audio
audioduration (s)
3.29
363
speaker_id
stringclasses
386 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
38
4.31k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
3.29
363
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
hau_m_1652
hau_m_1652_ev_spontaneous_017
wannan hoto kuma da alamu an ɗauketa ne a tasha ko kuma inda mutane sukan taru don suyi mu'amala ko kuma cinkayya abinda yasa a farko muka ce a tasha ga wata mota a fake da wannan yana nuna alamar kar tana jiran fasinjoji ne matafiya kenan can kuma ga wata mota babba da ake tafiye-tafiye da ita tana ƙoƙarin tashi abun ...
audio/hau_m_1652_ev_spontaneous_017.flac
male
30-45
Tertiary
175.98
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_499
Ɗabi'ar yawan kyautar kuɗi tana da kyau, amma a dinga sara ana duban bakin gatari.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_499.flac
female
15-29
Tertiary
9.874
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_052
A da, wani mai shari’a ya fahimci cewa yana yanke hukunci bisa son rai.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_052.flac
female
30-45
Tertiary
7.614
hausa
40
EV
hau_f_1459
hau_f_1459_he_spontaneous_009
barka da zuwa video mu na gaggawar ficewa daga gini mafi ƙyawun hanya dan shiryawa ko wavve irin matsalar gaggawa itace karanta da fahimtar dokoki da shirin ficewa daga gini da kake ciki hakan ka tabbatar kasan hanyar fita da wuraran taran gaggawa da ake dasu a yankin ana nuna wuraran taro da alamomi na musamman hakana...
audio/hau_f_1459_he_spontaneous_009.flac
female
46-60
Tertiary
153.54
hausa
40
HE
hau_f_168
hau_f_168_ag_spontaneous_020
Shin tsaron abinci ya tare ne saboda gudun hijira daga karkara zuwa birane? A dai yankunan mu tsaron abinci na fuskantan matsaloli sabida gudun hijira daga karkara zuwa birane wanda ya kawo canje canje a fannin noma da samar da abinci. Wannan canjin yana da tasiri mai yawa a yanda ake noman abinci, da kuma tsarin samar...
audio/hau_f_168_ag_spontaneous_020.flac
female
30-45
Primary
135.89
hausa
40
AG
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_156
A guji yawan ɗaukar bashin da ba za a iya biya ba domin kauce wa matsala.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_156.flac
female
15-29
Tertiary
7.434
hausa
40
EV
hau_f_685
hau_f_685_ev_spontaneous_016
Kamar yadda muke gani Osamurere Josep ne, yana ɗaya daga cikin shafararrrun mawaƙa a Najeriya, wanda ya shara musamman a kiɗe-kiɗe na zamani. Da kuma wasu waƙoƙinsa da suke ɗauke da darasi na siyasa da al’adu. Duk da cewa an fi saninsa da kiɗi da kuma waƙa, yana ɗaya da kicin mawaƙa da suka yi amfani da kayan kiɗi na g...
audio/hau_f_685_ev_spontaneous_016.flac
female
15-29
Tertiary
136
hausa
40
EV
hau_f_737
hau_f_737_he_spontaneous_004
Shirye-shiryen haihuwa suna da matuƙar muhinmanci ga mata masu juna biyu domin suna taimakawa wajen rage damuwa da kuma tabbatar da cewa an shirya sosai dan karɓan jariri. Ga wasu mhinman abubuwa da ya kama a kula da su don shirya haihuwa na farko zaɓa asibiti ko wajen haihuwa dole ne a zaɓa wurin da za a haihu ko asib...
