audio
audioduration (s)
3.29
363
speaker_id
stringclasses
386 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
38
4.31k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
3.29
363
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_376
Matsin lamba daga abokai yana sa mutane su yanke shawarar da bata dace ba.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_376.flac
female
60+
Primary
7.014
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_395
Na sa a kira mun duka ɗaliban guda biyu da suka yi faɗa.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_395.flac
male
30-45
Tertiary
3.714
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_304
Ayyukan gwamnati na taimakawa jama'a wajen samun kyakkyawar rayuwa da ingantaccen yanayi.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_304.flac
female
15-29
Tertiary
7.694
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_353
Yau zan tabbatar da cewa na rage aikin da ke wahalar da ni, domin kauce wa cutar da iyali.
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_353.flac
male
30-45
Tertiary
7.434
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_034
Ahmad ya bayar da kyautar siminti don sake gina gidajen da ambaliyar ruwa ta rusa.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_034.flac
male
60+
Tertiary
10.654
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_178
Maryam ta fi jin daɗin soyayya idan an yaba mata fiye da komai.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_178.flac
male
30-45
Tertiary
6.82
hausa
40
EV
hau_m_755
hau_m_755_he_spontaneous_010
Wanne matakai ne na gaggawa wanda ya kamata mutum zai ɗauka idan gwamnati ta bada rohoto cewa zaa a yi ambaliya ko kuma zaʼa buɗe wani ɗakin ruwa na gwamnati wanda zai iya ya afko ambaliya akan ɗan adam na farko abinda ya kamata mutum zaiyi shi ne ya san wani lokacine wannan abun zai faru idan ya san wani lokacine wann...
audio/hau_m_755_he_spontaneous_010.flac
male
15-29
Tertiary
159.42
hausa
40
HE
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_251
Kallo da lura da yadda tsuntsaye ke tashi yana kawo farin ciki.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_251.flac
male
46-59
Tertiary
5.874
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_558
Dakta ya ban shawara na koma karatu don samun ƙarin ƙwarewa
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_558.flac
female
15-29
Tertiary
6.24
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_078
Dogon lokaci tsakanin masoya yana iya rage danƙon soyayya a wannan zamani.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_078.flac
male
15-29
Secondary
7.574
hausa
40
EV
hau_f_272
hau_f_272_he_spontaneous_017
cutar mashaƙo wanda yake da ƙanƙantan gani kuma yake yaɗuwa ga mutane daban daban duk lokacin wanda yake ɗauke da cutan yai numfashi magana atishawa ko tari sai an ƙara samun yaɗuwan da ta isa ba sai kowa ya gani ba daga nan yake samun zama a ido hanci ko baki sai ya samu damar cutarwa yawancin mutane ba sa sanin sun k...
audio/hau_f_272_he_spontaneous_017.flac
female
15-29
Tertiary
94.44
hausa
40
HE
hau_f_969
hau_f_969_ag_spontaneous_033
assalamu alaykum zanyi magana ne akan noma da muke yi da kiwo ehh a matikar hakika kiwo da nake yi gaskiya yana mana am fani saboda tun awakan nawa guda biyu nake tare dasu har yanzu sun kai min gurin goma toh dasu haka dai muke amfani shanu dai guda ɗaya ne da kashin su da kashin kaji to haka muke haɗa wa mu kai gona ...
audio/hau_f_969_ag_spontaneous_033.flac
female
46-60
Tertiary
160.8
hausa
40
AG
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_049
Littattafai na tarihi suna da amfani wajen koyar da zuri'ar da ke tasowa al'adun gargajiya.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_049.flac
male
15-29
Primary
8.174
hausa
40
EV
hau_m_402
hau_m_402_ev_spontaneous_026
Assalamu alaikum jama’a barkan mu dai da warhaka nine dai naku Dauda Muhammad a yau na sake zuwa mana da wani sabon wato yau maudu’in da zamu tattauna wato da turanci akance kwanimiti sabis, wato idan akace kwaminiti sabis a hausance ana nufin wato aikin wato an cikin na al’umma a cikin wato a kaman a kalman turanci ak...
