audio
audioduration (s)
3.29
363
speaker_id
stringclasses
386 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
38
4.31k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
3.29
363
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
hau_m_1025
hau_m_1025_ag_spontaneous_019
Titin Najeriya manoma na iya auna ingancin takin zamani da suka gam haɗawa ta hanyoyi da dama ga hanyoyin ƙamshi takin zamani umm takin zamani mai kyau yana da ƙamshi irin na ƙasa mai laushi ko bushasshen ganye ba wai wari mai kai ƙaiƙayi ko wari kamar abu mai ruɓewa ba idan takin yana wari mara daɗi sosai yana iya nun...
audio/hau_m_1025_ag_spontaneous_019.flac
male
46-60
Tertiary
172.14
hausa
40
AG
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_467
Canjin rayuwa daga matashi zuwa babba yana buƙatar ƙarin fahimta da juriya.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_467.flac
male
15-29
Secondary
6.054
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_350
Kowane mataki da mutum ya ɗauka yana da tasiri ga rayuwarsa gaba ɗaya.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_350.flac
male
15-29
Tertiary
5.894
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_102
Tattaunawa cikin ladabi da girmamawa na taimakawa wurin shawo kan rikici
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_102.flac
female
60+
Primary
7.234
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_492
Haƙuri da jajircewa suna taimakawa mutum wajen tsayuwa kan burinsa.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_492.flac
male
30-45
Tertiary
8.1
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_020
Dole ne shugabanni su daidaita tsammaninsu da ainihin damar ma’aikata.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_020.flac
male
15-29
Tertiary
6.594
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_129
Wasu unguwanni suna shirya biki kowace shekara domin sada zumunci tsakanin 'yan unguwa.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_129.flac
female
15-29
Primary
7.674
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_135
Akwai zaman karatun Bukhari da zan halarta wanda ake gabatarwa a kowace ranar yau Lahadi.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_135.flac
female
15-29
Secondary
7.074
hausa
40
EV
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_297
Shuka bishiyoyi babban mataki ne wajen hana aukuwar kwararar hamada.
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_297.flac
female
15-29
Primary
6.454
hausa
40
EV
hau_f_249
hau_f_249_he_spontaneous_029
Binciken lafiya a gida, Binciken lafiya a gida hanya ce da ake amfani da ita, don tantance lafiyar mutum ba tare da mutum ya sha wuyar zuwa asaibi ba, yana zaune a gidan shi likita zai zo ya duba shi. Wannan tsari yana baiwa marasa lafiya damar samun kulawa, daga likitoci, ko jami’an lafiya a gidajensu. Wanan sabis yan...
audio/hau_f_249_he_spontaneous_029.flac
female
30-45
Primary
155.26
hausa
40
HE
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_049
Saurayin yana tara kudi don gyaran babur ɗinsa daga kasuwa a Kano.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_049.flac
male
15-29
Secondary
6.374
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_476
Na yi masa magana a kan banbancin da yake nunawa a tsakanin 'ya'yansa
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_476.flac
male
15-29
Tertiary
5.494
hausa
40
EV
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_207
Wani mutum ya kawo ruwan sha ga masu aiki a ginin asibiti.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_207.flac
male
15-29
Secondary
5.514
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_004
Wasu gyare-gyaren kamar fentin gida suna da sauƙi, amma na lantarki suna bukatar ƙwararru.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_004.flac
female
46-60
Secondary
11.434
hausa
40
EV
hau_m_648
hau_m_648_ag_spontaneous_006
Fara zaɓen irin shukan dan ingantacen girbi a jihar Kano zaɓen iri yana da matuƙar mahimmanci wajen samun girbi mai yawa da inganci, manoma a Kano suna bin matakai na kimiya na gargajiya wajen zaɓen irin shuka domin tabbatar da inganci juriya da cututuka da dacewa da yanayin gona. Ga matakan da ake bi akwai matakai kam...