audio/hau_f_737_he_spontaneous_004.flac
female
30-45
Tertiary
167.85
hausa
40
HE
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_062
Wasu mutane ba sa yanke shawara kan aure sai sun tuntuɓi shugabannin addininsu.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_062.flac
female
15-29
Tertiary
7.46
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_399
Na fahimci cewa masu sayen kaya suna son kayayyakin gida idan suka tabbatar da ingancinsu.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_399.flac
female
60+
Primary
8.514
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_006
Akwai bambanci mai yawa tsakanin ilimin sakandare da na jami’a.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_006.flac
female
30-45
Secondary
7.954
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_423
Su ƴan fim ai sun zamar da kafofin sada zumunta wajen bayyana kansu.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_423.flac
male
46-60
Tertiary
6.674
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_375
Gwamnati kaɗai ba ta iyawa dole sai da taimakon al'umma.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_375.flac
male
30-45
Tertiary
5.96
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_218
Wasu sana’o’in hannu suna ba mutum damar yin aiki da kansa ba tare da dogaro ba.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_218.flac
female
30-45
Secondary
7.713
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_365
Ana tilasta wa mutane a wasu wurare, bayar da kuɗi fiye da ƙarfinsu a wuraren bauta.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_365.flac
male
15-29
Tertiary
8.514
hausa
40
EV
hau_m_189
hau_m_189_he_spontaneous_017
ebola cuta ce mai kashe mutum sosai wadda ke haifar da cututtuka masu tsanani a jikin ɗan adam akwai zazzaɓi mai tsanani ciwon kai mai tsanani ciwon gaɓoɓi ciwon ciki gudawa da dai sauransu yadda ebola ke cigaba mutum na iya kamuwa da ebola ta hanyan jini ko ruwan jiki wanda ya kamu da cutar bayan kamuwa mutum zai iya ...
audio/hau_m_189_he_spontaneous_017.flac
male
15-29
Tertiary
90.14
hausa
40
HE
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_270
Rayuwar nagari da halayen kirki na iya zama abin koyi ga sauran mutane.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_270.flac
male
15-29
Tertiary
9.354
hausa
40
EV
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_254
Ina son yin hidima ga marayu, don haka ina rage kashe kudi mara amfani.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_254.flac
male
15-29
Primary
6.694
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_124
Gudanar da tarukan wayar da kai kan fasaha ya taimaka wajen bunƙasa ƙungiyoyin al’umma.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_124.flac
female
30-45
Secondary
7.674
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_274
Lokacin da mutum yake bayar da taimako ga al’umma, yana ƙarfafa wasu su yi haka.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_274.flac
male
46-60
Secondary
5.754
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_014
Umar ya sayi adda da kokara, bayan da ɓarayi suka dame shi.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_014.flac
female
15-29
Secondary
5.394
hausa
40
EV
hau_f_972
hau_f_972_ag_spontaneous_003
harkokin birnin Najeriya sun yi tasiri sosai a kan al'adun kiwo na gargajiya ga wasu daga cikin tasirorin da suka yi na farko sun yi tasiri wajen rage filayen gonar ciki yayin da yankunan birane ke faɗaɗa filayen kiwo na gargajiya su kuma suna zama wuraren gine gine da zaman take na zamantakewa masana'antu da kasuwanci...
audio/hau_f_972_ag_spontaneous_003.flac
female
46-60
Tertiary
171.9
hausa
40
AG
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_046
Lokacin liyafa, mutane sukan ƙara sanin juna da girmama bambance-bambancen su.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_046.flac
female
15-29
Primary
8.754
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_570
Yana ta iya magana tun tana 'ya shekara biyu da haihuwa.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_570.flac
female
30-45
Tertiary
5.374
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_150
Ba zan bari yarana su koyi zallar ilimin kimiyya ba.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_150.flac
male
30-45
Tertiary
3.354
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_322
Kyakkyawan shugabanci yana kawo ci gaba a rayuwar jama’a gabaɗaya.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_322.flac
male
15-29
Secondary
5.614
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_413
Samun jagora mai kyau a wurin aiki na iya taimakawa wajen haɓaka kwarewa da ci gaba.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_413.flac
female
15-29
Tertiary
7.614
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_050
Mahaifiyar Kamal tana rubuta duk wani lokaci da ɗanta ya yi wani muhimmin abu
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_050.flac
female
15-29
Primary
7.934
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_395
Akwai cututtukan da suka fi dacewa da maganin garjiya, kamar farfaɗiya da sauransu.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_395.flac
male
46-60
Tertiary
7.154
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_023
Zama bai same su ba, gobe walimar maƙwabcinsu ta buɗa-baki
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_023.flac
female
15-29
Primary
5.614
hausa
40
EV
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_048
Na lura cewa yana da kyau a san iyaka idan ana tattaunawa da maƙwabta kan rayuwa.