audio/hau_m_402_ev_spontaneous_026.flac
male
15-29
Secondary
134.77
hausa
40
EV
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_424
Yaran da suka raina a baya yanzu sune ke ɗaukaka sunansu.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_424.flac
male
15-29
Secondary
5.874
hausa
40
EV
hau_f_1007
hau_f_1007_he_spontaneous_037
Cipilus cuta ce da ake ɗauka ta hanyar jima'i, cutar ta na da matakai daban-daban, kuma ko wane ya na da alamominsa, idan ba'a magance ta ba ta na iya haddasa matsaloli ma su tsanani, matakin farko: Primary stage a turance Alamomin su na bayyana bayan kwanaki goma zuwa cas'in bayan kamuwa da cutar babbar alama itace ƙu...
audio/hau_f_1007_he_spontaneous_037.flac
female
46-60
Tertiary
189.589333
hausa
40
HE
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_127
Babu wani tartibin tsari a kamfanin mai tsarin gargajiya da na bari.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_127.flac
male
15-29
Tertiary
5.834
hausa
40
EV
hau_m_1127
hau_m_1127_ag_spontaneous_021
wannan itace ake kiranta kankana ko kuma wasu guraren ban san dame suke kiranta ba amma wannan da dukkannin alamu new variety ce higher breeds wacce ta nan a cikin lanbu kuma lanbun ba ita kadai bace aciki kaman yanda nake gani akwai ayaba ayaban kuma gashi nan ga dukkannin alamu itama duk da dai ba'a sako samanta ba a...
audio/hau_m_1127_ag_spontaneous_021.flac
male
60+
Tertiary
153
hausa
40
AG
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_045
Na saba yin shiru kafin na fara yin magana da mutane.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_045.flac
female
46-60
Tertiary
4.714
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_222
Karkarmu ta koya mana abubuwa da dama ta hanyar tatsuniya.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_222.flac
male
30-45
Tertiary
4.194
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_439
Wasan tebul tanis yana buƙatar saurin motsi da jajircewa sosai.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_439.flac
male
46-60
Secondary
6.934
hausa
40
EV
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_327
Tun da safe, Sadisu ya yi niyyar barin tsoffin dabi’un da ke hana shi ci gaba.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_327.flac
female
15-29
Tertiary
7.194
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_503
Gwamnati na da rawar da za ta taka wajen tabbatar da ilimi mai araha da inganci.
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_503.flac
male
30-45
Primary
7.274
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_447
Ilimin kudi yana taimakawa wajen yanke shawarar saka jari mai amfani.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_447.flac
female
30-45
Tertiary
6.654
hausa
40
EV
hau_f_363
hau_f_363_he_spontaneous_021
Iyakokin Kamfanin inshora. Iyakoki ne ko kuma wasu shirye-shirye da Kamfanin inshora ke sanyawa. Wannan yana iya kasancewa game da nau’in sabis, yawan kuɗaɗen da za a rufe ko sharuɗɗan da dole ne a cika kafin a rufe wannan tsarin. Nau’in iyakokin inshora. Na ɗaya, akwai iyakokin adadi. Kamfani na inshora na iya sanya i...
audio/hau_f_363_he_spontaneous_021.flac
female
30-45
Primary
126.2
hausa
40
HE
hau_m_234
hau_m_234_ev_spontaneous_040
A wannan bidiyo za mu ga cewa wannan bidiyon yana nuna mana ƙarfin badawa ako da yaushe. Shi ke gaba, ka zama me badawa ako da yaushe, don saboda ita badawa yana nuna cewa abinda ka bada shine naka. Ƙarfin badawa ya fi a ce abinda ka tara. Ba ka zama mai kuɗi shi ke da mahimmanci ba. Ya zamana cewa abinda ka bada shine...
