audio
audioduration (s)
3.29
363
speaker_id
stringclasses
386 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
38
4.31k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
3.29
363
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
hau_m_197
hau_m_197_ag_spontaneous_014
Tilasta noma a cikin manhajar karatun firamare na sekandare ko kuma sanya shi dole yana da mahimmanci musamman a Nigeria inda noma yake taka rawar girma wajen samar da abinci, ayyukan yi da bunƙasa tattalin arziki. Wannan matakin zai iya kawo canji mai kyau ga ilimi, tattalin arziki da wadata abinci a ƙasa, dalilai kuw...
audio/hau_m_197_ag_spontaneous_014.flac
male
30-45
Tertiary
109.48
hausa
40
AG
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_177
Wasu maƙwabta suna iya amfani da sirrinka wajen cin amanar ka.
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_177.flac
male
30-45
Secondary
6.274
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_260
Idan har ba ka iya sarrafa kuɗinka ba, zai yi wahala ka tsallake matsalolin tattalin arziƙi.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_260.flac
male
60+
Tertiary
6.594
hausa
40
EV
hau_f_963
hau_f_963_he_spontaneous_003
Wannan [?] ɗaukar, yana bayani ne akan yadda ake ɗibar jini, daga jijiyan mutum. Wani hanya ne wanda ake amfani da allura, saboda ɗiban jini daga jijiyar. Anfi yin sa ne a ɗakin gwaji, za a za a wanke hannu da abin wankewa, abin wanke hannu, sannan ka saka safar hannu, sai ka ɗakko roban da za a [?] zuba jini. Da farko...
audio/hau_f_963_he_spontaneous_003.flac
female
30-45
Tertiary
170.1
hausa
40
HE
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_365
Dole ne al'umma ta ɗauki matakan kariya daga rana mai zafi don gujewa cututtuka.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_365.flac
male
15-29
Tertiary
7.714
hausa
40
EV
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_114
Idan mutum ya mayar da hankali kan ci gabansa, ba zai damu da wasu ba.
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_114.flac
female
30-45
Tertiary
6.714
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_410
Ƙwallon ƙafa yana daga wasannin motsa jiki mafiya shahara a duniya
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_410.flac
male
46-60
Secondary
9.454
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_089
Soyayyar iyaye da 'ya'yansu na ginuwa ne akan tausayi da girmamawa.
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_089.flac
female
30-45
Secondary
7.034
hausa
40
EV
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_228
Na lura yin tanadi da wuri yana sa mutum ya samu sauƙi a nan .
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_228.flac
male
15-29
Primary
5.374
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_135
Akasari matan gidaje a unguwar Jakara a Kano, sun iya sana'ar gurasa.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_135.flac
female
30-45
Secondary
6.954
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_085
Kyakkyawan tunani yana da matukar tasiri akan lafiyar jiki da zuciya.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_085.flac
female
15-29
Tertiary
6.154
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_469
Dole na tashi, ko agogon wayata ya ci gaba da ƙara mai tsanani duk bayan mintuna biyar.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_469.flac
female
46-60
Tertiary
8.294
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_557
Ina sanar da makusantana inda zan je a duk lokacin da zan fita da dare.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_557.flac
female
15-29
Primary
9.114
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_111
Kwatanta kanka da wasu na iya hana ka jin daɗin nasarorin ka.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_111.flac
male
15-29
Tertiary
4.854
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_338
Da ɗan ƙaramin jari ma ana kafa kasuwanci amma idan an jajirce
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_338.flac
male
15-29
Tertiary
8.354
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_243
Taimakawa wajen gyaran makarantar unguwa yana ƙarfafa haɗin kai tsakanin mazauna yankin.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_243.flac
male
46-60
Secondary
6.554
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_400
Amma da me yi da mara yi, duk ya kamata su lura.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_400.flac
male
46-60
Secondary
5.814
hausa
40
EV
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_244
Lokacin da nake matashi, ba na fahimtar muhimmancin tanadi har sai da na girma.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_244.flac
male
15-29
Primary
6.694
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_004
Na kusa makara, bari in hanzarta kafin liman ya ƙaraso masallaci.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_004.flac
female
46-60
Tertiary
4.554
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_301
Yau duk yaran da naga suna faɗa nasiha zan yi musu.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_301.flac
female
30-45
Primary
8.194
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_188
Zama kayi shiru baka komai na samar da jin daɗi da nutsuwa.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_188.flac
male
46-60
Tertiary
11.334
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_550
Kar ka ɗauki dukiyar wani, kar ka bar wani ya ɗauki taka.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_550.flac
female
15-29
Tertiary
5.674
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_101
Ana ganin matakin sakandare a matsayin matakin shirya matasa don fara rayuwa.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_101.flac
male
30-45
Tertiary
5.634
hausa
40
EV
hau_m_305
hau_m_305_he_spontaneous_004
Wane matakan gaggawa ne ya kamata a ɗauka a lokacin da aka ji gargaɗin ambaliyar ruwa a yankin da kuke? A lokacin da aka ba da gargaɗin ambaliyar ruwa, ya kamata a ɗauki matakai kamar haka: na ɗaya, a nemo mafaka mai aminci, mutane su haura kan tudu ko benayen gigaje ko kuma tsaunuka mafi kusa wanda ruwan ba za su kai ...