audio/hau_m_648_ag_spontaneous_006.flac
male
30-45
Tertiary
130.24
hausa
40
AG
hau_f_1462
hau_f_1462_he_spontaneous_014
a lokacin juna biyu mace ta na bukatan karin kuzari dominciyar da kan ta da kuma cin gaban jaririn da ke cikin ta a dalilin adadin kuzari da mace ke bukata har yana karuwa bisa ga watani ciki da kuma yanayin jikin ta a [?] watanni ciki ba'a bukatan karin kuzari sosai ana bukata mace ta ci abinci mai gina jiki amma ba s...
audio/hau_f_1462_he_spontaneous_014.flac
female
46-60
Tertiary
192.36
hausa
40
HE
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_335
Duk wanda aka samu da laifin lalata kayan al'umma a kai shi kotu.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_335.flac
male
30-45
Tertiary
6.74
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_201
Idan ka tsinci kanka a cikin wani al'amari to ka yi da gaske.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_201.flac
male
46-60
Secondary
7.294
hausa
40
EV
hau_m_1526
hau_m_1526_ev_spontaneous_005
a wannan akwai hanyoyi daban daban da mutum zai iya kula da tattalin arzikin sa ko samun sa ko ɗawainiyar sa kaɗan daga cikin hanyoyi da mutum zai kula da tattalin arzikin sa ko samun sa na yau da gobe ko kuma ɗawainiyar sa sune wurin juya kudin nan kamar yin harkan kasuwanci ko kuma yin wani asusu wanda mutum zai ring...
audio/hau_m_1526_ev_spontaneous_005.flac
male
30-45
Tertiary
165.66
hausa
40
EV
hau_f_1572
hau_f_1572_he_spontaneous_018
kaddamarwa kaddamarwa da cibiyoyin cibiyoyin karɓan karɓan gar gar gaggawa an an buƙaci san sa sanin san samu sansamu samu nani wutan wutan gadi domin karɓan wan waɗannan waɗanda waɗanda am amba ambaliyan ambaliya ta shafa mu musa musamman mata da mata da yara da yara tal tallafin tallafin gai tallafin gaggawa ana ana ...
audio/hau_f_1572_he_spontaneous_018.flac
female
60+
Tertiary
156.6
hausa
40
HE
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_445
Bayan kammala sallar asuba da lazimi sai na ɗan kishingiɗa zuwa wayewar gari.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_445.flac
female
46-60
Primary
6.354
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_217
Majalisar Malaman Jihar Kogi ta yi kira da a tallafi rayuwar marayu.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_217.flac
male
15-29
Secondary
6.094
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_473
Daga karshen mako, sukan haɗa gwiwa don tsaftace gidan gaba ɗaya cikin farin ciki.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_473.flac
male
46-60
Primary
9.634
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_522
Tana neman tallafi daga hukumomin gwamnati domin ci gaba da sana'arta.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_522.flac
male
46-60
Tertiary
7.514
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_151
Gwamnati ta dauki nauyin biyan kudin makarantar yaran nan har karshe
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_151.flac
male
60+
Tertiary
4.914
hausa
40
EV
hau_m_325
hau_m_325_he_spontaneous_020
Ta yaya abinci mai cikin ke shafar mai bata kamuwa da ciwon sigari. Abincin mace mai ciki yana ta; muhimmiyar rawan gani wajen tantance yiwuwar kamuwa da cutan sigari na ciki, “GDM”. Yana faruwa, lokacin da jiki ba ze iya samar da isasshen “nonzalin” na sarrafa yawan adadin sigarin jini ba yayin ɗaukan ciki. Ga yadda a...
audio/hau_m_325_he_spontaneous_020.flac
male
30-45
Tertiary
127.74
hausa
40
HE
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_055
Rayuwa tana cike da dama don mutum ya inganta kansa kowace rana.
