audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_458 | Hausawa ba sa yin shara da daddare ko da almuru. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_458.flac | female | 30-45 | Tertiary | 4.694 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_488 | Na koyi cewa yin gaisuwa ga mutane yana ƙarfafa aminci da zumunci. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_488.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.114 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1304 | hau_m_1304_ag_spontaneous_026 | uhmmm ah ba haramun bane wani ya gudanar da roƙon Allah ya saukar da ruwan sama a cikin al'umma saboda ai abu ne ma da zai zama abu mai kyau ba haramun ba saboda in ana buƙatar ruwan sama in ana buƙatar ruwan sama shuka tayi girma tayi kyau kaga ai in ba ruwan dole ya kamata ace an roƙi ruwan to kagan ba haramun bane d... | audio/hau_m_1304_ag_spontaneous_026.flac | male | 60+ | Tertiary | 153.12 | hausa | 40 | AG | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_395 | Kilin da omo da sabulu duk ana amfani da su domin wanka ko wanki. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_395.flac | male | 46-60 | Primary | 11.354 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_130 | Lalle taimakon mutane yana da matuƙar muhimmanci a rayuwar duniya. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_130.flac | female | 30-45 | Primary | 7.714 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_136 | Dukanmu muna fuskantar ƙãlubale a rayuwa, amma dole ne mu koyi jurewa. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_136.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.374 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_459 | A bikin suna, ana karanta Alƙur’ani don nema wa jariri albarka. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_459.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.014 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_021 | Baito takan aiko wa babarmu gyaɗa da zogale duk bayan girbi. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_021.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.314 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_230 | Tasi’u ya daina gaya wa maƙocinsa sirrinsa saboda yana kwashewa ya gaya wa matarsa | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_230.flac | male | 30-45 | Secondary | 7.794 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_280 | Shan taba yana haddasa sabo wanda ke sa mutum ya zama mai wahalar dainawa. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_280.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.074 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_127 | Yawan zuwa kasuwa ya sa na san kayan da aka fi saya sosai. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_127.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.154 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1003 | hau_f_1003_ag_spontaneous_008 | gaskiya abubuwan gargajiya a lokacin um gurin masu kiwo suna da tasiri sosai suna temaka musu su ajiye abubuwan da shanun su suke buƙata [?] su san irin yanayin yadda shanun su ke tafiya sannan yana temaka mu su su kula da lafiyar shanun su musamman a arewa maso gabashin Najeriya saboda abunda ya sa na ce haka, shi me ... | audio/hau_f_1003_ag_spontaneous_008.flac | female | 46-60 | Tertiary | 163.26 | hausa | 40 | AG | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_124 | Akwai buƙatar ma’aurata su daidaita matsayinsu don gudun rikici tsakanin ‘yanci da al’ada. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_124.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.334 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_188 | Zan je gidan Sani, daga nan na biya ta gidan Kawu na gaishe shi | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_188.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.274 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_478 | Yin abinci tare da rabawa ga mabuƙata hanya ce mai kyau ta ba da taimako. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_478.flac | male | 46-60 | Secondary | 6.874 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_184 | Muna wanke tufafi da ruwan sanyi don rage amfani da makamashi don dumama ruwa. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_184.flac | female | 46-60 | Secondary | 10.994 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_389 | Sai kuma wasan tseren doki. Wannan ko a addini ma ana son sa. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_389.flac | male | 46-60 | Secondary | 8.574 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_429 | Nuna goyon baya ga Aboki a lokacin wahala yana taimakawa ƙwarai da gaske. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_429.flac | female | 30-45 | Secondary | 7.194 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_534 | Duk mutumin da yake motsa jiki lafiyarsa tana inganta kuma yana samun kyakkyawan bacci | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_534.flac | male | 60+ | Tertiary | 6.034 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_433 | Ta tafi neman ilimi a nesa, daga baya ta gane cewa gidan iyaye jin daɗi ne. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_433.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.354 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_206 | Ina ƙoƙarin ware wani kaso daga albashina domin tallafa wa 'yan uwa idan wata buƙata ta taso. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_206.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.674 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_077 | Idan ana son a ƙarfafa al’adu, dole ne a nuna alfahari da su. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_077.flac | male | 15-29 | Primary | 5.894 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_107 | hau_m_107_he_spontaneous_010 | salamu alaikum shi kuma wannan hoton yana bayani ne game da yanda mutum zai wa mutum bayanin da zai fahimce shi kaman yanda muka gani ga hoto nan ga wata mata nan ta taho ta zauna da littahi tana yi wa ‘yar uwarta bayani don ta ja mata ra’ayi ta fahimce ta ta fahimci mina taka son ta koyar da ita don ta gane ta shigo i... | audio/hau_m_107_he_spontaneous_010.flac | male | 15-29 | Primary | 74.48 | hausa | 40 | HE | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_139 | Idan babu gaskiya da amana a soyayya, tana iya raunta cikin ɗan lokaci. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_139.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.84 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_366 | Kowace safiya, ina shafa mai, domin fatar jikina ta zauna lafiya kuma ta ƙara ƙwari. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_366.flac | female | 46-60 | Tertiary | 7.994 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_365 | A shekarar da ta gabata, na sayi fili bayan shekaru biyu ina tara kuɗi. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_365.flac | male | 15-29 | Primary | 6.614 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_028 | Idan ba a gyara tsarin aikin ‘yan sanda ba, mutane za su ci gaba da tsoronsu. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_028.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.574 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_537 | Na fahimci cewa yana da mahimmanci na riƙe sirrina, ko da muna zaune tare da 'yan uwa. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_537.flac | female | 60+ | Primary | 8.434 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_010 | Mukan tsara lokaci na musamman don ziyartar juna domin ƙara ƙarfin zumunci da tabbatar da haɗin ka. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_010.flac | female | 46-60 | Primary | 8.634 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_105 | Shirya tarurrukan bita kan koyon dabaru na zamani ya na ƙara wa matasa ilimi. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_105.flac | female | 30-45 | Secondary | 7.514 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_300 | Kafin na yi aure, na sha ƙorafi daga 'yan uwa da abokan arziki. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_300.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.334 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_186 | Zan kai yarana aski a bakin titi, bayan sallar azahar. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_186.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.354 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_267 | Hussaini ya yi tafiya zuwa Katsina don ya more hutunsa na shekara. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_267.flac | male | 46-60 | Tertiary | 8.134 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_414 | Suna tsara lokacin su sosai don su iya halartar taron da suka ɗauki alƙawari. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_414.flac | male | 46-60 | Tertiary | 10.454 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_361 | Na saba duba yanayin zafi a wayata kafin in fita domin sanin irin shirin da zan yi. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_361.flac | female | 46-60 | Tertiary | 8.494 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_096 | hau_m_096_he_spontaneous_011 | A duk lokacin da bil'adama ya samu toshewar maƙogoro ana shawartar mutane su kasance cikin neman taimakon gaggawa . Toshewar maƙogoro wata cuta wanda take faruwa a duk lokacin da ɗan Adam ya ci abinci mai nauyi ko kuma bai samu dawowar abinci abun da ake kira magul a Hausance . Idan ɗan Adam ya ci abinci mai tauri kuma... | audio/hau_m_096_he_spontaneous_011.flac | male | 15-29 | Tertiary | 90.96 | hausa | 40 | HE | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_051 | A bikin nadin hakimai, ana yi wa shugabanni ado na al’ada domin girmama al'adar Hausawa. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_051.flac | female | 60+ | Primary | 8.994 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_200 | hau_m_200_ag_spontaneous_034 | Wannan shi ne tsari da yanayin ajiyan kaya don guje lalacewa. Akwai hanyoyin shi ajiyan, bin mataki ajiya yanda ya kamata yana da mahinmanci don tabbatar da inganci tsaro da tsawan rai na kayan da aka ijiye. Ga hanyoyin da za a bi don cinma wannan hanyoyin ajiya na farko dubawa, bayan an ajiye kaya, a tabbatar ana duba... | audio/hau_m_200_ag_spontaneous_034.flac | male | 15-29 | Primary | 116 | hausa | 40 | AG | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_378 | Na zaɓo masa tabarma daga cikin tabarmina don ya dinga kwana a kai | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_378.flac | male | 46-60 | Secondary | 6.794 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_092 | Rabi’u ya sha alawashin yin karatu a jami’a, inda yake neman taimakon masu ba da gurbin karatu a jami'a | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_092.flac | male | 15-29 | Secondary | 7.974 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_188 | Rashin amana abu ne da ke iya rushe dogon abota. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_188.flac | female | 30-45 | Tertiary | 4.614 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_123 | Wasu mutanen suna ganin kamar al'ada tana danne musu ƴancinsu a zaman aure. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_123.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.374 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_008 | Amma dai mutane da yawa sukan saurari abubuwa a fodkas. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_008.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.513 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_519 | Banbancin ra'ayi tsakanin tsofaffi da matasa na iya haifar da rashin fahimta. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_519.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.934 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_559 | Yakan jure duk wata takura ta wajen aiki ba tare nuna gazawa ba. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_559.flac | male | 46-60 | Tertiary | 6.754 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_486 | hau_m_486_ag_spontaneous_035 | A wannan hoton shin kuma idan Makai la’akari da shi zamuga kwayace ta shuka wadda aka shuka gata nan ta hito ta fashe ta girma ga shinan harta hara kunnuwa. Shi wannan irrin shuka, shuka ce wadda zaka ɗauka kwaya kasa cikin ƙasa idan kasa cikin ƙasa zata ɗanyi kwanaki sai ta fashe idan ta fashe sai ka fidar da wato ai ... | audio/hau_m_486_ag_spontaneous_035.flac | male | 15-29 | Primary | 101.12 | hausa | 40 | AG | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_569 | Bayan ya ci abinci, Abdulkadir ya gode wa matarsa da ta dafa masa tuwo. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_569.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.554 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_084 | Gwamnati za ta tallafa wa mazauna garin Bichi don shuka bishiyoyi a gefen titi. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_084.flac | male | 46-60 | Secondary | 7.234 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_822 | hau_f_822_ev_spontaneous_011 | Barkan mu dai! A wannan hoto, an gwado mana hoto ne na sarki kamar yadda muke gani, wato sarki mutum ne da ya ke da matuƙar muhimmanci. Sarki mutum ne da ya ke da tasiri a tsakanin al'umma. Domin shi jagora ne na al'umma. Kamar yadda muka sani al'umma ba na iya yankin sa ba. Ba na iya jahar sa ba, al'umma na ƙasar sa b... | audio/hau_f_822_ev_spontaneous_011.flac | female | 46-60 | Tertiary | 160.38 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_499 | Amfani da fitilar lantarki mai caji yana rage yawan amfani da wuta. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_499.flac | male | 46-59 | Tertiary | 6.514 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_375 | Tunanin al'ummar nan da yadda take gudanar da al'amuranta , yana buƙatar garambawul. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_375.flac | male | 60+ | Tertiary | 8.854 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_332 | hau_m_332_ag_spontaneous_013 | Jiran abinci kafin dafuwa, wannan abu ne mai muhimmanci sosai wanda zamu yi wannan mawdu’i a kan shi, jiran abinci kafin dafuwa ko kuma ace jiran abinci idan ana dafa shi duk Hausa ɗaya ce ana nufin wanda ke sanwa zai tsaya kusa da abinci shi ya rinka kula da shi a yayin da yake dafa shi, ba kula kadai ba irin abun da ... | audio/hau_m_332_ag_spontaneous_013.flac | male | 15-29 | Tertiary | 122.8 | hausa | 40 | AG | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_249 | Wasu labaran hikayoyin suna da hikima da ke koyar da kyawawan halaye. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_249.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.514 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_001 | Tafiya zuwa gefen ruwa yana sa zuciya ta huce bayan wahalar rana. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_001.flac | male | 15-29 | Primary | 5.314 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_399 | Wasu mutane suna jin gazawa, matuƙar burinsu yaƙi cika da wuri | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_399.flac | female | 60+ | Primary | 6.094 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_571 | hau_m_571_he_spontaneous_006 | Yawanci da dama kwayoyin cuta akwai wasu halittu ne da suke yaɗashi wa jama’a da kuma dabbobi. Akwai cututtuka wanda suke kama dabbobi kamar su cutar lali wanda wata dabba wanda ake kira goneriya shi yake haifar wa, cutan tana shafan karnuka da kuma ire iren dabbobi. Akwai kuma wani cuta da ake kira fulasmosis wanda wa... | audio/hau_m_571_he_spontaneous_006.flac | male | 30-45 | Tertiary | 99.46 | hausa | 40 | HE | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_101 | Sau da yawa, abokai suna buƙatar mutum ya tuntuɓe su kafin su iya bayyana matsalolinsu. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_101.flac | female | 46-60 | Primary | 6.234 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_397 | Duk da matsalar tattalin arzikin da ake fuskanta, ina ƙoƙarin cin abinci mai gina jiki. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_397.flac | male | 46-60 | Tertiary | 10.234 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_961 | hau_m_961_ag_spontaneous_022 | A cikin al'addun hausa, akwai hanyoyi da dama da ake bi domin tanttance darajan kayyayaki ko sabis a lokacin masahan kaya ko cineki ta hanyar ga wasu daga cikin wadannan hanyoyi. amfani amfani da darajan kaya. Wane lokaci, Darajan kaya yana dogara ne da yadda ake amfani da su, ko yadda suke da mahimmanci a ciki, yanayi... | audio/hau_m_961_ag_spontaneous_022.flac | male | 30-45 | Tertiary | 159.06 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_229 | hau_m_229_he_spontaneous_012 | Hanyoyin shayar da jarirai. Akwai hanyoyi dabam dabam wanda mata kan bi domin suga sun shayar da jariransu, ga kaɗan daga cikinsu:
Akwai shayarwa ta rigingi ne wato wadda ake kira da [cs]laid back position[cs], wannan shayarwa ita ce wadda uwa zata kwanta a rigingine, za ta kwanta a kan gado akan bayanta, za ta sa mat... | audio/hau_m_229_he_spontaneous_012.flac | male | 15-29 | Tertiary | 105.26 | hausa | 40 | HE | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_515 | Ina koya wa kaina yadda zan yi tunani mai kyau maimakon kokonto da damuwa. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_515.flac | female | 46-60 | Primary | 5.394 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_243 | hau_m_243_ag_spontaneous_044 | Raba abinci ma bayin Allah ko ma ‘yan uwa da abokan arziƙi na gargajiya , a nan shi ne ana raba musu abinci da safe ko da rana da dare ma iyalan gida don a samu a ci abinci. Lallai ga wata Baba nan tana raba abinci ba mutane guda hudu zuwa biyar har shida nake gani. Kamar burodi ne take raba musu da shayi da safe. irin... | audio/hau_m_243_ag_spontaneous_044.flac | male | 30-45 | Tertiary | 39.48 | hausa | 40 | AG | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_363 | Musa yana amfani da agogon mai sauti sosai don tunatar da kansa game da abubuwan da suka rage masa. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_363.flac | male | 46-60 | Tertiary | 11.494 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_191 | Komai taɓarɓarewar tattalin arziki, ka daure ka baiwa yaranka ingantaccen ilimi. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_191.flac | male | 46-60 | Secondary | 8.214 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_530 | Shawarwarin abokai da iyali na iya taimakawa wajen ɗaukar matakin da ya dace. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_530.flac | male | 30-45 | Tertiary | 11 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_323 | Ka tallafa wa kungiyoyin bada taimako ta hanyar taimakon kuɗi. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_323.flac | male | 46-60 | Secondary | 5.194 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_580 | Bayan samun nasara, Hafiza ta gode wa ƙawarta da ta karɓi jaririnta lokacin wahala. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_580.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.874 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_111 | Idan akwai saɓani tsakanin ma’aurata, yana da kyau a tattauna cikin lumana. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_111.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.854 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_689 | hau_m_689_he_spontaneous_030 | lafiyar tunani tana da muhimmanci kamar lafiyar jiki indan muka kula da ita zamu ji dadi mu kasance masu babban rabo kuma mifi zama da shiryawa don fiskantar ƙalubalen rayuwa bincike ya gano hanyoyi guda biyar masu sauki amma masu ƙarfi da su iya inganta lafiyar tunani da jindadin rayuwar mu wadanna sune hanyoyi guda b... | audio/hau_m_689_he_spontaneous_030.flac | male | 15-29 | Tertiary | 184.92 | hausa | 40 | HE | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_104 | Rashin ƙoƙari da jajircewa na hana mutum cimma burinsa a rayuwa. | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_104.