audio/hau_m_305_he_spontaneous_004.flac
male
15-29
Primary
105.5
hausa
40
HE
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_348
Muna shiga gidan sauro, don gujewa kamuwa da zazzaɓin cizon sauro.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_348.flac
female
15-29
Tertiary
5.214
hausa
40
EV
hau_m_255
hau_m_255_ag_spontaneous_022
Tsari yana faraway ne daga hangen nesa, inda ake tsara hanya da matakai domin cim ma wani buri. Wannan lokaci ne na tattara kayan aiki, ilimi da abubuwa tare da gwagwarmayar fuskantar matsaloli yayin tafiya. Tsari yana buƙatar haƙuri, jajircewa da sauye-sauye da ake samu yayin aiwatar da, aiwatarwa. A yayin da ake tafi...
audio/hau_m_255_ag_spontaneous_022.flac
male
15-29
Primary
104.96
hausa
40
AG
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_370
Wasu abokan na yiwa abokinsu dariya saboda rashin nasara a rayuwa.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_370.flac
female
60+
Primary
6.334
hausa
40
EV
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_595
Alaƙata da Tabawa ta ƙara ƙarfi, bayan mun samu rashin jituwa
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_595.flac
male
15-29
Secondary
5.514
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_345
Idan mutum bai ware lokaci don hutawa ba, zai sha wahala a nan gaba.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_345.flac
female
60+
Primary
7.874
hausa
40
EV
hau_m_421
hau_m_421_ev_spontaneous_024
Barka da warhaka a wannan faifai am mana bayani ne na yanayi wato yadda zaka gudanar da ayyuka wurin amfani da da ƙarfinka kuma a cikin sauƙi kamar yadda muka sani wato ayyuka na wato jijjiga jiki ko ayyuka na wato wanda zai sa ka ka ji ƙarfi kai amfani da ƙarfi a jikinka yana taimako sosai abu ne da yake taimako a jik...
audio/hau_m_421_ev_spontaneous_024.flac
male
15-29
Secondary
184.02
hausa
40
EV
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_137
Yarana sun saba da yawan wanke hannu da sabulu akai-akai, don kashe ƙwayoyin cuta.
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_137.flac
male
30-45
Tertiary
9.994
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_149
Juriya tana nufin mutum ya daina yin fushi da rayuwa kuma ya nemi mafita.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_149.flac
male
15-29
Secondary
5.534
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_377
Koko da ƙosai da safe yana da arha kuma yana gamsar da mutum.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_377.flac
male
15-29
Tertiary
4.954
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_452
Garba yakan ci doya da ƙwai da rana domin tana da ɗan sauƙi
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_452.flac
male
15-29
Tertiary
4.913
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_473
Ana buƙatar yin hukunci kan makarantun da ke ƙara kuɗi ba tare da wata hujja mai karɓuwa ba.
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_473.flac
male
30-45
Primary
10.434
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_372
Idan gwamnati ta kafa dokoki masu tsauri, mutane na iya jin takura a rayuwarsu ta yau da kullum.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_372.flac
female
15-29
Tertiary
8.98
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_419
Duk sanda na ga Zainab sai kawai naji tana birge ni.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_419.flac
female
15-29
Primary
4.894
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_437
Ya aurar da ɗansa, bayan ya fara nuna sha'awa a fili.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_437.flac
female
15-29
Primary
5.614
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_327
Amma ni fa ba na son yawan yawace-yawacen nan gaskiya.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_327.flac
male
15-29
Secondary
6.654
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_302
Na ƙara zagewa wajen yin addu'a ga iyaye da ɗawainiyar da suka yi da mu.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_302.flac
female
30-45
Primary
12.834
hausa
40
EV
hau_m_127
hau_m_127_ev_spontaneous_002
Kamar yanda muke gani, wannan hoto yana nunawa mata ce da take ɗibo ruwa ta hanyar anfani da wil baro, ta yi amfani da jarka a matsayin abun mazubin ruwan da za a je a zuba ruwa a ciki. Ta kuma turo ta, kuma sa shi amfani da shi baro, ta saka jarka a ciki, ta turo a matsayin hanyar da za a yi amfani da ita zuwa gida. A...