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_055.flac
female
30-45
Tertiary
7.314
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_104
Amina tana matuƙar son Aminu tsakani da Allah tun ƙuruciya.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_104.flac
male
15-29
Secondary
4.974
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_243
Rayuwa tana da daɗi idan mutum yana sanin yadda zai kula da kansa.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_243.flac
female
15-29
Secondary
6.154
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_091
Wasu mutane ba sa kula da matsalar muhalli har sai matsalar ta yi ƙamari.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_091.flac
male
15-29
Tertiary
5.134
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_569
Na kan samu lokaci na zauna da yarana, na gaya musu babu hali mai ɗorewa.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_569.flac
female
60+
Primary
6.774
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_579
A bikin suna, ana yin amfani da sunayen gargajiya don girmama dattawan dangin.
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_579.flac
male
30-45
Tertiary
5.834
hausa
40
EV
hau_f_052
hau_f_052_ev_spontaneous_002
Sarakuna, Najeriya ƙasa ce dake da ɗunbun al’adun gargajiya, tana da Sarakunan gargajiya da dama waɗanda ke taka rawar gani a wajen zamantakewa, al’adu da siyasar ƙasa waɗannan Sarakunan su ne masu kula da al’adun mutane, sun kasance wani muhinmin ɓangare na al’umar Najeriya tsawon shekaru aru-aru. A Najeriya akwai Sar...
audio/hau_f_052_ev_spontaneous_002.flac
female
15-29
Secondary
113.12
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_209
Kayan abinci na gargajiya sun fi na zamani lafiya, amma sun fi tsada a kasuwa.
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_209.flac
male
30-45
Primary
7.354
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_175
Talatuwa ba ta son kwanciya da haske, don haka ne ma take kashe wuta da zarar ta fara jin barci
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_175.flac
female
15-29
Secondary
7.414
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_197
Samun jakar agajin gaggawa na taimakawa wajen shawo kan matsalolin gaggawa.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_197.flac
male
46-60
Secondary
6.634
hausa
40
EV
hau_f_1058
hau_f_1058_ag_spontaneous_041
Wannan chututtukan da aka samu a a gidan gona koko inda ake kiwon wannan aladu [?] akan samu ciwo, sukan samu ciwo wani ciwon zaka ga yana pito masu da ƙuraje a puska zaka ganshi dai duk yayi masu chok chok ya ɓata masu puska ko ko a jikin su ya lallata masu jiki, ya yi roɗu roɗi ko kuma ka ganshi ya lallace sannan su ...
audio/hau_f_1058_ag_spontaneous_041.flac
female
60+
Secondary
152.46
hausa
40
AG
hau_m_243
hau_m_243_ag_spontaneous_037
Wannan hanya ce wand ake ɗora dankali bayan an cire shi a gona zuwa a; a yi jigilan shi zuwa kasuwa ko kuma a kai shi gida. Bayan an cire dankali ko kuma an; an haƙe shi daga gona, ana bukatan a yi jigilas sa ko a ɗauke shi daga gona zuwa gida don a samu a se da shi cikin kwanciyar hankali. Akan ɗauka shi a cikin kayan...
audio/hau_m_243_ag_spontaneous_037.flac
male
30-45
Tertiary
100.1
hausa
40
AG
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_178
Dole ne yara su girmama iyaye domin suna tsare musu haƙƙoƙinsu
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_178.flac
male
15-29
Tertiary
8.234
hausa
40
EV
hau_m_053
hau_m_053_ev_spontaneous_060
Amfanin biyan kuɗaɗen haraji shin kuɗaɗen harajin da muke biya ina suke zuwa ko ina ake kai kuɗaɗen harajin da ake biya amsar ita ce, kuɗaɗen harajin da muke biya su ne ake gina gadoji da ake amfani da su hanyoyin mota da muke amfani da su, asibitoci da muke amfani da su, , makarantu da ake karantar da ku duk daga kuɗa...
audio/hau_m_053_ev_spontaneous_060.flac
male
30-45
Secondary
80.76
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_283
Bibiya daki-daki, za ta sa a iya yin kowanne ɗaya bayan ɗaya.
