audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_472 | Wasu shugabanni suna ganin cewa su ne kaɗai suka san komai, ba su sauraron na ƙasa da su. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_472.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.574 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_194 | Fahimtar damuwar wani ya na sa mutane jin ƙauna da girmamawa. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_194.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.174 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1052 | hau_m_1052_ag_spontaneous_031 | Ana amfani da tsarin adana bayanai a cikin kariyan taimaka ma na yanki dake Nigeria wajan magance daukin cututtuka da inganta tsaro na kiwon lafiya, ta yanda hakan ke taimakawa. Na farko bidiyon lafiyan kaji, idan ana da cikakken bayani game da yawan kaji lafiyar su wanda zasu iya gane alamomin cuta da wurin, ko su dau... | audio/hau_m_1052_ag_spontaneous_031.flac | male | 46-60 | Tertiary | 167.34 | hausa | 40 | AG | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_141 | Yin jadawalin abubuwan da za'ayi na taimakawa wajen tsara lokaci yadda ya dace. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_141.flac | male | 46-60 | Tertiary | 7.494 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_225 | hau_f_225_he_spontaneous_028 | Ainihin matakan gwajin duban ɗan tayi. Ya kamata majiyaci ya zubar da mafitsara minti casa'in kafin jarabawar, kuma ya sha gilashin ruwa mai nauyin goza guda takwas kaman sa a ɗaya kafin. Haka nan ya kamata su sanya kaya guda biyu don mai binciken zai iya shiga cikin su ba tare da cire tufafi ba. Mara lafiya yana kwanc... | audio/hau_f_225_he_spontaneous_028.flac | female | 30-45 | Tertiary | 120.82 | hausa | 40 | HE | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_557 | Inna da ƙanwarta sun fi kusa da juna tun bayan da suka bayyana wata damuwarsu ga juna. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_557.flac | female | 15-29 | Primary | 7.534 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_219 | Yau, Bala zai gana da dattawan kasuwa domin samun taimako kan ribar hajarsa. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_219.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.974 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_916 | hau_f_916_ev_spontaneous_009 | Barka da warhaka a wannan faifai an gwado mana ne wato yadda ake rawa irin na al'ada kamar yadda muka sani al'ada abu ne da ya ke da matukar mahimanci al'ada abu ne da yake da matukar tasiri a tsakanin al'uma yayin da ya ke da kyau a ce kowa ya na ruke al'adar sa ya na kuma kokarin raya al'adar sa yayin da za mu gan ce... | audio/hau_f_916_ev_spontaneous_009.flac | female | 30-45 | Tertiary | 163.26 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_235 | Za ki rakani kasuwa sayen hijabin zuwa Idin ƙaramar Sallah. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_235.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.054 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_176 | Akwai wanda ya iya tuƙa mota ya zo ya koya min? | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_176.flac | female | 30-45 | Tertiary | 5.834 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_481 | Na lura cewa yin jerin abubuwan da suka fi muhimmanci yana taimaka wa wajen rage damuwa da gaggawa. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_481.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.434 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_082 | Kada ka yi watsi da wanda ke buƙatar taimako; kalma mai daɗi na iya zama abin da yake buƙata. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_082.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.094 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_107 | hau_m_107_he_spontaneous_027 | salamu alaikum shi kuma wannan bidiyon yana bayani ne game da irin kamar yaro ya shaƙe ko wani abu ya ɗan shaƙe shi ta maƙoshi hakanga kamar yadda niggani cikin bidiyo an yi bayani irin yana nuni a kan yadda za a yi domin yaro ya samu sauƙin abin da yake riƙe mashi cikin maƙoshi ko ya shaƙe ko ya sarƙe kamar yadda anka... | audio/hau_m_107_he_spontaneous_027.flac | male | 15-29 | Primary | 82.96 | hausa | 40 | HE | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_465 | Matasa da yawa na fuskantar ƙalubale idan ra’ayin iyayensu bai dace da burinsu ba. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_465.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.554 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_519 | A kasuwa, wata mata ta ba wa wani ɗan kasuwa ɗan bashin da zai fara aiki. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_519.flac | male | 46-60 | Secondary | 7.394 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_145 | hau_m_145_he_spontaneous_018 | boost delivery care waton nufi kenan kulawa bayan haihuwa kulawa bayan haihuwa ya haɗa da kula da kanki da jaririnki bayan haihuwa misali kulawar perennial ko da an yi haihuwa ta hanyar farji za ku iya kula da perennial ta hanyar shafa farjin da ƙanƙara na mintuna goma sha biyar zuwa ashirin kowace awa na awannin ashir... | audio/hau_m_145_he_spontaneous_018.flac | male | 30-45 | Primary | 129.72 | hausa | 40 | HE | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_233 | Ƙirƙirar doka game da amfani da wuraren tarayya yana hana saɓani tsakanin mutane. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_233.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.314 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1484 | hau_m_1484_he_spontaneous_018 | yadda ɗanyal huba ke taimakawa ƙara madara a jikin uwa ta hanyar amfani dasu ɗanyan hulba da och suna daga cikin abinci da ake daɗe ana amfani dasu wajan ƙara yawan madara nono ga uwa mai shayarwa a cikin al'adun gargajiya da kuma bincike na zamani antabbatar da cewa suna taimakawa sosai wajan ƙara yawan madara ɗanyar ... | audio/hau_m_1484_he_spontaneous_018.flac | male | 30-45 | Tertiary | 190.2 | hausa | 40 | HE | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_239 | Mahaifina ya koya min cewa mutunci yafi muhimmanci fiye da shahara ko yawan abokai. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_239.flac | female | 15-29 | Primary | 8.974 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1569 | hau_m_1569_he_spontaneous_016 | Menene magani ta ɓangaren imani kuma yaya ya bambamta da maganin na gargajiya na asibiti na farko ma'anar imani na nufin neman samun waraka ko hanyar addu'a imani ko wani wani tsani na addini ana ganin cewa ikon Allah ko wani ruhaniya ne ke sa jiki ya warka ba tare da amfani da magunguna ko na'urorin likitoci ba wasu n... | audio/hau_m_1569_he_spontaneous_016.flac | male | 46-60 | Tertiary | 160.56 | hausa | 40 | HE | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_117 | Yin godiya ga wanda ya taimakeka na ƙarfafa zumunci da jin daɗi. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_117.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.014 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_128 | Tunani mai kyau da safe yana ƙarfafa mutum wajen cimma burinsa. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_128.flac | female | 46-60 | Tertiary | 4.954 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_063 | hau_m_063_ag_spontaneous_059 | Wa`yannan `yansanda ne irin na raba faɗa din nan. Kamar yanzu in an samu matsala a cikin Anguwa ko ko a al’umma, su ake kira su zo su magance matsalar. Idan aka yi matsalar ta fi ƙarfin iyaye da manyan anguwa, aka ga cewa abu ya ƙi ci ya ƙi cinyewa, sai a je a kira su, su zo su hukunta wa'yanda suke ba da matsalar. To,... | audio/hau_m_063_ag_spontaneous_059.flac | male | 15-29 | Primary | 92.25 | hausa | 40 | AG | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_544 | Ai ka fara yin wani abu kafin aikin gwamnatin ya zo. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_544.flac | female | 60+ | Primary | 4.434 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_453 | Yau zan sha shayi mai madara da biredi domin jin daɗin karin kumallo. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_453.flac | female | 46-60 | Tertiary | 6.114 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_504 | Kyauta mai sauƙi daga zuciya na iya ƙarfafa alaƙa fiye da kalmomi masu yawa. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_504.flac | female | 15-29 | Primary | 8.294 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_719 | hau_f_719_he_spontaneous_015 | Abubuwan da ya kamata mu himmantu da ajiye su, domin abubuwan da ke taso mana cikin gaggawa, waɗanda suka shafe mu ko na sadarwa gabaki ɗaya. Akwai kayan tsafta da tsaftace kai waɗanda na ƙunshi sabulu, takardar bayan-gida, leda, ƙyalle. Waɗannan abubuwa idan munka aje su kusa, idan buƙatarsu ta taso, sukan taimaka man... | audio/hau_f_719_he_spontaneous_015.flac | female | 15-29 | Tertiary | 92.16 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_1575 | hau_m_1575_he_spontaneous_016 | ciwon sanyi wata ƙaramar cuta ce dake kama numfashi hanci, maƙogaro da kuma ƙirji wanda yawanci ƙwayoyin cuta ke haddasawa ga bayani a sauƙaƙe menene ciwon sanyi ciwon sanyi cuta ce da ake yawan samu musamman a lokutan huturu ko lokacin da yanayi ya canza ana kamuwa da shi ta hanyar shaƙar is ka dake ɗauke da ƙwayoyin ... | audio/hau_m_1575_he_spontaneous_016.flac | male | 30-45 | Tertiary | 161.1 | hausa | 40 | HE | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_160 | Za a ga Sadiqa tana ƙarfafa mutane su guji shan giya fiye da misali. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_160.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.854 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_211 | Na fi son fita a kan barburina da yamma, musamman ma idan ma’aikata sun taso daga aiki | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_211.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.234 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_557 | Ilimin addini yana buƙatar zuzzurfan bincike, ba kawai karɓar abin da aka faɗa ba. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_557.flac | male | 15-29 | Tertiary | 9.954 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_498 | Musa yakan fita waje ya zauna a bakin titi yana kallon masu wucewa da yamma | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_498.flac | male | 15-29 | Primary | 7.074 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_547 | Ka yi haƙuri, an yi bikin 'yar Musa ban gaya maka ba. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_547.flac | female | 46-60 | Secondary | 6.954 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_215 | Mutane da ke kula da lafiyarsu sukan fi jin daɗin rayuwa. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_215.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.234 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_445 | Dawowa ƙasarka daga ƙasashen waje na buƙatar sake sabo da rayuwar gida. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_445.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.334 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_302 | hau_m_302_ev_spontaneous_001 | Wannan a kawune take bayani akan yadda zaka kula da kuɗin da kake samu a ko wani wata a matakai guda uku. Wa ‘yan’nan matakai mataki na farko shine kuwa bayani akan wannan kalmomi guda uku da suka fara da harafin [cs] F [cs]wato wanda ya shafi [cs] fundamental [cs] abubuwa na wajibai ne yau da kullum, wanda ya shafi ab... | audio/hau_m_302_ev_spontaneous_001.flac | male | 30-45 | Secondary | 121.2 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_374 | Mun yanke shawarar tafiya zuwa lambun shakatawa domin hutun bazara mai zuwa. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_374.flac | male | 15-29 | Secondary | 7.534 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_448 | Sirrin nasarar Anwar shi ne ya yarda da kansa kuma ya yarda komai zai iya | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_448.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.02 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_034 | Ka cire rigar sanyin tunda rana ta fito da zafinta sosai | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_034.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.914 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_494 | A lokacin bikin aure, ana yawan cewa "Allah Ya ba da zaman lafiya, Allah ya ba da zuri'a ta gari." | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_494.flac | female | 46-60 | Secondary | 14.074 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_127 | hau_m_127_ev_spontaneous_039 | Sauƙaƙan hanyoyin inganta kai. Daga cikin al’amuran da muke yi yau da kullun na rayuwarmu yakan sa jikinmu yana rasa, sinadari na ƙarfi da muke da shi saboda aikace-aikacen da muke yi. To mai ya kamata mu yi? Shi ne mu samo dukkanin wani hanyoyi wanda a kullun za mu riƙa amfani da su, wajen kula da kanmu da inganta laf... | audio/hau_m_127_ev_spontaneous_039.flac | male | 30-45 | Tertiary | 94.54 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1147 | hau_f_1147_ag_spontaneous_001 | Abarba, yana bunkasa ne a cikin yanayi me zafi ga mafi kyau [?] da za a yi noman abarba kasa me kyau ta zubar da ruwa kaman kasa me laushi shi ne me mafi kyau ga abarba. Kasa ya kamata ya kasance da dan tsaki-tsaki a jikin saboda tache ruwa tsannan yana bukatan haske abarba na bukata, suna bukatan hasken rana kalla sa'... | audio/hau_f_1147_ag_spontaneous_001.flac | female | 46-60 | Tertiary | 166.2 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_305 | hau_m_305_he_spontaneous_017 | Menene damarmaki da kallubalai dake da hadewan asibitoci da sayan mallaka Damar hadewan asibitoci,sun hada da, na daya, rage kudaden aiki, hadewar asibitoci yana rage kudin sayan kayyayaki gudanarwa da kuma amfani da albarkatu yadda ya dace Na biyu, inganttacen kula da marasa lafiya. Babban asibiti yana da daman saka h... | audio/hau_m_305_he_spontaneous_017.flac | male | 15-29 | Primary | 159.24 | hausa | 40 | HE | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_426 | A wurin taro ina gaisawa da abokan aiki ta hanyar taɓa hannu da ƙarfi da sauti na ƙwararru. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_426.flac | female | 46-60 | Secondary | 13.394 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_269 | Wanda ke jin tausayin mutane ba ya yin hukunci cikin gaggawa. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_269.flac | male | 46-60 | Secondary | 8.294 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_566 | Yallaɓai da wuya aikin nan ya gamu a cikin sati guda fa | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_566.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.06 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_023 | An samar da jami'an sirri a unguwarmu don gano ayyukan laifi . | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_023.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.594 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_076 | Akwai bambanci sosai tsakanin tsarin ilimi na firamare da na sakandare. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_076.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.514 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_497 | Kowane matsayi a rayuwa yana zuwa da ƙalubale, amma haka ake rayuwa | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_497.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.254 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_402 | Jiya, Munira ta yi ƙoƙarin bayyana ra’ayinta ba tare da tada gardama ba. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_402.flac | female | 46-60 | Primary | 5.834 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_443 | Yin sulhu cikin nutsuwa yana hana rikici da yawan husuma. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_443.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.594 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_200 | hau_m_200_ag_spontaneous_015 | Sinadaran miya da dage-dage suna iya bambanta dangane da nau’in miya ko dage-dagen da ake girkawa, amma sinadaran da ake amfani da su sun haɗa da kayan lambu nama kayan ƙamshi da kuma ruwa. Ga jerin sinadaran da ake amfani da su wajen girka shi miyan dage-dagen na farko ana neman nama ko ‘yar kazarka ko kifi ko abubuwa... | audio/hau_m_200_ag_spontaneous_015.flac | male | 15-29 | Primary | 183.6 | hausa | 40 | AG | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_546 | Kana ɗaya daga cikin masu sana'ar sayar da kaya a kan titi? | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_546.flac | female | 60+ | Primary | 4.674 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_170 | A matsayina na alƙali, dole na nutsu na saurari kowane ɓangare kafin na yanke hukunci. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_170.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.834 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_271 | Shiga bukukuwa ya kan zama lokaci na musamman don ɗaukar hotuna masu kyau da tarihi. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_271.flac | female | 15-29 | Primary | 9.374 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_222 | Suna ƙoƙari na ganin mutuncin gidan ba zube ba ta kowanne hali. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_222.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.714 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_516 | Ba mu yi tsammanin ka ba, amma maraba da kai, kana lafiya? | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_516.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.534 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_028 | Hausawa fa suna cewa son maso wani ƙoshin wahala ne. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_028.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.48 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_147 | Kuɗina ya maƙale, amma ina tsoron zuwa banki na kai ƙorafi, saboda cinkoso | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_147.flac | male | 30-45 | Primary | 7.914 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_497 | Ai durƙusa wa wada ba gajiya ba ne ku je ku ba shi haƙuri | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_497.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.754 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_408 | A kasuwa, na fi cin dambun nama domin yana da daɗi kuma ba shi da tsada. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_408.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.434 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_129 | hau_m_129_ag_spontaneous_036 | A yankina na Bauchi kiwon kaji ya samu karɓuwa sosai fiye da yanda ba a tunanin sakamakon hanya ce ta samun kuɗi mai yawan gaske da kuma abinci. To, manoma dai a yankina suna kiwon kaji ne farko suna neman fara haɗa keji yanda kajin nan za su zauna suna gina kejin nan wanda ba zai ba wa kajin nan dama su fita ko su gud... | audio/hau_m_129_ag_spontaneous_036.flac | male | 15-29 | Tertiary | 123.6 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_1049 | hau_f_1049_ag_spontaneous_035 | zanyi bayani akan yadda ake gudanar da shaguna lokacin rashin kaya da kuma tashin hankali akwai lokuta da dama da masana'antu da kampanoni ke puskantar matsalolin rashin kayan abinci wannan na zama sakamakon kamar hauhawan parashi yawan buƙatun kasuwa ko kuma abubuwan dake shapan tattalin arzikin ƙasa don haka yana da ... | audio/hau_f_1049_ag_spontaneous_035.flac | female | 46-60 | Secondary | 188.04 | hausa | 40 | AG | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_319 | Sau da yawa saboda yawan lamura, ba na iya yin abu da wuri. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_319.flac | male | 46-60 | Tertiary | 7.534 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_093 | Ya kirawo masu shirya bukukuwa domin shirya wa ‘yarsa liyafar cin abinci | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_093.flac | female | 15-29 | Primary | 6.154 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_379 | Idan dare ya yi, na fi jin daɗin kwanciya a tsakiyar gadona. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_379.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.134 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_219 | Na koya cewa tsara rana kafin a fita yana hana gaggawa da rashin tsari. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_219.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.694 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_067 | Goge fitilun gida da tsaftace soket yana taimakawa wajen kyautata haske. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_067.flac | female | 46-60 | Secondary | 9.754 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1120 | hau_f_1120_ag_spontaneous_005 | Wannan hoto da ya bayyana yana nuna ƴaƴan kaji ne ga su nan sababbin ƙyanƙyasa. Ƴaƴan kaji ƴan ƙanana-ƙanana waƴanda in sun girma za su zama jikin su mai ruwan zuma da waƴanda za su zama farare da waƴanda za su tashi jikinsu baƙaƙe da kuma masu wake wake. To shi dai waƴannan kaji da kake ganinsu yan ƙanana ƙanana gashi... | audio/hau_f_1120_ag_spontaneous_005.flac | female | 30-45 | Tertiary | 165.24 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_948 | hau_m_948_ag_spontaneous_001 | wan nan vidio da ake gani akan wan nan naura vidio ne na ganye shiko ganye yana tsirowa ne wani wani kuma ana shukashi shikuma wan nan ganye yana da nau'i da wasu shuke shuke masu dama ma ban ban ta wan da daka ciki akwai kaman rogo shi rogo dasashi a ke yi yana kaman tsinke to daga nan in Allah ya albarkaceshi shine i... | audio/hau_m_948_ag_spontaneous_001.flac | male | 46-60 | Tertiary | 176.4 | hausa | 40 | AG | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_499 | Son zuciya yana sa mutum ya fifita dangi ko abokai a kan cancanta. | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_499.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.854 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_429 | Ba na raina ogana a ofis koda muna wasa da shi. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_429.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.374 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_054 | Neman taimako daga dangi da abokai ba alamar rauni ba ne, sai dai hikima. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_054.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.934 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_098 | Farin ciki da damuwa suna zuwa tare a lokacin balaga, dole ne a yi haƙuri. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_098.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.114 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_042 | hau_f_042_ev_spontaneous_033 | Abincin da mutane suke ci a safiyar duniya, yana bambanta ne daga ƙasa zuwa ƙasa bisa al’ada. Yanayı da al’adun mutanen guri. Ga wasu misalan irin abincin karin kumalon da ake ci a sassafe dabam-daban na duniya. Afrika, nijeriya:ana cin abinci irin su ƙosai da kunu ko kuma waina tare da miya, a wasu lokutan akan ci tuw... | audio/hau_f_042_ev_spontaneous_033.flac | female | 15-29 | Tertiary | 143.5 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_536 | Duk mun shiga kunci da damuwa sakamakon ɗauke wutar lantarki a yau. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_536.flac | male | 46-59 | Tertiary | 6.074 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_268 | Dole ne a raba lokaci tsakanin kula da iyali da samun hutun kai. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_268.flac | female | 60+ | Primary | 8.034 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_204 | An yi ruwa kamar da bakin ƙwarya duk kuwa da damina ta wuce. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_204.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.554 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1015 | hau_f_1015_ev_spontaneous_017 | Alamomin ciwon daji na prostate. Ciwon daji na prostate, yana shafar ƙwayar prostate, wato wata ƙaramar gland ? ? da yake ƙarƙashin mafitsara a jikin maza. Wannan hoto dai, yana nuni da wasu manyan alamomi, da suke nuni yuwuwar samun wannan cuta. Jin zafi ko ƙuna yayin fitsari, idan mutum yana jin raɗaɗi ko ƙuna lokaci... | audio/hau_f_1015_ev_spontaneous_017.flac | female | 15-29 | Tertiary | 272.28 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_180 | A da, Nuhu ba ya iya cin nasara a tattaunawa, amma yanzu ya ƙware. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_180.flac | female | 30-45 | Tertiary | 10.794 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_379 | Rarraba kuɗaɗen shiga don tabbatar da ajiyar kudi na taimakawa wajen dogaro da kai. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_379.flac | female | 60+ | Primary | 7.074 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_328 | Bala ba ya son gulma, don haka ba kasafai yake zuwa majalisa hira ba. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_328.flac | female | 60+ | Primary | 5.634 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_425 | Dole ne a hana kare cizon mutane, don kar ya sa musu cuta. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_425.flac | female | 60+ | Primary | 7.074 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_208 | Akawi nau'in ƙorafi na ƙungiyoyin 'yan uwa maza zalla kawai. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_208.flac | female | 60+ | Primary | 4.594 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1014 | hau_m_1014_ag_spontaneous_028 | [um] wannan hoto da muke gani manomi ne yake yake gudanar da aikin da ake ce mishi huɗa [um] shi huɗa wani tara kasane zance muku yadda zaku fahimta tara kasane da ake yin shi tsakanin sh da wannan da wannan tulin ƙasan da wannan ake samun tazara a tsakaninsu shine ake ce mishi kunya a hausance to shi yana kunya akanyi... | audio/hau_m_1014_ag_spontaneous_028.flac | male | 46-60 | Tertiary | 154.74 | hausa | 40 | AG | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_398 | Abba ba ya son ƙazanta shi ya sa kullum sai ya wanke bakinsa sau uku | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_398.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.914 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_292 | Nura ba ya son duk wani abu da zai ɓata wa matsarsa rai. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_292.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.354 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_555 | Gargajiyancin oganmu shi ya sa aiki tare da shi ba daɗi. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_555.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.12 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_588 | Bayan sun shirya, sun koma kamar ma ba su samu saɓani ba | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_588.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.794 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_473 | Iya zama da mutane da haba-haba da su, alama ce ta kyakkyawar mu'amulla. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_473.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.394 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_402 | Dokta Sani ya ce yawan amfani da magungunan kashe zafi na iya haddasa jaraba. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_402.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.314 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_414 | Kowanne dare, suna taruwa a baranda don jin daɗin iska da hira mai daɗi. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_414.flac | male | 15-29 | Primary | 6.034 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_211 | Yau, Fadila za ta nemi taimakon mijinta wajen samo jarin kafa sabon kasuwanci. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_211.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.174 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_591 | hau_m_591_ag_spontaneous_038 | Nan yadda muke gani shi ne yanda ake saka iri a cikin gona. A duk lokacin da mutum ze zo ya sa wannan iri a cikin gonansa se ya tabbatar da cewa ya gama gyaran gonan ma’ana ya gama su huɗa da gyaran gonan da ciccire duk wani yayi da wani shuka mara amfani ko kuma mu ce wata shuka wadda take hana shukarsa, za ta iya han... | audio/hau_m_591_ag_spontaneous_038.flac | male | 30-45 | Tertiary | 99.24 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_737 | hau_f_737_he_spontaneous_003 | Kulawa bayan ahihuwa yana da matuƙar muhinmanci ga lafiyar uwa da jariri wannan kulawa tana taimakawa wajen tabbatar da cewa uwa tana samun hutu da kuma kulawa ta musanman bayan haihuwa. Ga wssu muhinman abubuwa da suka shafi kulawa bayan haihuwa: na farko hutu da jinya bayan haihuwa yana da kyau uwa ta sama hutu sosai... | audio/hau_f_737_he_spontaneous_003.flac | female | 30-45 | Tertiary | 155.37 | hausa | 40 | HE | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_584 | A bikin aure, Halima ta sa tufafin gargajiya don girmama al’adun kakanninta. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_584.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.654 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_144 | Garba yana son koyon yadda zai iya amintuwa da ƙwarewarsa cikin kowane hali. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_144.flac | female | 30-45 | Tertiary | 8.374 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_375 | Maimakon cin abinci a wuri mai tsada, ka je kantin makaranta mana. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_375.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.954 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_235 | Akwai bukatar yin nazari akai-akai don tabbatar da cewa burin yana tafiya daidai. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_235.flac | female | 15-29 | Secondary | 8.194 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_051 | Akwai damarmaki da yawa na aikin sa-kai kamar koyar da yara marasa galihu. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_051.flac | male | 46-60 | Secondary | 6.834 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.