audio/hau_m_127_ev_spontaneous_002.flac
male
30-45
Tertiary
92.34
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_478
Ka san fa yau in kai ne, gobe ba kai ne ba.
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_478.flac
female
30-45
Secondary
4.594
hausa
40
EV
hau_m_399
hau_m_399_ag_spontaneous_024
A yau zamu yi magana akan amfanin gona wanda shi ne tushen abinci da tattalin arziƙi yawancin al’umma noma da girbin, amfanin gona yana da matuƙar muhimmanci ga rayuwar manoma da kuma cigaban ƙasa, mene ne amfanin gona? amfanin gona yana nufin tsirai da ake shukawa a gona domin amfanin ɗan adam ko dabbobi ana rarrabawa...
audio/hau_m_399_ag_spontaneous_024.flac
male
15-29
Tertiary
95.3
hausa
40
AG
hau_m_591
hau_m_591_ag_spontaneous_014
Wanan kamar yanda muke gani gona ce. Gona kuma ana gyarata wajan yin kunya kunya kafin iya shuka. Ita kunya kunya ana zuwa da fatanya ne koko kayan aikin noma, a zo a samu a ringa tara ƙasa a layi domin ta yi tudu a yi abin da tsari. Layi bayan layi, in aka zo za a ringa samu wannan tudun ƙasa wajan zuba iri. To yayin ...
audio/hau_m_591_ag_spontaneous_014.flac
male
30-45
Tertiary
94.78
hausa
40
AG
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_369
Ƴan takarda da gayu fa ba su fiya amfani da magungunan gargajiya ba.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_369.flac
male
46-60
Tertiary
5.314
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_110
Su damarmakin rayuwa sai an tashi an neme su sannan ake samunsu.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_110.flac
female
30-45
Tertiary
6.934
hausa
40
EV
hau_f_448
hau_f_448_ag_spontaneous_024
Wannan hoto yana ɗauke da wata babbar gona, zamu hango karafuna a gefe, sannan zamu ga ciyayi a can gaban gefen, sannan zamu hango an yi dashe har sun fito, wannan na nuna yanda gonar ta taru da ciyayi, shi kuma manomin ya ɗau fatanya yazo ya cicire ciyayin, don samun wadataccen ruwa, iska da hasken rana, yanda zai tai...
audio/hau_f_448_ag_spontaneous_024.flac
female
30-45
Secondary
104.4
hausa
40
AG
hau_m_066
hau_m_066_ev_spontaneous_010
Mata da miji suna wasan tsakar gida, a wannan hoton, miji yana zaune akan a wani benci, matar tana wasan yar gala gala, ya zaune, yana sanya da riga, mai kalar ganye bai sanya hula ba kuma bai sanya takalmi ba rigarshi akwai aiki a jikin rigar, ya na zaune akan benci, matar shi ta zana yar gala gala, tana tsalle tana w...
audio/hau_m_066_ev_spontaneous_010.flac
male
15-29
Primary
90.54
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_358
Na yi matuƙar farin ciki da ɗana ya yi saukar alƙur'ani.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_358.flac
male
15-29
Tertiary
4.414
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_214
Jin sautin ruwan sama yana kwantar da zuciya kuma yana hana yawan damuwa.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_214.flac
male
60+
Tertiary
9.654
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_020
Dole ne wasu malaman su dinga yin bara, domin yawancinsu ba sa yin komai.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_020.flac
female
15-29
Tertiary
6.02
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_437
Wasu shugabanni na amfani da matsayinsu domin ƙarfafa gwiwar matasa a wurin aikinsu.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_437.flac
female
15-29
Tertiary
7.614
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_502
Bayan Hassan ya fahimci cewa soyayya tana buƙatar haƙuri da juriya, ya daina saurin yanke hukunci.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_502.flac
female
15-29
Tertiary
10.654
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_007
Malam Usman yana koyar da fassarar Alƙur’ani ga ɗalibansa a makarantar Islamiyya.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_007.flac
male
46-60
Primary
9.674
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_083
Mutanen da ke haɓaka kansu sukan fi fuskantar rayuwa da sauƙi.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_083.flac
male
15-29
Tertiary
6.254
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_291
Gyara kayayyakin da suka lalace maimakon zubar da su yana rage sharar gida.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_291.flac
male
30-45
Tertiary
8.36
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_040
Yara suna yin sababbin abokai a duk lokacin walimar unguwa.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_040.flac
female
15-29
Primary
6.454
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_573
Mutum mai hankali yana kokarin ganin gaskiya ba tare da nuna son zuciya ba.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_573.flac
male
15-29
Tertiary
7.774
hausa
40
EV
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_403
Ana rabawa yara kayan makaranta kyauta, ka samu naka kuwa?