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_048.flac
male
30-45
Secondary
9.974
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_163
A bara, Manu ya yi watsi da shawarar iyayensa game da shan giya, amma yanzu ya gyara halinsa.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_163.flac
female
15-29
Tertiary
7.514
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_523
A tabbatar da cewa dabba tana da katin rigakafi kafin kai ta wurin likita.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_523.flac
female
60+
Primary
7.714
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_312
Taimakawa marasa lafiya da ba su da iko yana nuna jin ƙai.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_312.flac
male
15-29
Secondary
5.374
hausa
40
EV
hau_m_444
hau_m_444_he_spontaneous_018
Canjin yanayi da kuma yanayin muhallii, abubuwan da ke gudana cikin wannan muhalli suna taɓa ko kuma suna shafar yaɗuuwar ciwon zazzaɓin cizon sauro, da kuma yadda za a yi a magance ko ƙooƙarin da ake na magance shi. Kamar misali, shi canjin yanayi kaman yadda muka sani sauro idan aka cee lokacin zafi neto lokacin da y...
audio/hau_m_444_he_spontaneous_018.flac
male
30-45
Secondary
126.55
hausa
40
HE
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_321
Dole ne mu sabawa sauyin yanayi, domin kare lafiyarmu da rayuwar yau da kullum.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_321.flac
male
15-29
Tertiary
7.674
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_108
Wasu ma’aikatan bankin suna da jinkirin aiki, hakan na janyo wahala ga kwastomomi.
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_108.flac
male
30-45
Primary
9.514
hausa
40
EV
hau_f_622
hau_f_622_ag_spontaneous_037
Kamar yadda muke gani wani manomi ne zaune a bakin shagon sa, wannan yana nuna mana manomin cike take a cikin wata bokiti ko muce wata mazubi cike take da tumaturi, kamar yadda muke gani yana nuna alamu wannan manomin yaje ya shuka ko kuma ya girbe wannan tumaturin shi wannan irin tumaturin ruwan ta ne ake matsa ta a k...
audio/hau_f_622_ag_spontaneous_037.flac
female
15-29
Tertiary
111
hausa
40
AG
hau_m_1506
hau_m_1506_he_spontaneous_009
Gwaje gwaje da suke da amfani a lafiyance a jikin mutum wanda mutum ya kamata ya yi su saboda wasu abubuwa na rashin lafiya na farko mutum ya kamata aya je a ɗibi jininshi ya je aimai gwaji kamar haka, idan aka ɗebi jininka ya kamata a je a gwada maka genotype ɗinka ka gane sikila ne kai ko ba sikila be ne, normal ne k...
audio/hau_m_1506_he_spontaneous_009.flac
male
30-45
Tertiary
156.24
hausa
40
HE
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_525
Idan kare ya fara yin kasala sosai, yana da kyau a kai shi asibitin dabbobi.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_525.flac
female
60+
Primary
8.034
hausa
40
EV
hau_f_1015
hau_f_1015_ev_spontaneous_007
domin inganta kwaninta wajen maamula da mutane ma'amulla da mutane da ga mabanbantan al'adu na kan dauki matakai da dama dan tantance da kyara dukkan son zuciya ko tunani marar kyau ina nazarin ilimi game game game da game da al'adun su da tarihin su da tarihin su domin fahimtar hanyoyin da suka sha banban ci da nawa w...