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_283.flac
male
30-45
Tertiary
5.834
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_425
Kar ka ɗauka yadda ka ga mutum a yau haka za ka gan shi nan da shekara ashirin.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_425.flac
male
15-29
Secondary
6.094
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_510
Yara ana basu ladan alewa idan sun yi aikin da aka sasu da kyau.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_510.flac
male
46-60
Primary
8.514
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_202
Idan yara sun koyi darasin girmama kansu, ba za su wahala da kwatance ba.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_202.flac
male
15-29
Tertiary
6.694
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_485
Na ga maƙwabciyarmu tana fesa ruwa, na tambaye ta ko lambun nata ya samu ci gaba.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_485.flac
female
15-29
Tertiary
7.154
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_056
Ana bukatar shirin kariya daga ambaliya yayin ruwan sama mai yawa da zafin rana mai tsanani.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_056.flac
male
15-29
Tertiary
6.194
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_592
Rashin sa'a ba ya nufin gazawa, sai dai ma ya ƙara maka ƙaimi.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_592.flac
female
15-29
Secondary
6.194
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_026
Da yawa akan fake da matsalar yanar gizo, idan ba a tura kudi ba.
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_026.flac
male
30-45
Primary
5.634
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_512
Idan mutum yana da kuɗi amma bai san yadda zai tafiyar da rayuwarsa ba, zai iya jin damuwa.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_512.flac
female
30-45
Tertiary
7.974
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_263
Bayar da taimako ga abokin aiki ko maƙwabci ba tare da roƙo ba.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_263.flac
male
15-29
Tertiary
7.074
hausa
40
EV
hau_f_1462
hau_f_1462_he_spontaneous_005
asibitoci na daukar matakai da dama domin magance haduwar cututuka ko haduwar masu dauke da cuta a lokaci guda wanda ake kira wanda ake kira lokacin da aka gano irin wannan lamari asibiti na gaggauta daukar matakai domin hana yaduwar cuta da kuma karewa lafiyar marasa lafiya ma'aikata da baki na farko ana gudanar da bi...
audio/hau_f_1462_he_spontaneous_005.flac
female
46-60
Tertiary
182.46
hausa
40
HE
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_330
Gadar al’adu daga iyaye da kankanni yana taimakawa wajen hana al’umma ta ɓace
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_330.flac
female
30-45
Tertiary
10.794
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_217
Audu ya riga Aminu zuwa asibitin saboda sun biyo ne ta mabanbantan hanyoyi
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_217.flac
female
46-60
Tertiary
7.574
hausa
40
EV
hau_f_249
hau_f_249_he_spontaneous_008
Cikakken binciken lafiya, cikakken binciken lafiya ana maganan cikakken binciken lafiya ana magana gwajin gwajin lafiyar mutum. Na ɓangaren ko’ina da ko’ina. A asibiti ne kawai in mutum yana zuwa zai gano lafiyarsa da rashin lafiyarsa. In mutum ya je wannan cikakken binciken lafiya, ya haɗa da gwajin ciwon siga, ciwon ...
audio/hau_f_249_he_spontaneous_008.flac
female
30-45
Primary
128.91
hausa
40
HE
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_270
Kallon girgije a sama yana tunatar da mutum yadda Allah ya ke lamuransa.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_270.flac
male
46-59
Tertiary
6.994
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_250
Yau, zan yi ƙoƙari in koyi yadda zan iya zama mafi nagarta.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_250.flac
female
15-29
Secondary
5.714
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_340
Laila ta shiga taitayinta, bayan 'yan damfara sun damfare ta maƙudan kuɗi.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_340.flac
female
30-45
Primary
8.394
hausa
40
EV
hau_f_052
hau_f_052_ev_spontaneous_035
Me ya sa kiɗa yake da muhimmanci ga al’umma? Kiɗa muhimmin sashe ne na rayuwarmu, yana da ikon sa mu ji fain ciki, baƙin ciki ko wahija. Kiɗa yana haɗa mutane tare, yana haifar da fahimtar al’umma, kuma yana taimaka mana mu bayyana kanmu. Kiɗa yana da kyau don jin daɗin tunaninmu, zai iya taimaka mana mu huta, mu huta ...