audio/hau_m_234_ev_spontaneous_040.flac
male
30-45
Tertiary
90.56
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_006
Ana karantar da yara Tauhidi domin su fahimci ka’idodin addininsu tun da wuri.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_006.flac
male
46-60
Primary
7.834
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_365
Na fi jin daɗin amfani da matattarar ruwa domin rage kashe kuɗi kan sayen ruwan kwalba.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_365.flac
female
46-60
Secondary
12.234
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_561
Nana Asma'u za ta wanke tabarma sau ɗaya a mako.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_561.flac
male
46-60
Primary
7.594
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_420
Nakan ɗaga wa abokan karatuna hannu idan mun haɗu, amma malamina sai na je na durƙusa.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_420.flac
female
46-60
Secondary
14.394
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_006
Jiya, an yanke shawarar gudanar da liyafar biki a gidan iyayen ango.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_006.flac
male
46-59
Tertiary
6.154
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_050
Yayin da mutum ke fuskantar rashin tabbas a wani aiki da zai yi, yana da kyau ya sake shiri
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_050.flac
male
60+
Tertiary
6.354
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_068
Wasu lokuta, mutane suna fuskantar matsalolin bashi saboda rashin ingantaccen tsari.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_068.flac
male
15-29
Secondary
8.134
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_287
Ka san kakarmu sai a hankali, lallaɓa ta su Baba suke yi
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_287.flac
female
30-45
Secondary
5.474
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_375
Dama ba ku je wurin 'yan sanda ba, tunda matsalar ta gida ce
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_375.flac
female
15-29
Secondary
4.834
hausa
40
EV
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_059
Ana samun matsala idan aka kai ƙorafi ba tare da an san yadda za a shawo kan matsalar ba
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_059.flac
male
30-45
Secondary
8.934
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_055
Na ware yara goma haziƙai a ƙauyenmu domin in koya musu sarrafa na'ura mai ƙwaƙwalwa.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_055.flac
male
60+
Tertiary
13.614
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_537
Littattafan addini na koyar da yadda mutum zai yi hulɗa da mutane cikin adalci.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_537.flac
male
30-45
Tertiary
7.234
hausa
40
EV
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_396
Idan mutane suka daina bikin ranakun ƙasa, ana iya rasa wani ɓangare na tarihi.
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_396.flac
female
30-45
Tertiary
11.674
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_294
Tsarawa daga baya zuwa gaba na wa’adi yana tabbatar da cewa ina da isasshen lokaci don kammala kowanne mataki na aiki.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_294.flac
male
46-60
Tertiary
14.934
hausa
40
EV
hau_f_662
hau_f_662_ag_spontaneous_039
Barkan ku da warhaka, a yau za mu yi magana ne a kan “maize harvest’, a Hausance, girbin masara. Girbin masara yana da matikar mahimmanci domin tabbatar da samun ingantaccen amfani gona da rage asara. Ga yadda ake girbin masara da yadda ake kula da ita bayan an girbe. Na farko, shi ne, lokacin girbin masara, ana girbin...
audio/hau_f_662_ag_spontaneous_039.flac
female
30-45
Tertiary
160.28
hausa
40
AG
hau_m_427
hau_m_427_ev_spontaneous_035
Barkan mu dai, kamar yadda muke gani a wannan hoto, mace ce aka gwado ta, wato tana kasuwancin ta, tana saida kayaayyakin ta, a jirgin ruwa, ko kuma ince a kwalekwale. Kamar yadda muke gani wannan mata tana ɗauke ne dakayayyaki da muke amfani dasu nay au da kullum, wato robobi, ga bab nan wato abun da ake kira da bahu,...
audio/hau_m_427_ev_spontaneous_035.flac
male
15-29
Primary
98.98
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_394
Ka tsara lokacin allurar rigakafi da binciken lafiyar dabba a asibiti.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_394.flac
female
60+
Primary
9.714
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_412
Na saba shan ruwa kafin in sauƙa gaba ɗaya daga gado.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_412.flac
female
46-60
Tertiary
5.294
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_082
A ranar kwana 3 da kuma 7 da rasuwa ana yiwa mamaci sadaka domin nemar masa rahma.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_082.flac
female
60+
Primary
7.394
hausa
40
EV
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_442
Bayan da na haɗe matan gida guda, na fi samun nutsuwa.
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_442.flac
female
30-45
Tertiary
7.374
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_087
Ladi tana yawan yin wasa da jariri don karfafa jikinsa da tunaninsa.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_087.flac
female
15-29
Primary
7.734
hausa
40
EV
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_578
Na fi ƙaunar haɗin koko da kule-kule a karin kummalo a kan shayi da burodi.