audio/hau_f_1015_ev_spontaneous_007.flac
female
15-29
Tertiary
168.9
hausa
40
EV
hau_m_1138
hau_m_1138_ag_spontaneous_030
(??) toh magana na yanayin matsalolin da ko ince kalubalen da masu manoma masu shukan (innnnn) ayaba suke famadashi suke ko suke fuskanta a kudancin Nigeriya wanda ya danganci irin su ƙwari ko kuma ince wani cuta haka da kuma wani rashin samun abunda ya kamata nagurin shuka toh gaskiya akwai ƙalubale da dama wanda zaka...
audio/hau_m_1138_ag_spontaneous_030.flac
male
46-60
Tertiary
152.94
hausa
40
AG
hau_f_369
hau_f_369_he_spontaneous_002
Jiɓɓan lafiya jiɓɓan lafiya sune kwararru ma’aikatan kiwon lafiya wanda ke aiki ƙarƙashin jagorancin likitoci. Suna taka mahimmiyar rawa wajen kula da lafiyan al’umma. Wasu daga cikin ayyukan da jiɓɓan lafiya keyi sun haɗa da. Na farko kula da marasa lafiya, jiɓɓan lafiya suna kulada marasa lafiya a asibitocin gida da ...
audio/hau_f_369_he_spontaneous_002.flac
female
30-45
Primary
100.72
hausa
40
HE
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_099
Nakan zauna da ‘ya’yana mu yi ta hira kamar abokai,domin mukan mutunta ra'ayoyin juna
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_099.flac
female
30-45
Secondary
7.634
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_211
Lokaci yana ƙarfafa zumunci idan ana mutunta juna da yin uziri
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_211.flac
female
30-45
Tertiary
6.454
hausa
40
EV
hau_m_275
hau_m_275_ev_spontaneous_027
[um] wannan rayuwa da kake gani bata da tabbas, yau kaine gobe ba kai bane duwwani abu da kake tunanin zaka yishi kana ɗaukan masa lokaci zakaga lokacin ya ƙure a ƙanƙanin lokaci. Zakayi tunanin cewa kash a yanzu lokacinne yayi ƙaranci amma in kaduba lokaci nanan yanda yake amma rayuwance ga ba ɗayanta gajerace. Ba lok...
audio/hau_m_275_ev_spontaneous_027.flac
male
15-29
Primary
97.34
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_124
Idan mutum yana jin cewa yana buƙatar taimako, yana da kyau ya nemi wanda zai fahimce shi.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_124.flac
male
15-29
Secondary
6.934
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_248
A cikin abubuwan da na tsara zan yi yau, kusan duk na yi
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_248.flac
male
30-45
Tertiary
4.814
hausa
40
EV
hau_f_1152
hau_f_1152_ag_spontaneous_008
Kamar yadda kuka kamar yadda kuka gani a hoton nan yana nuna ? kamar yadda kuka gani a wannan hoton,yana nuna wata shuka mai launin kore,amma akwai masu launin baƙi da ruwa da ɗo,ruwan ɗorawa ɗorawa sun mamaye sun mamaye shu ganyen shukan a sama akwai kuma wasu ƙwaruka sun akwai wasu ƙwaruka a saman ganyayen,kuma hakan...
audio/hau_f_1152_ag_spontaneous_008.flac
female
15-29
Tertiary
159.232
hausa
40
AG
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_132
Tambayi kanka da kanka ka ji ya dace ka faɗi kaza ko aikata kaza.
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_132.flac
male
30-45
Tertiary
5.154
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_558
Ah! Yaya Ibrahim, wannan zuwan naka da babu sanarwar, lafiya dai ko?
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_558.flac
female
15-29
Secondary
6.654
hausa
40
EV
hau_f_199
hau_f_199_ag_spontaneous_014
Karin kumallon yau da kullum wanda ake amfani da shi a ƙauyuka a matsayin abincin karin kumallo. A ƙauyuka akwai wasu nau’ikan girke-girke wa’inda idan ka je kusan kowane gida shi zaka taras suna ci a matsayin abincin karin kumallo. Misali, yawanci idan ka shiga karkara zaka tarar da suna sarrafa gero su yi koko ko kum...
