audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
hau_m_1052 | hau_m_1052_ag_spontaneous_007 | A yankunan Arewa ta Tsakiya da Kudu maso Yammacin Najeriya, ilimin gargajiya da na zamani suna taka muhimmiyar rawa wajen kiyaye daidaiton bayanai [?] Makiyaya da manoma shanu suna amfani da dabaru da suka gada daga kakanni [?] zamani da zai inganta kiwon dabbobi Ilimin gargajiya a kula da haihuwa, a kula da haihuwa ma... | audio/hau_m_1052_ag_spontaneous_007.flac | male | 46-60 | Tertiary | 179.52 | hausa | 40 | AG | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_572 | Su Adamu, a garinsu, suna da al’adar ba da shawarwari kafin a ɗaura aure don guje wa matsala. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_572.flac | female | 30-45 | Tertiary | 9.414 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_482 | Zainabu takan ba wa hakkin mutane muhimmanci fiye da kowane abu a rayuwarta | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_482.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.314 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_146 | Idan na ji damuwa, na fi son tafiya mai nisa, domin samun nutsuwa. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_146.flac | female | 60+ | Primary | 6.174 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_055 | hau_m_055_ag_spontaneous_024 | Me za ka ce ko ya za ka kwatanta wannan noman zamani ya fi na gargajiya a aikice . To abun da zan ce a nan kamar yadda na fada a baya ai shi wannan noma na zamani ko kuma dabbobi da aka ɗaure a zamanance ake kula da su ai ba za ka hada su da na gargajiya ba . Misali, yanzu da idan mutum akuyan shi ba lafiya ko ragon sh... | audio/hau_m_055_ag_spontaneous_024.flac | male | 15-29 | Tertiary | 95.36 | hausa | 40 | AG | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_257 | Na fi son idan dare ya yi na rufe ɗaki na zauna ni kaɗai | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_257.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.274 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_375 | hau_f_375_ev_spontaneous_014 | Wannan bidiyo yana nuna malama ce a cikin aji inga tana rubutu akan allo,bidiyon nan yana nuna akwai yara a cikin aji. Wannan a nomal satin ne a cikin nijeriya inga malama takan yi rubutu ko malami kan yi rubuta akan alo da kuma ali a cikin akan alo din, rubutun akan uzin ali ayi rubutu dashi akan allo nan ake koyar da... | audio/hau_f_375_ev_spontaneous_014.flac | female | 30-45 | Secondary | 92.36 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_207 | A cikin al’umma mai addinai daban-daban, dole ne a yi hakuri da juna. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_207.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.374 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1153 | hau_f_1153_ag_spontaneous_001 | shi da farko dai shi wannan hoto da kuka daura akan na'ura hoto ne na tarakta na ma'aikatan kuma hoto ya kunshi Wanda ake kara musu Sani an musu ne saboda a kara wayar da kansu manoma. Toh hakika wannan tarakta yana yana taimakawa gurin aiki kia sosai idan mutun yace zeyi aikin da kanshi ne, aikin ze zama ya sha wahala... | audio/hau_f_1153_ag_spontaneous_001.flac | female | 46-60 | Tertiary | 158.64 | hausa | 40 | AG | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_072 | Amfani da abubuwa fiye da sau ɗaya yana rage yawan shara. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_072.flac | male | 60+ | Tertiary | 7.134 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_239 | Wasu yankunan suna koyar da ‘ya’yansu al’adu ta hanyar shirya bukukuwa. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_239.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.434 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_396 | A kwanakin baya, an gudanar da bikin hawan Sallah a fadar sarki. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_396.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.514 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_052 | hau_f_052_ev_spontaneous_039 | jariri ya fara ɗaukan matakansa na farko daga shekarar farko ta rayuwa kafin wannan za ku san yadda ake zama da rarrafe kmai zai dogara ne a kan amincewar ku da daidaitar ku kodayake waɗannan bayanan suna nuni kawai tunda akwai yara wadda suke farawa kafin shekara kuma wani yana jinkirta har zuwa watanni sha shida ko s... | audio/hau_f_052_ev_spontaneous_039.flac | female | 15-29 | Secondary | 94.18 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_024 | Idan saurayinki ya yi miki laifi, kar ki hukunta shi ta hanyar ƙin ɗaukan wayarsa. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_024.flac | male | 30-45 | Tertiary | 9.64 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_115 | Zan kawo maka wanki da gugar kayana yau da yamma. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_115.flac | female | 15-29 | Secondary | 4.514 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_319 | Ba na jin daɗin bugawar ƙararrawar wayata idan ina bacci. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_319.flac | female | 46-60 | Tertiary | 4.974 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_041 | Ba da kyauta yana nuna ƙauna da godiya a cikin alaƙa. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_041.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.214 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_580 | Hamida ta ranci kuɗi a wajen Larai yanzu, don za ta kai ɗanta asibiti | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_580.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.054 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_631 | hau_m_631_ev_spontaneous_045 | Masarrafan rogo na gida. Masarrafan rogo na gida wuri ne da ake sarrafa rogo wanda filin da ake buƙata domin a san wannan masarrafa na rogo a gida ba wani wuri ba ne me girma, dudu be wuce ka sami fili me tsayin ƙafa ashirin da kuma faɗin ƙafa goma ba, da irin wannan ɗan ƙaramin fili za ka iya haddasa masarrafar rogo n... | audio/hau_m_631_ev_spontaneous_045.flac | male | 30-45 | Tertiary | 113 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_092 | Baita da yayansa sun raba abin da za su riƙa yi wa babansu, inda zai riƙa yi masa gyaran gida | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_092.flac | male | 30-45 | Tertiary | 10.754 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_822 | hau_f_822_ev_spontaneous_029 | Barkan mu dai! A wannan hoto, angwado mana ne yadda ake wato amfani da hannu wajen shan ruwa, wato ruwan famfo. Kamara yadda muka sani ruwan famfo ya na da matuƙar muhimmanci, da tasiri a tsakanin ala'umma. Kamar yadda muka sani ruwa sai da shi za'a rayu. Yayin da aka ji ƙishin ruwa akan yi amfani da wajen shan sa. Ire... | audio/hau_f_822_ev_spontaneous_029.flac | female | 46-60 | Tertiary | 160.86 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_025 | Tafiya ta tafi, da ma an ce da rarrafe yaro kan tashi. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_025.flac | female | 15-29 | Primary | 6.894 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_425 | Lokacin da matsalar rashin tsaro ta yawaita a unguwarmu, mun tattauna da shugabannin yankin. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_425.flac | male | 60+ | Tertiary | 10.934 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_234 | Zan guji sakaci da rayuwata ta hanyar tsara abubuwan da zan yi yau. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_234.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.793 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_177 | hau_m_177_ev_spontaneous_001 | wannan kuma hotoda kake gani hoton gonar rogo ce watau hoton gonar rogo ce a shi rogo yana daga cikin nau`ukan abinci da ainihin suka fi yi cikin ƙasa kamar daya a ana dasa shi ne ana dasa ainihin reshen sa ce a cikin ƙasa sai ta tahu bayan ta tahu ainihin sai ta yi a tsayiwar ta shi ne ainihin abun da ake buƙata kamar... | audio/hau_m_177_ev_spontaneous_001.flac | male | 30-45 | Tertiary | 97.9 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_545 | Idan mutum yana da tsarin kashe kuɗi mai kyau, yana iya guje wa wahalar bashi. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_545.flac | male | 15-29 | Primary | 6.134 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_423 | Na saba da fiifita kayan masarufi fiye da komai wajen kashe kuɗi. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_423.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.034 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_160 | Za mu ziyarci marasa lafiya a asibiti don su samu ƙwarin gwiwa. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_160.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.694 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_525 | Ba ta son makara a wajen aiki saboda haka take saka alam kullum | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_525.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.694 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_234 | Akwai soyayya mai ƙarfi sosai a tsakanin Aminu da Amina. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_234.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.134 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1127 | hau_m_1127_ag_spontaneous_004 | Salamu alaikum, nan kewaye ne na dabbobi wato wanda, da manomi acikin sa da kuma ainihin dabbobin da yake kiwo aciki wanda suka haɗa da shanu ne amma shanu wanda yake ba irin namu ba na nan na hausa shanu ne wayanda suke na madara wa yanda kimiya ta noma ta nuna cewar sune ake samun madara acikin su wanda yake nuni na ... | audio/hau_m_1127_ag_spontaneous_004.flac | male | 60+ | Tertiary | 155.88 | hausa | 40 | AG | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_029 | Wasu mutane ba su ribaci hawa Facebook da kome ba sai halin banza. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_029.flac | female | 30-45 | Tertiary | 9.074 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_521 | Daf ake da buɗe iyakokin Nijeriya da Nijar, bayan an yi wata gajeriyar tattaunawa. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_521.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.974 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_427 | hau_m_427_ev_spontaneous_019 | Barka dawar haka [um] a wannan hoto an gwado mana ne yanda zamu ƙayyaje abubuwa ko kuma ince yanda zamu tafiya da tsare tsare na abubuwa da mukeyi ko ince da zamuyi na yau da kullum. [um] munada kaman in zamu ɗauki gefe ɗaya kaman lokaci yaya zamuyi mutsara ko mu ƙayyade lokaci, idan zamuyi abu ko kuma zamu fita misali... | audio/hau_m_427_ev_spontaneous_019.flac | male | 15-29 | Primary | 100.86 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_399 | Wani lokacin na kan ji nauyin jikina amma dole in fara shirye-shiryen harkokina. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_399.flac | female | 46-60 | Tertiary | 7.934 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_340 | Yaba kyauta tukuici, mun gode da wannan karramawa da aka yi mana. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_340.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.634 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_272 | hau_f_272_he_spontaneous_009 | Kowa idan ya ji wannan kalma na tsafta, abun da yake zuwa kanshi shi ne tsaftar jiki ko na muhalli domin shi tsafta yana kare mu daga cututtuka kuma yana ƙara mana rayuwa me inganci kuma yana samu cikin taro mafiyawanmu ba su san yadda za su iya tafiyar da wani tsafta ba. | audio/hau_f_272_he_spontaneous_009.flac | female | 15-29 | Tertiary | 116.08 | hausa | 40 | HE | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_296 | Matasa na bukatar kulawa da jagoranci domin gujewa shigar da su cikin mummunan dabi’a. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_296.flac | female | 15-29 | Primary | 9.374 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_025 | Na fahimci cewa taimakon wasu yana ƙara ƙarfin gwiwa a gare ni matuƙa. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_025.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.334 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_051 | Wasu mutane suna samun sauƙi ta hanyar amfani da hanyoyin sarrafa tunani. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_051.flac | male | 60+ | Tertiary | 6.794 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_288 | Yau Baraka za ta ƙoƙarta ta koyi wani sabon abu. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_288.flac | female | 15-29 | Tertiary | 4.273 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_370 | Babata ta fi sona a cikin ‘ya’yanta, saboda ba ta wasa da matsalata | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_370.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.314 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_057 | Ɗana ya shirya walima a gidana, bayan da ya kammala haddar karatun Alkur'ani. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_057.flac | female | 15-29 | Primary | 6.754 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_339 | hau_m_339_he_spontaneous_025 | To wannan lafiya ne da ya shafi kawkwalwa yanayin yanda jikin ɗan’Adam yake kowane sassa na jikin ɗan’Adam yana buƙatan kulawa domin idan aka samu rashin kulawa za a iya samun matsalla. Hakazalika, hankalin mutum hankulanmu da kuma kwakwalwanmu wanda shi ne babban sinadarin da ke taimakawa wajen tunani da kuma yanayinm... | audio/hau_m_339_he_spontaneous_025.flac | male | 15-29 | Secondary | 108.43 | hausa | 40 | HE | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_039 | Na saba duba ko na saita "Do Not Disturb" kafin kwanciya. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_039.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.654 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_024 | An hana 'yan mata fita zance bayan ƙarfe 9 na dare. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_024.flac | male | 30-45 | Tertiary | 3.954 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_497 | Idan kowa yana yin nasa aikin gida, za a sami tsari da zaman lafiya. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_497.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.474 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_315 | Idan inna da kawu suka haɗa aure sun zama ginshiƙin gina iyali. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_315.