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_578.flac
male
30-45
Secondary
7.334
hausa
40
EV
hau_m_245
hau_m_245_ag_spontaneous_012
What modern types of farming practices are adopted in your area to grow rice, millet, maize e.t.c. To a ɓangaran arewacin Nijeriya noman zamanin dai da aka fi ɗauka shi ne na farko ana amfani da ita kanta mota, babban mota kenan wanda ake kira da taracter wanda amfani da ita yakan yalwata yanayin da za a yi shi noma fi...
audio/hau_m_245_ag_spontaneous_012.flac
male
30-45
Tertiary
125.3
hausa
40
AG
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_131
Idan mutum yana da abokan kirki, soyayyarsu na iya zama mai daɗi kamar ta ‘yan uwa.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_131.flac
male
15-29
Secondary
6.734
hausa
40
EV
hau_m_081
hau_m_081_ev_spontaneous_018
wannan jaddawali yana nuni a kan yanda za ka kula da ‘yan dabbobi ƙananu na gida wanda ake mu’amala da su yau da kullun mai wannan kula da dabbobi yana da dakare yana kuma da kifi wanda zai nuna mana misalin yadda ake ku:a da su mene ne ƙananun dabbobi da ake zama da su wa’innan dabbobi wanda ba su da faɗa kuma ba sa c...
audio/hau_m_081_ev_spontaneous_018.flac
male
15-29
Primary
99.68
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_071
Iro ya sami tallafin karatu don yin digiri na biyu a Saudiyya.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_071.flac
female
30-45
Secondary
5.713
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_535
Na fara nazarin abubuwan da suke sa ni jin takaici domin guje wa faruwar su a gaba.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_535.flac
female
60+
Primary
7.354
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_430
Ana samun shaƙuwa tsakanin malami da ɗalibi mai himma da ladabi.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_430.flac
female
15-29
Primary
7.094
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_327
A lokacin nishaɗi ga iyali, mun shirya gasar jefa dutse da tafa hannuwanmu.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_327.flac
female
46-60
Secondary
7.114
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_426
Ajiye wani kaso na albashi yana da mahimmanci don gujewa matsalolin gaggawa.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_426.flac
female
30-45
Tertiary
7.374
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_318
Bayan fama da matsalar yunwa da fatara, yanzu al'amura sun gyaru.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_318.flac
female
30-45
Tertiary
6.694
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_347
In dai za a hukunta masu aikata laifin cin hanci, wataƙila za a daina
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_347.flac
female
15-29
Tertiary
6.24
hausa
40
EV
hau_m_1091
hau_m_1091_ag_spontaneous_002
gaskiya yanda zamuyi mukare zaizayewan ƙasa wanda yake hai [?] haifuwa a Najeriyan mu da guraren da ba'a basu kulawa to idan gini yayi yawa da yawan yawan cire gini yawan rushe gini yawa fasa dutse da yawan cire bishi yoyi yana haifar da shi da ina haifpar da zaizayan ƙasa kuma bayanda za'ayi ariƙa yin noma a gunda ke ...
audio/hau_m_1091_ag_spontaneous_002.flac
male
46-60
Tertiary
151.44
hausa
40
AG
hau_m_678
hau_m_678_ag_spontaneous_008
Tafasa ruwa. Tafasa ruwa yana faruwa lokacin da ruwa ta kai degree Celsius ɗari ko degree Fahrenheit ɗari biyu da goma sha biyu a matakin taiku. Yana juyawa zuwa tiririn ruwa da kuma samar da kumfa. Matsayin tafasa ruwa zai iya canzawa dan ganin da tsayin wuri wato oddity, ko kuma ƙazanta wanda ke cikin ruwa zai iya ca...
audio/hau_m_678_ag_spontaneous_008.flac
male
30-45
Tertiary
98
hausa
40
AG
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_073
Mahaifin Zainab ya ƙi yarda da ita har sai da ta gyara halayenta.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_073.flac
female
15-29
Secondary
4.914
hausa
40
EV
Hau_M_5088
hau_f_5088_ev_spontaneous_005
Yanda nake kula da kaina lokacin tashin hankali lokacin da tashin hankali ya kama ni ina amfani da wasu dabaru masu sauƙi amma masu tasiri wajen kwantar da hankali na ga cikakken bayani da na ke so na baku idan hankali na ya tashi yin numfashi mai zurfi a lokacin da naje firgita saboda wani baƙon abu na na kan zauna a ...