audio/hau_f_199_ag_spontaneous_014.flac
female
15-29
Primary
91.22
hausa
40
AG
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_321
Bala ya ginawa 'ya'yansa babban shago da makewayi a gidansa.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_321.flac
female
30-45
Tertiary
6.094
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_342
Na farka da tsakar dare ina tsammanin asuba ce ta yi
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_342.flac
female
15-29
Secondary
5.534
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_229
Mummunan sabo da wani abu yana da tasiri sosai ga mutum.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_229.flac
female
15-29
Tertiary
5.874
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_361
Goyon bayan ƙananan ‘yan kasuwa yana rage yawan rashin aikin yi.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_361.flac
male
46-60
Primary
9.034
hausa
40
EV
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_175
Yau zan nemi hanya mai sauƙi ta daidaita tsarin rayuwata da ta abokin zama.
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_175.flac
male
30-45
Tertiary
8.234
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_099
Abokan kasuwancinta sun yaudare ta jiya, sai yau da safe ta gane.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_099.flac
female
30-45
Primary
9.114
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_592
Hamisu aboki ne na gaskiya domin ba ya shiga abin da ba shi da hurumi
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_592.flac
female
30-45
Secondary
6.274
hausa
40
EV
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_060
Taimaka wa mai ɗauke da kaya yana rage masa gajiya.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_060.flac
male
15-29
Secondary
5.114
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_182
Na koyi yadda zan tsara kasafin abinci domin ya wadata a tsawon wata ɗaya.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_182.flac
male
60+
Tertiary
5.754
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_191
Idan mutum ya haɗa aiki da sana’a, zai rage masa dogaro da aiki kawai.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_191.flac
female
15-29
Tertiary
8.434
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_526
Za a duba buƙatar samar da sababbin gidajen ruwa da za su iya magance matsalar ruwan sha.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_526.flac
male
60+
Tertiary
10.614
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_049
Farko na fara gane hanyoyin garin amma yanzu abin ya canja.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_049.flac
male
15-29
Tertiary
5.473
hausa
40
EV
hau_f_1132
hau_f_1132_ag_spontaneous_009
Shin, wane yanki ne Inda ebola Tafi Yawaita ko kuma ta yawaita ko kuma ta auko a cikin Kasashe?, Da farko dai najeriya na daya daga cikin yankunan da ebola ta auko Bayan ga haka akwai south africa Akwai nijar Akwai kuma... India akwai kuma.... Wani yanki na america Da kuma Wani yanki na sudan Wadannan yanki dai sun dan...
audio/hau_f_1132_ag_spontaneous_009.flac
female
15-29
Tertiary
151.56
hausa
40
AG
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_427
Gabatar da sadaka ga mabukata yayin biki ya na ƙara albarka ga sabuwar rayuwa.
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_427.flac
female
30-45
Tertiary
8.614
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_421
Makarantar su Yusuf tana shirin yin taron karrama manyan malamanta a shekara mai zuwa.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_421.flac
male
15-29
Secondary
9.614
hausa
40
EV
hau_f_225
hau_f_225_he_spontaneous_016
kawar da cutar zazzaɓin cizon sauro na nufin kawar da zazzaɓin cizon sauro a matsayin matsalan lafiyar al’umma da nufin rage yawan masu kamuwa da cutar zazzaɓin cizon sauro da mace mace zuwa sifili tarhin kawar da cutar zazzaɓin cizon sauro yaƙin neman kawar da cutar zazzaɓin cizon sauro a duniya sai kuma cutar cizon s...
audio/hau_f_225_he_spontaneous_016.flac
female
30-45
Tertiary
94.32
hausa
40
HE
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_562
A nan gaba, muna fatan ƙara fahimtar al’adun dangin mijin ƴarmu.