audio/hau_f_052_ev_spontaneous_035.flac
female
15-29
Secondary
102.970667
hausa
40
EV
hau_m_091
hau_m_091_ag_spontaneous_011
Girbin masara. Girbin masara yana buƙatan matakai masu yawa don tabbatar da an girbe shi. Yanda ya kamata ana girbe masara idan takai cikkakiyan balagaGirbin masara. Girbin masara yana buƙatan matakai masu yawa don tabbatar da an girbe shi. Yanda ya kamata ana girbe masara idan takai cikkakiyan balaga kuma ruwar dake c...
audio/hau_m_091_ag_spontaneous_011.flac
male
15-29
Primary
91.18
hausa
40
AG
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_531
Waƙar soyayya ta janyowa mawaƙin matuƙar farin jini a gurin 'yan mata.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_531.flac
male
15-29
Tertiary
7.234
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_419
Yana da muhimmanci ka ba wa kanka dama don samun hutawa daga aiki.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_419.flac
female
60+
Primary
6.574
hausa
40
EV
hau_m_1138
hau_m_1138_ag_spontaneous_021
[um] to a gaskiya akwai hanyoyi da dama ake sarrafa rake wanda ta hanyoyi wanda na cigaba a ƙasashe daban daban wanda [um] arewaci su ka ƙunsha [?] to a yawanci za ka ga yanayin yadda aka arewaci an samu cigaba na sarrafa rake [?] da na'urori daban daban wanda za su haɗa su juya rake ya koma wani abu na daban ko na amf...
audio/hau_m_1138_ag_spontaneous_021.flac
male
46-60
Tertiary
165.42
hausa
40
AG
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_437
Bayan doguwar tafiya a rayuwa, Rashida ta fahimci cewa nasara tana buƙatar juriya.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_437.flac
male
15-29
Secondary
6.914
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_435
A wasu lokuta, mutane sukan yi watsi da aikin gwamnati saboda rashin saurin samun ci gaba a rayuwarsu.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_435.flac
female
60+
Primary
8.834
hausa
40
EV
hau_f_167
hau_f_167_he_spontaneous_040
Iud introtrine device na’ura ce da ake shigarwa a cikin mahaifa domin hana ɗaukar ciki. Wannnan na’ura tana aiki ta hanyan hana ƙwayoyin sperm shiga cikin mahaifa ko kuma hana zaɓin ɗan Adam da sperm haɗuwa. Iud yana ɗauke da kayan kimiyya da ke aiki don tsayar da ɗaukar ciki na wani lokaci mai tsawo. Yadda iud ke aiki...
audio/hau_f_167_he_spontaneous_040.flac
female
15-29
Secondary
162.794667
hausa
40
HE
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_017
Amma a yau, lamarin ya sauya, kusan kowa kansa kawai ya sani.
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_017.flac
male
30-45
Secondary
7.254
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_522
Kowanne mutum yana da ra’ayi, amma dole ne a kasance da adalci.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_522.flac
male
15-29
Tertiary
5.694
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_426
Kullum sai na yi aswaki da kuma goge haƙora da mai don inganta Lafiyar haƙorana.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_426.flac
male
60+
Tertiary
6.354
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_119
Yin addu’a ga wani ba tare da ya sani ba, hanya ce ta nuna ƙauna da jinƙai.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_119.flac
female
15-29
Tertiary
8.014
hausa
40
EV
hau_m_1569
hau_m_1569_he_spontaneous_005
Yadda jami'an lafiya za su iya tan-tance tasirin sadarwa lokacin yaɗuwar cuta. Na farko bibiyar yadda jama'a ke karɓar saƙon. A saurari ra'ayoyin mutane game da saƙonni da watsa da aka watsa, shin su na fahimta, shin sun yadda da abinda ake faɗa, shin sun fara bin shawarar da ake bi. Na biyu dubu canjin halin da aiki b...