audio/hau_f_5088_ev_spontaneous_005.flac
female
46-60
Tertiary
193
hausa
40
EV
hau_m_1122
hau_m_1122_ev_spontaneous_005
Gaskiya makaranta tana daga cikin abin da ke taka rawar gani a al'umma gabakidaya tun daga kan cigaban da ake samu saboda za a sa yaro a makaranta daidai da harafin 'A' bai san shi ba amma daga nan ne zai zo ya sani har ya iya karatun Hausa har ya zo ya iya na Turanci wannan gaskiya cigaba ne ƙwarai da gaske tun daga k...
audio/hau_m_1122_ev_spontaneous_005.flac
male
60+
Tertiary
163.08
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_220
Dole dai mutum ya samu dabarun rayuwa a wannan rikirkitaccen zamani.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_220.flac
male
60+
Tertiary
5.474
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_106
Nakan taimaka wa 'yan uwana, domin ina tausaya musu halin da suke ciki.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_106.flac
male
46-60
Secondary
8.014
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_248
Ku je ku tambayi Babanku ko zai kai ku yawon buɗe ido bayan hutu
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_248.flac
male
15-29
Secondary
7.014
hausa
40
EV
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_337
Allah ya biya ka da gidan aljanna bisa yadda kake kula da mu.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_337.flac
female
15-29
Tertiary
4.874
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_163
Ina da ran mallakar kamfanin ƙera mota nan da shekara hamsin.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_163.flac
female
15-29
Secondary
6.674
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_444
Duk da matashiya ce, Rabi ta fahimci cewa haƙuri yana kawo farin ciki.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_444.flac
female
15-29
Tertiary
8.134
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_517
Manyan malamai suna amfani da misalai a cikin huɗubobi domin fahimtar da jama’a.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_517.flac
male
30-45
Tertiary
7.154
hausa
40
EV
hau_m_110
hau_m_110_ag_spontaneous_016
A wannan maudu’i namu na yau za mu tattauna ne akan ƙwarin gona. Ƙwarin gonar ma yayin da suke bakin aikin su bima’ana a yayin sa suke lalata mana amfanin gonar mu. Yau abin da za mu tattauna kenan ku biyo mu domin jin ya za ta kasance. Kamar yadda kuke ji kuma kamar yadda za mu faɗa maku, su waɗannan ƙwari da kuke gan...
audio/hau_m_110_ag_spontaneous_016.flac
male
15-29
Tertiary
94.96
hausa
40
AG
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_224
Idan aka yi haɗarin mota, ya kamata a kira likita don ceto rayuka.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_224.flac
male
46-60
Secondary
5.674
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_093
Zainab ta koyi yin addu’a don rage fargabar abubuwan da ba su tabbata ba.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_093.flac
male
60+
Tertiary
5.514
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_218
Hajara ta biya kuɗin haya na wata uku don gudun matsalar rashin kuɗi.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_218.flac
male
15-29
Secondary
7.334
hausa
40
EV
hau_m_476
hau_m_476_ev_spontaneous_009
Nuna farin ciki na abokai ta fuskan wasanin da kiɗe kiɗe da rairayawa. Shin akwai canje canje na kiɗa, ko na wasani, ko na waƙoƙi da yake nuna irin farin cikin da abokai suke tsintar kansu a ciki. Ana nuna farin ciki ta fuskar yin wasu wasanin da ɗan kiɗe kiɗe da abokai suke iya zaunawa su tsarawa kansu, musamman a lok...
audio/hau_m_476_ev_spontaneous_009.flac
male
30-45
Secondary
103
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_414
Kyawawan halaye da kyakkyawan salon rayuwa na iya shafar rayuwar mutane da yawa.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_414.flac
male
15-29
Tertiary
8.314
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_272
Na fahimci cewa tallafawa ‘yan gudun hijira yana taimaka musu wajen farfaɗowa.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_272.flac
male
30-45
Tertiary
8.36
hausa
40
EV
hau_f_912
hau_f_912_ev_spontaneous_045
Barka da war haka a wannan hoto, an kwado mana wato kayachaccen gini ne da aka yishi wan da ya kawatar na wurin wato bauta wato ana nufin choci kenan kamar yadda muka sani akan wato ware makudan kudade na musamman wanda zaayi gini na wajen bauta dashi kamar yadda muke gani anyi anfanine wato da kayayyaki na aiki wato m...