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_403.flac
female
15-29
Primary
7.854
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_325
Hauwa za ta fara horo don zama likita, domin hakan ne burinta tun yarinta.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_325.flac
female
15-29
Secondary
6.914
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_135
A riƙa yin la’akari da abubuwan da ka iya tasowa domin kada su zama matsala zuwa gaba.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_135.flac
male
15-29
Secondary
9.574
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_256
Bayan kwana shida na aiki, jami’in banki ya je daji don hutu.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_256.flac
male
46-60
Tertiary
8.214
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_358
Da na ga tana kuka, sai na ji ni ma tawa zuciyar ta karye
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_358.flac
male
30-45
Tertiary
4.434
hausa
40
EV
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_399
A baya, wani mai arziƙi ya yi biki don rabawa marayu abinci da tufafi.
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_399.flac
female
30-45
Tertiary
10.234
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_376
A madafin su Sa’adatu, an gyara famfon ruwa da ke yoyo don hana asarar ruwa.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_376.flac
female
46-60
Secondary
11.114
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_568
A lokacin da nake da tafiya, ina kokarin bin hanya me tsaro domin cewa na kare lafiyata.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_568.flac
female
15-29
Primary
9.354
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_480
Idan kana da kuɗi, zaka ji kana da ƙarfin guiwar yin komai.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_480.flac
female
30-45
Tertiary
5.894
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_448
Samun jagora a aiki yana taimakawa wajen haɓaka ƙwarewa da samun ci gaba.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_448.flac
female
15-29
Tertiary
7.14
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_040
Idan ba a tsara yadda za a kashe kuɗi ba, za a iya fuskantar matsalar a karshen wata.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_040.flac
female
60+
Primary
7.634
hausa
40
EV
hau_m_1575
hau_m_1575_he_spontaneous_007
daidaita abinci a kowane lokaci daidaita abinci a kowane lokaci yadda ake daidaita abinci a kowane rab na ɗaya rabin faran a cika da ganyayyaki da ƴaƴan itatuwa kamar ogun daddawa kabewa karas lemu ayaba mangwaro waɗannan suke ba jiki kariya da garkuwa daga cututtuka ha biyu kashi ɗaya cikin huɗu shinkafa tuwo doya gar...
audio/hau_m_1575_he_spontaneous_007.flac
male
30-45
Tertiary
159.6
hausa
40
HE
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_270
Yin addu’a na iya bada nutsuwa, amma a wasu lokuta, yana da kyau a nemi taimakon ƙwararru.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_270.flac
female
60+
Primary
8.194
hausa
40
EV
hau_m_1127
hau_m_1127_ag_spontaneous_017
nan manomine shima gashi nan a gonansa wato gona tayi kyau kenan gashi nan yayi dashe na dankali dankalin kuma gashi ya kama wanda yake gashi nan kamar yanda nake gani yasa kaya na aikin gona sa'anan yasa malafa wacce zatay taimaka masa wajan kareshi daga illa ta rana sa'anan gashinan yasa takalmi mai rufi akafarsa wan...
audio/hau_m_1127_ag_spontaneous_017.flac
male
60+
Tertiary
153
hausa
40
AG
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_462
A wasu wuraren aiki, ana cin zarafin ma'aikata sosai da sosai.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_462.flac
female
15-29
Tertiary
5.574
hausa
40
EV
hau_f_1280
hau_f_1280_he_spontaneous_008
Wannan bidiyon da kuke gani, ku kalla, hoton me Kuka gani? ? na ɗaya, wannan hotunan na hunhu ne gudu biyu, ɗaya gashi nan kun ganshi jajir ɗaya Kuma baƙin ƙirin. To me hakan yake nunawa? Ɗaya Shi wannan Jan da kuke gani shar shine lafiyayyar hunhu wanda yake aiki yanda ya kamata, shi kuma wannan baƙin kamar yanda kuke...
audio/hau_f_1280_he_spontaneous_008.flac
female
46-60
Tertiary
159.84
hausa
40
HE
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_546
Gina haɗin kai tsakanin mutane yana rage matsaloli a cikin jama’a.