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.654 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_394 | hau_f_394_he_spontaneous_019 | Redusin Sitigima and mental health wato rage kyama ko abin kyama ga masu rashin hankali rage abin kyama akanmasu taɓin hankali ya ƙunshi ilmantar da al’umma da kuma samun yanayi mai kyau ya kamata ka ilmantar da kanka. Mutum zai ce ta yaya ta hanyan sanin mene taɓin hankali? Sanin ɗabi’un kanka da kuma sanin yanda maga... | audio/hau_f_394_he_spontaneous_019.flac | female | 15-29 | Primary | 114.48 | hausa | 40 | HE | |
hau_f_170 | hau_f_170_he_spontaneous_020 | Jama’a barkanmu dai da wannan lokaci zan yi bayani akan haƙuri da juna ba tare da la’a kari da ɓangaren addini ba a asibiti. Haƙuri da juna a asibiti yana nufin mutanen da suka zo asbiti domin kula da lafiya su yi aiki tare da juna ba tare da la’akari da addinin da suke ba, wannan yana nufin na farko babu nuna bambanci... | audio/hau_f_170_he_spontaneous_020.flac | female | 15-29 | Primary | 119.74 | hausa | 40 | HE | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_456 | Wani almajiri ya shigo gidana neman abin da zai ci. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_456.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.814 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1104 | hau_f_1104_he_spontaneous_038 | Assalamu alaikum kaman yanda kukace a muku bayani ta yaya za a iya amfani da magungunan ganye wanjan magance matsalan narkewan abinci kuma waɗanye ganye ne aka fi bada shawaran da irin waɗannan yanayi to yanda za a iya amfani da magungunan ganye wajan magance matsalan narkewan abinci an haɗa da cewa bayan mutun yagama ... | audio/hau_f_1104_he_spontaneous_038.flac | female | 15-29 | Tertiary | 153.36 | hausa | 40 | HE | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_308 | Na gane cewa tunani mai kyau yana saurin bada mafita daga kowane yanayi. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_308.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.234 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_405 | Daga yau na dena saurin fusata don gyara tsakanina da mutane | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_405.flac | female | 30-45 | Primary | 8.714 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_489 | Ba na wasa da matsalar matata, domin ita ma ba ta wasa da nawa. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_489.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.074 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_484 | Na fahimci cewa riƙo bashi da amfani, amma yin magana idan wani abu bai yi min daidai ba yana gyara alaƙa. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_484.flac | female | 15-29 | Tertiary | 11.774 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_634 | hau_f_634_ag_spontaneous_019 | Abincin safe, yana da matiƙar amfani, shi ya sa, yau za mi magana a kan karin safe, girkin safe. Za mi magana ne a kan girkin safe, da safe, in na tashi zan yi buroshi, in wanke fuskata, sannan in fita daga ɗaki zuwa madafam, domin girkin safe. Girkin safe, yana da amfani sosai kasancewar shi, shi ne tushen rana. In ba... | audio/hau_f_634_ag_spontaneous_019.flac | female | 15-29 | Tertiary | 98.14 | hausa | 40 | AG | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_006 | Bala ya tsaya da ƙafafunsa bayan ya girma, inda yake yi wa kansa komai. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_006.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.754 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_018 | Yin biyayya ga “oga” ba yana nufin yarda da duk wani rashin adalci ba. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_018.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.314 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_169 | Ya kamata gwamnatoci su ƙarfafa ba da ilimi ga marasa galihu | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_169.flac | male | 46-60 | Tertiary | 8.354 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_309 | Bala ya taimaka wa maƙwabcinsa gyaran famfo da yake yoyo a gidansa. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_309.flac | male | 46-60 | Secondary | 5.514 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_127 | Sanya jadawalin aiki mai sauƙi yana hana yawan jinkiri da jin kasala. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_127.flac | male | 46-60 | Tertiary | 7.534 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_539 | Amma rashin godiya, tamkar butulci ne a zahiri da rashin mutunci. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_539.flac | male | 15-29 | Primary | 6.334 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_341 | Bankuna suna ba da darussa na ilimin kuɗi, amma mutane ba sa amfani da su. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_341.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.634 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_055 | hau_m_055_ag_spontaneous_012 | Shin kana tunain yin amfani da kayan noma ko kuma ‘ya’yan itatuwa masu gina jiki, ze taimaka fannin abinci ko kuma abinci masu gina jiki ze taimaka ta fannin abinci? Idan e ne, yi bayani. Idan aa ne, yi bayani me ya sa? To abun da zance a wannan fannin shi ne, shi ya ‘ya’yan itatuwa masu gina jiki ko kuma abinci me gin... | audio/hau_m_055_ag_spontaneous_012.flac | male | 15-29 | Tertiary | 90.64 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_200 | hau_m_200_ag_spontaneous_033 | Ajiyar amfanin gona dan jirgin kasuwa mai nisa ko mu iya cewa ajiyar amfanin gona dan kai wa wuri mai nisa. Yana nufin adana amfanin gona ko kaya ko kayan gona da yadda zai cigaba da kasancewa mai kyau sabo da darajar yanda ake ajiyewa da kuma lokacin tura su zuwa kasuwa mai nisa hanyoyin adanawa masu kyau suna da matu... | audio/hau_m_200_ag_spontaneous_033.flac | male | 15-29 | Primary | 174.72 | hausa | 40 | AG | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_499 | Taimakon marasa galihu na ƙarfafa haɗin kai da cire hassada tsakanin al-umma | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_499.flac | female | 30-45 | Tertiary | 9.274 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_021 | Yana da kyau mutum ya koyi dabarun kare kai domin gujewa sharrin masu laifi. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_021.flac | female | 15-29 | Primary | 6.374 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_047 | hau_m_047_ev_spontaneous_036 | Manyan addinai biyar na duniya. na daya Christa ko Christianity: Wannan addini ne da mabiyansu suka yi imani da Yesu almasihu a matsayin mai ceto. Littafinsu mai tsarki shi ne, littafi mai tsarki wato Bibble. Suna yin ibadodinsu ne a cikin Coci. Musulunci: Addini ne da ke bin koyarwar annabi Muhammadu (SAW) da Al’ƙur’a... | audio/hau_m_047_ev_spontaneous_036.flac | male | 15-29 | Tertiary | 100.8 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_340 | Yin karatun ta yanar gizo ya na ba da damar koyon sabbin dabaru daga gida. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_340.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.753 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_466 | hau_m_466_ev_spontaneous_034 | A wannan hoto da nike kallo dani daku hoto ne na wata mata gatanan tana cinikayya wato tana saida robobi akan kwale kwalen ruwa kuma a cikin ruwa. Me take sai dawa wanann mata Zamu iyya gani a wannan hoto zamu iyya cewa tana sai da robobi da kuma kwanduna, robobi da mutun zai iyya saka ruwa ko kayan abinci a ciki robob... | audio/hau_m_466_ev_spontaneous_034.flac | male | 30-45 | Secondary | 111.296 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_452 | Yana da kyau a girmama al’adu daban-daban domin samun zaman lafiya. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_452.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.354 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_319 | Na fi jin daɗin yin aiki a kan bene ni kaɗai. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_319.flac | male | 15-29 | Primary | 4.534 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_165 | hau_m_165_he_spontaneous_028 | Bandeji mai laushi, kayan nannaɗewa ne da ake amfani da shi wajen kare idon sawu daga rauni ko kuma don taimakawa wajen warkar da kumburi da ciwo, bandejin an yi shi daga kayan roba wanda yakeɗauke da nannaɗiya a jikin kafa, yana da goyon baya da rage ciwo. Dalilin amfani da bandeji mai laushi akan idon sawu. Na ɗaya, ... | audio/hau_m_165_he_spontaneous_028.flac | male | 15-29 | Primary | 113.75 | hausa | 40 | HE | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_192 | Lokacin da muka raba kuɗin wutar lantarki, muna tabbatar da cewa kowa ya san kasonsa . | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_192.flac | male | 30-45 | Tertiary | 9.114 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_061 | Yana da muhimmanci a sake farfaɗo da magungunan Hausawa na gargajiya. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_061.flac | male | 46-60 | Tertiary | 6.874 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_458 | Akwai hanyoyi da yawa da za a iya amfani da su don samun ƙwarewar rayuwa ta hanyar koyon yamma. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_458.flac | female | 30-45 | Secondary | 7.633 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_433 | Idan mutum yana da yawan basussuka, yana da kyau ya tsara yadda zai biya su. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_433.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.754 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.