audio/hau_m_1569_he_spontaneous_005.flac
male
46-60
Tertiary
151.14
hausa
40
HE
hau_f_1066
hau_f_1066_ag_spontaneous_009
al'adu [um] [um] hausa gona tana da matukar mahimmanci wajen gina mutum da kuma al'adun su gona tana bada dama ga iyali da samar da abinci ?? kyak kyakyawan aminis gona da kuma kafa tushen rayuwa a kowani lokaci cikin gona yana koyawa yara darasi game da jajirce wa kokari da kuma hadin kai cikin iyali wannan taimako wa...
audio/hau_f_1066_ag_spontaneous_009.flac
female
60+
Tertiary
155.16
hausa
40
AG
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_395
Agwagin Ladi kullum a kwatamin bayan gidanmu suke wanka da safe.
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_395.flac
male
30-45
Tertiary
6.034
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_156
Idan matsala ce ta fitar kuɗi, kamata ya yi banki da mai ajiyar su sasanta ta hanyar fasahar zamani
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_156.flac
male
30-45
Primary
9.874
hausa
40
EV
hau_f_1051
hau_f_1051_ev_spontaneous_009
Wannan hoto mai magana yana nuna mana ta yanda za mu yi aiki mu tsaftace kowanne ɓangare na gida kamar yanda za a tsaftace farfajiya, shirayi kenan, da kuma ɗakin kwana da kuma bayi, makewaya kenan, da kuma ɗakin girki. Haka fa sai aka fara da ɗakin ƙwana. An nuna dakin ƙwana ta yanda aka nuno shi gayi nan buji buji an...
audio/hau_f_1051_ev_spontaneous_009.flac
female
30-45
Tertiary
177
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_233
Kowane mutum yana da wata ƙwarewa ta musamman da yake iya amfani da ita.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_233.flac
female
30-45
Secondary
5.354
hausa
40
EV
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_516
Na fahimci cewa riƙo bashi da amfani, amma yin magana idan wani abu bai yi min daidai ba yana gyara alaƙa.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_516.flac
male
15-29
Secondary
8.554
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_070
Na riga na kashe fitila kuma, yanzu bacci zan yi
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_070.flac
female
15-29
Secondary
5.294
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_409
Ka shiga tarukan yawo da karnuka don haɗuwa da sabbin abokai.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_409.flac
female
60+
Primary
7.074
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_078
Makarantar koyon ɗinkin za ta bayar da horaswa a fannin ɗinki
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_078.flac
female
30-45
Secondary
6.273
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_240
Kallon korayen shukoki da furanni yana sa ka ƙara kaifin basira
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_240.flac
male
60+
Tertiary
9.214
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_188
Maryam ta fi jin daɗin soyayya idan an yaba mata fiye da komai.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_188.flac
male
15-29
Secondary
5.214
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_330
An tsaurara matakai ga masu guduwa daga wajen aiki daga gobe.
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_330.flac
male
30-45
Tertiary
4.954
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_449
Wasu iyaye suna so ‘ya’yansu su bi al’adun gargajiya, yayin da matasa ke son sauyi.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_449.flac
male
15-29
Tertiary
9.134
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_495
Lokacin da na shiga gasar ƙwallon ƙafa a Kano, na ji kamar ina wasa a San Siro.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_495.flac
male
46-60
Secondary
9.534
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_579
Naziru ya fara tara kayan lefensa da kaɗan-kaɗan a wajena
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_579.flac
male
46-60
Tertiary
6.374
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_445
Ɗanladi yana fama da matsin lamba don ya samu aiki mai albashi mai tsoka.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_445.flac
female
60+
Primary
6.614
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_280
Na lura idan ka raba burin ka zuwa ƙananan matakai ya fi sauƙin samuwa
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_280.flac
female
15-29
Secondary
7.914
hausa
40
EV
hau_f_685
hau_f_685_ev_spontaneous_037
Mace a cikin kitchen ko a ɗakin girki tana dafa abinci. A Hausa ana iya cewa, ‘mace tana cikin ɗakin girki, tana girki’ ko kuma ‘uwargida tana dafa abinci a cikin kitchen’ ko ‘matar gida tana yin girki a ɗakin girki’. Ana iya amfani, ga misalan amfani: kamar za ka iya cewa, ‘uwar gida tana dafa tuwo a ɗakin girki’, ‘ma...