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_562.flac
female
30-45
Tertiary
8.094
hausa
40
EV
hau_f_765
hau_f_765_ag_spontaneous_037
Barkan mu da warhaka. A yau muna ɗauke muku da bayani ne dai dan gane da abunda ya shafi noma da gona. Wato dai daga wannan sai wannan, wani gonan tun kafun ma ace anfara shuki za’a sameta da ciyayi fal koraye fatau, to kafin dai lokacin girbi dai dole a kwashe bolan wannan ciyayin ko kuma ai musu matakin yin gona wato...
audio/hau_f_765_ag_spontaneous_037.flac
female
15-29
Tertiary
114.44
hausa
40
AG
hau_f_205
hau_f_205_ag_spontaneous_014
Amfanin yaro a gona ya na da amfani sosai in da yaro zai koya ayukan gona da sannin ire-iren gona da tsannin mai ya dace wannan kasan wani irin shuka zaa yi mishi yaushe ne amfani ya nuna, yaushe ne a ke bukatan a yi girbi duk yaro zai tashi da wannan a ranshi yana taimakawa wurin yaro ya zama mai zucciya ya fara sanaa...
audio/hau_f_205_ag_spontaneous_014.flac
female
15-29
Primary
156.84
hausa
40
AG
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_434
Ba don ka taimaka masa da aikin ba, da sai magariba zai gama
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_434.flac
male
46-60
Secondary
8.054
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_480
Dole ne a sami mutunta juna yayin da aka shata iyaka tsakanin iyaye da ‘ya‘ya.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_480.flac
male
15-29
Tertiary
8.594
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_081
Na fahimci cewa idan mutum yana da tanadi, zai fi samun kwanciyar hankali a rayuwarsa.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_081.flac
male
15-29
Secondary
8.574
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_249
Na gane cewa rashin nasara na da amfani idan ana amfani da shi wajen koyon darasi.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_249.flac
female
15-29
Tertiary
8.094
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_480
Duk safiya, sai na yi gwagwarmaya da agogo kafin in yarda in tashi.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_480.flac
female
46-60
Tertiary
6.374
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_288
Amfani da na’urorin sanyaya gida na gargajiya kamar fanka maimakon kwandishan na rage kuɗin wuta.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_288.flac
female
46-60
Secondary
10.834
hausa
40
EV
hau_f_374
hau_f_374_ag_spontaneous_022
Ana jiran abinci ya dahu, saboda dalillai da dama kamar lafiya idan abinci bai dahu sosai ba yana iya haifar da matsalolin lafiya kamar ciwon ciki, ko kamuwa da cuttutuka daga ƙwayoyin cuta misali a nama idan be dahuba akwai wani nau'in ƙwayan cuta da ake ɗauka daɗi abinci daya dahu abinci daya dahu sasai yana da ɗanda...
audio/hau_f_374_ag_spontaneous_022.flac
female
30-45
Secondary
154.5
hausa
40
AG
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_432
Bayan shafe rayuwa da cin abinci a waje, Hakima ta fahimci darajar girki a gida.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_432.flac
male
15-29
Secondary
6.754
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_558
Na saba kulle ƙofofi da tagogi kafin in kwanta don tabbatar da tsaro.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_558.flac
female
15-29
Primary
7.314
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_369
Yana da kyau mutum ya koyi yadda ake magana da hikima wajen kare wasu.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_369.flac
male
30-45
Tertiary
6.64
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_137
Daga ɗinka kayan 'yar tsana, yanzu 'yata ta iya ɗinki da kanta.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_137.flac
female
30-45
Secondary
5.873
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_418
Matsin lamba daga abokai yana iya sa mutum ya dauki matakai da ba su dace da shi ba.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_418.flac
female
60+
Primary
6.494
hausa
40
EV
hau_f_148
hau_f_148_he_spontaneous_002
Zazzaɓi wani hali ne na rashin lafiya wanda yake kama mutum, akwai hanyoyi da ake gane mutun yana tare da zazzaɓi, na farko shi ne jikin mutum a ji ya yi zafi sosai fiye da yanda aka saba ji, wani lokaci akwai abin gwaji da ake gwada zafin jiki, wani lokaci kuma akan sa hannu a goshin mutum domin a ji yanayin zafin jik...