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_546.flac
female
30-45
Tertiary
7.594
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_174
Na fahimci cewa iyaye sukan dogara da ‘yan uwansu don kulawa da yara a wasu lokuta.
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_174.flac
female
30-45
Secondary
6.634
hausa
40
EV
hau_f_352
hau_f_352_ev_spontaneous_013
Barka da war haka. A wannan faifai, an yi bayani ne a kan banki, wato ma’adana. Wuri ne da ake ajiyan kuɗi ko kuma in ce ake adana kuɗi ba tare da wani abu ya same su ko kuma wani fargaban wani har da zai a kai ma kuɗaɗen ba. Banki ƙashin baya ne ga tattalin arziki, ga ƙasa ko in ce ga mutanen ƙasa baki ɗaya. A banki n...
audio/hau_f_352_ev_spontaneous_013.flac
female
30-45
Primary
121.08
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_532
A bara, Mahaifiyar Aisha ta koya mata cewa fahimtar mutane na taimakawa wajen samun zaman lafiya.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_532.flac
female
15-29
Secondary
9.834
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_511
Akwai bukkokin sayar da abincin da suka iya girki sosai.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_511.flac
male
15-29
Tertiary
4.433
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_540
Lokacin da na kasa iya tantance makomar aikina, nakan mayar da hankali kan ci gaba da ƙoƙari.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_540.flac
female
60+
Primary
8.954
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_242
Iyayenta ba su da ƙarfi, amma duk da haka ta yi nasarar kammala digiri.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_242.flac
male
15-29
Tertiary
7.874
hausa
40
EV
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_081
Lokacin da aka karɓi Jamilu a jami’a, ya ji daɗin shiga sabuwar rayuwa.
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_081.flac
female
30-45
Tertiary
6.974
hausa
40
EV
hau_f_1132
hau_f_1132_ag_spontaneous_045
a cikin aikin gona gajiya yana iya zama babban matsala wanda ke haifar da haɗari ko kuma raunika idan mutun yayi gajiya yana iya rasa kulawa ko kuma jin nauyi kan aiyukan da yake yi wanda hakan na iya haifar da ƙuskure ko rauni misali wani zai iya faɗi daga kan dabbobi ko kuma ya sha rauni daga kayan aiki saboda rashin...
audio/hau_f_1132_ag_spontaneous_045.flac
female
15-29
Tertiary
151.44
hausa
40
AG
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_230
Mutunta da'irar juna da bin dokoki na hana rikici tsakanin mazauna gida.
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_230.flac
male
30-45
Tertiary
7.914
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_242
A wasu lokuta, ina ƙoƙarin bacci da wuri idan zan yi tafiya da safe.
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_242.flac
female
15-29
Secondary
5.174
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_579
Sannu Hasiya. Ashe an samu ƙaruwa? To Allah ya raya
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_579.flac
female
15-29
Tertiary
4.754
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_582
Na lura cewa dabbar gida tana buƙatar shaƙatawa kamar yadda mutum ke buƙata.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_582.flac
female
60+
Primary
7.474
hausa
40
EV
hau_f_1050
hau_f_1050_ag_spontaneous_044
wannan hoto yana nuna wani yanki na gonar furrai ko lambu inda ake shayar da tsiri da ruwa ana iya ganin wani hannun mace ko mutum da ke riƙe da bokitin shayar da ruwa me launin kore yana zuba wa furannin ruwa a bayyane yake cewa ana ƙoƙarin kula da lambun ne domin domin furannin su girma sannan kuma suyi kyau duk wani...