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.234 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_022 | Yara suna koyar son juna da taimakekeniya da jin ƙai. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_022.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.874 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1199 | hau_m_1199_he_spontaneous_029 | ? Dangane da kwatanta abincin gida kuma abincin siyarwa kamar yadda yake ɗauke a cikin hoto na farko farashi abincin gida ya fi araha kuma da tattalin arziƙi fiye da abincin ? fiye da abincin waje abinci mais sauri yana da tsada fiye da na gida saboda ana sayar da shi ne a wuraren kasuwanci ? abincin gida, yana da ƙari... | audio/hau_m_1199_he_spontaneous_029.flac | male | 15-29 | Tertiary | 216.84 | hausa | 40 | HE | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_177 | Baratu ba ta son shirgi, don haka ana yin magariba take fara kintsa su, kafin ta zo kwanciya | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_177.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.094 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_307 | Yan aikin agaji suna taka muhimmiyar rawa a wajen cigaban al'umma. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_307.flac | male | 46-59 | Tertiary | 6.874 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_518 | Bayan samun taimako, Jibrin ya gode wa abokansa da suka goyi bayansa. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_518.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.674 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_184 | Ku saurara! An rufe titin Zaria saboda haɗarin mota mai muni. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_184.flac | female | 46-60 | Tertiary | 7.014 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_248 | Irin wannan ba shi da wani amfani a rayuwar kowa. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_248.flac | male | 30-45 | Secondary | 5.974 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_561 | Wasu daga cikinmu suna jin cewa ba mu da damar yanke shawara kan rayuwarmu | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_561.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.934 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_093 | Amma a yau mun fi kallon tsaro daga mahangar ɓarayi da 'yan fashi da masu satar mutane. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_093.flac | female | 15-29 | Primary | 7.494 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_195 | Tunda akwai haɗari a titin baya, ka bi ta gadar Sardauna kawai. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_195.flac | female | 46-60 | Tertiary | 6.734 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_354 | A wasu gidaje, ana tsara lokacin amfani da ruwa domin hana yawan asara. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_354.flac | female | 46-60 | Secondary | 9.874 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_970 | hau_f_970_he_spontaneous_035 | A cikin a cikin kula da tsaftar jama'a kowane ɓangare hukumomin gwamnati da kamfanoni masu zaman kansu da ƴan ƙasa to kowa yana ba da rawar da yake takawa ga kowasu muhimman ayyukan da nauyin da ke kansu, kowa yana ba da muhimmiyar rawa a wajen Shirya dokoki yana da matuƙar muhimmanci da ƙa'idoji da ƙa'idojin gwamnati ... | audio/hau_f_970_he_spontaneous_035.flac | female | 60+ | Tertiary | 154.44 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_631 | hau_m_631_ev_spontaneous_018 | Yara suna tono, yara suna tono wato wani hali ne da yara suke shiga ta yadda za ka ga yara suna aikin da ya kamata a ce manya suke yi ta hanyar amfani da magirbi ko diga tono ne wanda ya kamata ce manye suke yi ba yara ba . Yara za ka samu suna faɗawa cikin irin wannan hali ko yanayi ne idan suka kasance sun taso a mat... | audio/hau_m_631_ev_spontaneous_018.flac | male | 30-45 | Tertiary | 113.96 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_469 | Idan an samu matsala, yana da kyau mutum ya kasance mai haƙuri da tunani mai zurfi. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_469.flac | male | 46-60 | Tertiary | 9.534 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_123 | Idan ban sami hanyar sauƙi ba, na fi amfani da babur don gujewa cunkoso. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_123.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.514 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_301 | Sun haɗu sun nome gonar abokinsu da ba shi da lafiya | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_301.flac | male | 46-60 | Primary | 6.594 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_041 | Wata al’ada tana iya sauyawa saboda zamani amma tana iya ci gaba da samun daraja. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_041.flac | male | 15-29 | Primary | 7.654 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_420 | Da zarar na farka, sai na fara tunanin ko wutar lantarki tana nan ko babu. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_420.flac | female | 46-60 | Tertiary | 7.534 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_156 | Fahad yana koyon yadda zai iya sarrafa fushinsa ba tare da tashin hankali ba. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_156.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.434 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_583 | Iyaye suna da rawar da za su taka wajen koya wa ‘ya’yansu ɗabi’u da ɗabi’u masu kyau. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_583.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.254 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_477 | Karatunsa yana saka mana nutsuwa da tuna za a yi hisabi. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_477.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.394 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_073 | Ina jin nutsuwa idan na fara safiyata da salati ga Manzon Allah (S.A.W). | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_073.flac | female | 46-60 | Tertiary | 8.114 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_278 | Yawanci an fi yin tuwon shinkafa da miyar taushe da sallah. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_278.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.634 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_990 | hau_m_990_ag_spontaneous_029 | Manoma Ayaba a kudancin Najeriya suna fuskantan kalubale da yawa sosai wajan noma Ayaba ka gani wajan noma Ayaba yana buƙatan kula sosai gaske saboda ka gani kazo ka noma [?] ka shuka Ayaba a gurin da ƙasan yake so ka shuka Ayaba yayin da ka shuka Ayaba sai kazo ka bashi kulawa na wajan kwari da zai zo masa ko na wani ... | audio/hau_m_990_ag_spontaneous_029.flac | male | 46-60 | Tertiary | 153.12 | hausa | 40 | AG | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_308 | Soyayya tana ƙarfafa ne idan akwai haƙuri da juna a cikin dangantaka. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_308.flac | female | 30-45 | Tertiary | 8.394 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_287 | Saboda kishin da matarsa take masa, tana hana shi fita waje. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_287.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.514 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1104 | hau_f_1104_he_spontaneous_003 | assalamu walaikum warahmatullah kamar yanda kuka ce a yi bayani ta yaya allura rigakafi ke motsa garkuwan jiki dan kariya daga ta yi da ga takamaiman cuttutuka ba tare da haifar da cutan kan ta ba so, na farko dai allura rigakafi ya na motsa garkuwan jiki da kuma bashi kariya daga takamaiman cuta idan har ya kasance an... | audio/hau_f_1104_he_spontaneous_003.flac | female | 15-29 | Tertiary | 157.08 | hausa | 40 | HE | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_528 | Na koya cewa mutunci madara ne idan ya zube baya kwasuwa. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_528.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.234 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_359 | Amma wasu in ka fara jiyo sautinsu, sai ka ce aradu za ta sauka. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_359.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.514 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_238 | Kallon kifaye yana sa raina ya yi min daɗi matuƙa | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_238.flac | male | 60+ | Tertiary | 6.134 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_429 | Saka jari a kasuwanci yana iya zama hanya mafi kyau fiye da ajiye kuɗi a banki. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_429.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.854 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_392 | Idan ka tallafawa abokinka da kuɗi, to ba faɗuwa ba ne ba. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_392.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.394 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_065 | Ali ya sami gurbin karatu a Jami’ar Maiduguri bayan ƙoƙari na shekaru biyu. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_065.flac | female | 30-45 | Secondary | 8.353 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_477 | Babu wata al’ada da ta fi wata, kowane yanki yana da nasa daraja. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_477.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.714 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_331 | Ina son rawar ƙungiyarmu a gurin taron liyafa saboda tana tara mutane don ai nishaɗi. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_331.flac | male | 46-60 | Secondary | 11.134 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_525 | Mutum ya kamata ya ƙara fahimta kan yadda zai rage kashe kuɗi babu wani amfani. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_525.flac | male | 15-29 | Primary | 5.934 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_549 | Ya kamata mu gayawa shugaba idan buƙatunsa sun wuce iyakokin aikinmu na yau da kullum. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_549.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.094 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_586 | Zainab ta daɗe da tafiya gida, saboda yanzu Gwaggo ta kira ta ce za ta zo ƙunshi da ƙarfe biyu | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_586.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.734 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_095 | Lokacin bazara, na fi shan ruwa mai yawa domin kiwon lafiyar jikina. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_095.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.114 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_544 | Yara kan gaishe da manya ta hanyar durƙusawa ko sunkuyar da kai cikin ladabi. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_544.flac | female | 46-60 | Secondary | 11.434 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_157 | Rashin sa damuwa a zuciya ya na taimakawa wajen samun kwanciyar hankali. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_157.flac | male | 46-60 | Tertiary | 8.394 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_410 | Hamisu yakan saurari rediyo har ya yi barci da daddare | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_410.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.054 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_425 | Ba wani abu da ya kawo mu sai abin da muka faɗa. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_425.flac | female | 15-29 | Secondary | 4.614 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_017 | Zuciya tana matuƙar son masoyin da zai riƙa ɗan kyautata mata. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_017.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.534 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_408 | Na saba sauraron rediyo domin jin labarai na canjin yanayi. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_408.flac | female | 46-60 | Tertiary | 6.574 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_248 | hau_m_248_ev_spontaneous_027 | Sana’a, sana’a abu ce mai matuƙar mahimmanci. Yana yin sana’ar mutane yana yin ci gaban da za su samu kuma yana yin kuɗin da mutum zai riƙa domin magance wasu matsaloli nashi. Sana’a kala kala ce , akwai sana’ar ɗinki, akwai sa’ar kasuwanci, akwai sana’ar wadda take saye da sayarwa ce, kowace sana’a da irin nata ƙaluba... | audio/hau_m_248_ev_spontaneous_027.flac | male | 15-29 | Primary | 99.22 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_024 | Za mu kai karenmu asibiti bayan ya fara nuna alamun rashin lafiya. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_024.flac | female | 60+ | Primary | 5.934 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_574 | Mati ya tsufa, amma bai daina koro jakansa daga rafi ba. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_574.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.5 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_106 | hau_m_106_ev_spontaneous_038 | Wannan bidiyon da muka kalla munga cewa a duniyan nan tamu akwai ubangiji muna da addinai kala-kala addinan sunkai [?], akwai wanda suka yarda akwai samuwar ubangiji, akwai wanda ba su yadda ba ga su nan sun karkasu da yawa an kawo su nan har guda goma. Na farko akwai shi bai yadda akwai Allah ba, na biyu akwai ƙuda su... | audio/hau_m_106_ev_spontaneous_038.flac | male | 15-29 | Tertiary | 112.68 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_302 | Sai kuma tunanin yadda za a fita, don a je aiki da wuri. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_302.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.054 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_014 | Ya kamata kowa ya san abin da ya dace da lafiyar jikinsa. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_014.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.154 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_469 | hau_m_469_ev_spontaneous_015 | barka da warhaka a wannan hoto an gwado mana ne yadda yaro yake wato aikin sa yake haɗa wuta wato a tsohon kicin kamar yadda muka sani waɗannan irin kicin ɗin ana samu su ne wato a ƙauyika dama wasu sassa na birane akan sani irin waɗannan wato tsaffin kicin da ake amfani dasu a gargajiyan ce kamar yadda muka sani a wan... | audio/hau_m_469_ev_spontaneous_015.flac | male | 15-29 | Secondary | 177.9 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.