audio/hau_f_148_he_spontaneous_002.flac
female
15-29
Tertiary
115.74
hausa
40
HE
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_003
Bankuna na buƙatar ƙara hanyoyin sadarwa don inganta ayyukansu na harkokin kuɗi
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_003.flac
male
30-45
Primary
7.474
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_275
Adana bayanan yadda ake kashe kuɗi na kawo sauƙin gyare gyare.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_275.flac
female
15-29
Tertiary
7.954
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_139
Yara suna da ɗabi'ar kwatanta abubuwa da yawa a rayuwa.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_139.flac
male
15-29
Tertiary
5.614
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_057
Ka yi numfashi a hankali domin rage damuwa kafin ka shiga taro.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_057.flac
male
46-60
Primary
10.634
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_361
Kawu Ibrahim yana da kyauta domin kullum na je gidansa sai ya ba ni kuɗi
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_361.flac
female
30-45
Secondary
5.754
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_101
Yayansa ya yi ta kuka, musamman ma da aka zo saka shi a kabari.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_101.flac
male
46-60
Tertiary
6.754
hausa
40
EV
hau_m_1065
hau_m_1065_ag_spontaneous_033
barkanmu dawannan lokaci ,sannunmu da sake haɗuwa inda zamuyi magana akan menene amfanin da kuma ƙalubale na yin daidaito wajen ban ruwa a ƙauyakunmu na Nigeria da ake noma wato shidai daidaito wajen yin ban ruwa yana da amfani da yawa sannan kuma yanada ƙalubale da yawa wanda yanzu zamuji waƴannan amfanin da ƙalubalol...
audio/hau_m_1065_ag_spontaneous_033.flac
male
46-60
Tertiary
154.8
hausa
40
AG
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_478
Al'adar Hausawa da addinin musulunci ba su yarda da shan barasa ba.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_478.flac
male
30-45
Tertiary
7.314
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_423
Wasu kamfanonin suna ƙarfafa ma’aikatansu kan su halarci darussan ƙwarewa domin inganta basirar su.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_423.flac
female
30-45
Secondary
8.314
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_322
A gaskiya gyaruwar ƙasar na sai dai Allahu, domin kuwa cin hanci ya zama kamar ruwan sha.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_322.flac
female
15-29
Tertiary
9.5
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_271
Shirya ayyukan tsaftar muhalli yana inganta rayuwa a cikin al’umma.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_271.flac
male
15-29
Secondary
6.454
hausa
40
EV
hau_m_177
hau_m_177_ev_spontaneous_025
Barkanmu da wannan lokaci! A don ci gaba da bayani dangane da abinda ya shafi hotunan a yau ma muna tare da hoto ne na madafa wato madafa Hausawa kan ce da shi kicin shi anahin kicin waje ne wanda ake girke-girke kamar yadda ku ke gani akwai nau'ukan kicin ɗaya zuwa biyu wato akwai kicin da take ta cikin gida sanna kum...
audio/hau_m_177_ev_spontaneous_025.flac
male
30-45
Tertiary
158.1
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_094
Idan ma’aikata ba su da damar bayyana sabbin dabaru, kasuwanci na iya durƙushewa.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_094.flac
male
15-29
Tertiary
6.914
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_549
Idan mutane suka karɓi juna kamar 'yan uwa, za a samu zaman lafiya a duniya.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_549.flac
male
30-45
Tertiary
4.634
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_210
Na lura cewa fara'a tana taimakawa wajen samun sababbin abokai.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_210.flac
male
46-60
Primary
7.354
hausa
40
EV
hau_f_646
hau_f_646_ev_spontaneous_035
Ɗalibai a aji, a cikin aji ɗalibai suna tattare domin koyan sabbin ilimi da kwarewa wannan wuri ne da ake samun haɗin gwiwa tsakanin malamai da ɗalibai inda kowa ke kokarin fahimta da cimma nasara, muhimmancin ɗalibai a aji ɗalibai sune tushen ilimi kuma sune ginshikin makoman al’umma suna koyar darusa daban-daban kama...
audio/hau_f_646_ev_spontaneous_035.flac
female
15-29
Secondary
100
hausa
40
EV