audio/hau_f_1050_ag_spontaneous_044.flac
female
46-60
Tertiary
153.984
hausa
40
AG
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_435
Jama’a suna buƙatar yin magana da juriya domin yaƙi da cin hanci.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_435.flac
female
15-29
Tertiary
6.84
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_266
Neman ƙarin ilimi kan sarrafa kuɗi yana taimaka wa iyali su rage matsaloli.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_266.flac
female
15-29
Tertiary
8.073
hausa
40
EV
hau_f_915
hau_f_915_ev_spontaneous_008
barka da war haka a wannan hoto angwado mana hoto ne na tsohun gida da akayi shi wato da laka kamar yadda muka sani laka abune da yake da danko ƙasa ne da yake da danko wanda ake tonanshi a ƙarƙashin ƙasa yayin da za a gina wato ayi bilo dashi abi ayi gininsa ire iran waɗannan gidajan suna da karfe matuƙar gaske wato z...
audio/hau_f_915_ev_spontaneous_008.flac
female
30-45
Tertiary
158.82
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_113
Safiya ce ta musamman, domin yau na farka cikin kwanciyar hankali da nishaɗi.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_113.flac
female
46-60
Tertiary
6.034
hausa
40
EV
hau_f_1663
hau_f_1663_he_spontaneous_009
Wannan labarin ne daga Necleus Medical Media. Cutar mahaifa. Wannan labarin tana nuna yadda mata wacce shekarun hahuwa yadda suke samun wannan cutar Akwai wata jaka wacce ke jikin ƴa mace mai suna ovaries. da take kwance a kasan ƙoda, wato klidney kenan. Ita wannan jakar tana fitar da ova wato ƙwai. na haihuwa. Shi ova...
audio/hau_f_1663_he_spontaneous_009.flac
female
30-45
Tertiary
174.72
hausa
40
HE
hau_m_482
hau_m_482_ag_spontaneous_022
Barka dai, a wannan hoto za ka ga hoton mutane biyu ne a cikin gona wa'inda ba sa sanye da riga. Ɗayan yana tsaye, ɗayan kuma ga shi a duƙe tare da fatanya yana noma. A gefan su a cikin gonar za ka ga kore shar launin ciyayin da cewa an yi ruwa ana batun shirye shiryen gyara gona domin a yi shuka. Wannan alama yana nun...
audio/hau_m_482_ag_spontaneous_022.flac
male
30-45
Primary
109.62
hausa
40
AG
hau_m_243
hau_m_243_ag_spontaneous_022
Mazubin bishiyan 'ya'yan gwanda. Wannan wani mazubi ne wanda aka ajiye 'ya'yan bishiyan gwanda akai aka zuba don a kai shi kaasuwa a siyar ko kuma a ci. Wannan shi ne 'ya'yan bishiyan gwanda kenan wanda ake shukaawa a fadama ko a rafi inda yake da ruwa sai ya tsiro yayi girma yayi 'ya'ya sai yayi rassa har a ciro 'ya'y...
audio/hau_m_243_ag_spontaneous_022.flac
male
30-45
Tertiary
61.84
hausa
40
AG
hau_f_448
hau_f_448_ag_spontaneous_023
Wannan hoto, yana ɗauke da wata mace a durƙufe, tana sanye da riga ruwan ɗorawa da a; ratsin jaja-jaja da fari a jiki. Sannan atamfa ce, a ƙafarta tana sanye da silifas sannan za mu hango wani kwali a saman ta, kwalin madara, an ɗora shi a kan teburin ɗakin girki na zamani. Sannan za mu hango benci, ta sanya filawa tan...
audio/hau_f_448_ag_spontaneous_023.flac
female
30-45
Secondary
93.72
hausa
40
AG
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_272
Aisha ta zauna tana nazarin rayuwarta, ta fahimci cewa haƙuri ya taimaka mata sosai.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_272.flac
female
15-29
Tertiary
8.214
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_066
Wasu sun fi jin daɗin soyayya idan ana yaba musu da ƙarfafa su.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_066.flac
male
30-45
Tertiary
7.16
hausa
40
EV
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_085
Rashin tsoro wajen fuskantar ƙalubale yana kawo ci gaba a rayuwa.
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_085.flac
female
30-45
Tertiary
7.474
hausa
40
EV
hau_f_916
hau_f_916_ev_spontaneous_032
barka da war haka a wannan hoto an gwado mana ne wato yanda ake fitan bikin na sarauniya fita wato irin na al'ada wato fita da yake da karamci yayin da zamu ga cewa irin wannan fita na biki da akeyi na al'ada na sarauniya ya kan wato taimak kwarai dagaske wajen gwada al'ada yayin da zamu ga cewa wato anyi amfani ne da ...
audio/hau_f_916_ev_spontaneous_032.flac
female
30-45
Tertiary
163.14
hausa
40
EV