matarsa sukan yi girki tare, musamman a ƙarshen mako.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_444.flac
female
15-29
Primary
6.174
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_264
Malamin ya kwanta bacci da wuri saboda ya farka da wuri.
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_264.flac
female
15-29
Secondary
5.374
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_434
Gaskiya da aiki na da mahimmanci fiye da magana kawai a mulkin demokuraɗiyya.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_434.flac
female
15-29
Tertiary
6.32
hausa
40
EV
hau_m_180
hau_m_180_ag_spontaneous_006
Lokacin girbi dole manomi sai yayi aiki tuƙuru a lokacin girbi. Girbi dai ana yinsane a duk lokacin da manomi yai shuka. A lokacin da zai girbi abinda ya shuka, ya danganata da abinda manomi ya shuka, zaije gonarsane ya duba ƙosawar abunda ya shuka, bayan yaje gonarsa ya duba ƙosawar abunda ya shuka zai zo ya girbe wan...
audio/hau_m_180_ag_spontaneous_006.flac
male
15-29
Primary
96.68
hausa
40
AG
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_599
Abin da ya fi muhimmanci shi ne gyara halayen da suke jawo aikata laifi.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_599.flac
male
15-29
Secondary
6.474
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_134
Bashir yakan zauna bayan ya yi sallar Asuba domin tuntuntuni
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_134.flac
female
46-60
Tertiary
4.674
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_242
Mutane da yawa suna cin nasara a sana’a ba tare da sun karanci fannin ba.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_242.flac
female
30-45
Secondary
6.033
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_147
Yana da kyau a sami daidaito tsakanin buƙatun namiji da mace a aure.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_147.flac
male
15-29
Tertiary
5.334
hausa
40
EV
hau_f_959
hau_f_959_ev_spontaneous_022
[?] Assalamu Alaikum [?] bada da jiki amma zan iya raba irin motsa jiki da mutane da yawa ke jin daɗi da su. yadda suke taimaka ma lafiyan su akwai wasanni kamar gudu iyo, guga ko horo na ƙarfi da ke bada fa'idodi ga jiki da kuma kwakwalwa gudun ko iya su gudu ko suna ƙarfafa zuciya da jini sannan suna inganta ƙarfin j...
audio/hau_f_959_ev_spontaneous_022.flac
female
46-60
Tertiary
162.54
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_264
Na lura cewa mutanen da ke wa juna kyakkyawar fahimta sukan fi samun abota mai daɗi.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_264.flac
female
30-45
Tertiary
7.934
hausa
40
EV
hau_f_314
hau_f_314_ev_spontaneous_018
A cikin duniyar kasuwanci kudade na taka mahimmiyar rawa a rayuwar mutane daga tsofaffin hanyoyin ciniki na na amfani da kayan wajar musayar kaya har zuwa kudin zamani da muke amfani da su babbancin nau'in kudade yana nuna yadda tattalin arzikii yake tafiya ada kafin a fara amfani da kudin takarda da tsabar kudi mutane...
audio/hau_f_314_ev_spontaneous_018.flac
female
15-29
Primary
170.22
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_371
Sun sayo manja mai kyau daga kudu don ya fi daɗi
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_371.flac
male
30-45
Primary
5.634
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_018
An gina ofishin 'yan ƙato da gora, gami da cika shi da kayan aiki a unguwarmu.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_018.flac
female
15-29
Secondary
6.594
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_351
Ana gudanar da gangamin wayar da kan al'umma a kan tsaftar muhalli.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_351.flac
male
46-60
Tertiary
7.074
hausa
40
EV