audio/hau_f_685_ev_spontaneous_037.flac
female
15-29
Tertiary
94
hausa
40
EV
hau_f_1707
hau_f_1707_ev_spontaneous_004
De wato harshe na da matukar sirri ta wajen adana al-adun al-umma al-umma harshe wato wani abu ne mai kyau acikin rayuwar al-umma domin magana cikin harshe kabilanka yana da sirri yana sa duk wayan su wanda suke tare dakai bazasu gane me kake fada ba yana kuma sa mutane su cigaba da kiyaye al-adu al-adansu ba ze bace b...
audio/hau_f_1707_ev_spontaneous_004.flac
female
46-60
Tertiary
153.0525
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_268
Na fahimci cewa neman ilimi ba shi da iyaka, domin kowace rana tana kawo sababbin abubuwa.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_268.flac
male
30-45
Tertiary
6.234
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_062
Sai an yi kama -kama sannan ake iya cicciɓa tubalan gina al'umma.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_062.flac
male
15-29
Secondary
5.014
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_198
Wata mata ta kai wa wata makwabciyarta fura bayan ta dawo daga gona.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_198.flac
female
15-29
Tertiary
5.854
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_398
Zubar da dagwalon masana'antu yana gurɓata muhalli da yadda.. da yaɗa cututtuka
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_398.flac
male
46-59
Tertiary
7.274
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_403
A daina shan taba a ko'ina musamman idan akwai jama'a
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_403.flac
male
46-59
Tertiary
5.154
hausa
40
EV
hau_m_127
hau_m_127_ev_spontaneous_038
Wasu alamomi da suke nuna cewa shugaba ba na gariba ne ba. Daga cikin abubuwan da muke gundarwa na yau da gobe a rayuwa, ya haɗa da neman ayyuka da gabatar da ayyuka da yin duka wata hanyuka da za mu bi domin mu samu abun da za mu rufa kanmu. Asiri yana daga cikin fafutika da ko wani mutum yake yi, a kullum yake sa wan...
audio/hau_m_127_ev_spontaneous_038.flac
male
30-45
Tertiary
94.76
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_004
Yana da kyau mutum ya tantance gaskiyar labarai kafin ya yada su a intanet.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_004.flac
female
15-29
Secondary
6.474
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_167
Mu gwada wucewa ta titin baya, yana da sauƙi fiye da babbar hanya.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_167.flac
female
46-60
Tertiary
6.774
hausa
40
EV
hau_f_274
hau_f_274_ev_spontaneous_003
Diban ruwa a rijiyan burtsatsai wasu kuma a hausance su kan kiran ta da tamolau, rijiyar burtstsai dai ɗaya daga cikin hanyoyin samar da ruwa ne ta hanyar da ake haƙo shi tsawon mitoci a cikin ƙasa, sannan a zo a yi mishi mafita daga sama ta yadda idan aka zo za a riƙa bugabindin shi wannan matatar ruwa kuma zai riƙa z...
audio/hau_f_274_ev_spontaneous_003.flac
female
15-29
Primary
112.52
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_103
Tasowar hadari yana sa yanayi ya canza lokaci ɗaya, kuma yana dakatar da wasu ayyukan.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_103.flac
male
15-29
Tertiary
8.194
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_366
Zai yi wuya kaga yarinya mai tarbiya tana surutu akan hanya.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_366.flac
male
15-29
Tertiary
7.154
hausa
40
EV