audio/hau_f_912_ev_spontaneous_045.flac
female
15-29
Tertiary
176.82
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_281
Ilimin zamani yana taimaka wa mutane su haɓaka sana’arsu ta zamani.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_281.flac
female
30-45
Secondary
7.594
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_207
Idris ya tara kuɗi tun bara don gyaran rufin gidan da ruwa ke yoyo.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_207.flac
male
15-29
Secondary
9.654
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_125
Yin bincike kan hanyoyin rage farashin abubuwan more rayuwa yana taimakawa wajen rage wahala.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_125.flac
female
15-29
Tertiary
10.354
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_475
Kafin su tafi makaranta, Rahma na goge tebur, yayanta Suleiman na wanke kwanuka.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_475.flac
male
46-60
Primary
10.114
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_554
Ina samun kaina cikin nishaɗi da nutsuwa a duk lokacin da na ji sauƙar ruwan sama a jikina, hakan yana sani farin ciki.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_554.flac
male
46-59
Tertiary
9.594
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_241
Na gano cewa canza lokacin bacci na zuwa na dindindin yana taimakawa wajen samun hutawa mai kyau.
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_241.flac
female
15-29
Secondary
7.894
hausa
40
EV
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_409
Kowa zai iya samun rancen kuɗi da gwamnatin tarayya ta ce za ta raba
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_409.flac
female
15-29
Primary
8.654
hausa
40
EV
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_004
Mutane suna iya yin kuskure, don haka a riƙa yafewa juna.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_004.flac
female
15-29
Tertiary
4.074
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_126
A wasu lokuta, rashin gaskiya tsakanin jami’an tsaro yana rage amincewar jama’a.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_126.flac
female
15-29
Tertiary
8.014
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_559
Tun yara suna kanana ake son a fara koya musu sana'o'in hannu.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_559.flac
female
30-45
Tertiary
6.254
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_475
Lokacin da aka tattauna batun tsadar kayan masarufi, mutane sun roƙi gwamnati ta rage haraji.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_475.flac
male
60+
Tertiary
13.454
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_461
Mun yi sulhu da maƙwabtan unguwarmu bisa faɗan daba da ake yi.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_461.flac
male
46-59
Tertiary
5.874
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_002
Yin kyakkyawan tunani na da kyau, ko don cin moriyarsa.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_002.flac
male
60+
Tertiary
3.714
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_156
Yin rubuce-rubuce kan ƙalubalen da mutum ke fuskanta yana taimakawa wajen nemo mafita.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_156.flac
male
15-29
Secondary
6.614
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_402
Idan dare ya yi, takan karanta littafi mai daɗi kafin barci.
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_402.flac
male
15-29
Primary
5.394
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_023
Zan fara kiwon kifi bayan na kaji da nake yi
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_023.flac
female
30-45
Tertiary
5.234
hausa
40
EV
hau_f_249
hau_f_249_he_spontaneous_006
yadda ake magance rauni na ƙona na farko sauƙaƙa zafin a wanke zafin ƙonan a wanke wurin da ruwa mai sanyi amma ba mai tsananin sanyi ba na mintina goma zuwa ashirin ɗan rage zafin guje yin amfani da abubuwa marasa da cewa kar a shafa man zaitun man shanu kowane abu makamancin haka don a gurin ƙonan wannan zai iya rufe...
audio/hau_f_249_he_spontaneous_006.flac
female
30-45
Primary
89.16
hausa
40
HE
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_299
Ana tsara siddabarun warkar da cututtuka a manyan coci-coci a Nijeriya.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_299.flac
male
15-29
Tertiary
6.694
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_132
Idan mutum yana tunani mai kyau da safe, zai fi jin daɗin rayuwa da kuma samun nasara.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_132.flac
female
46-60
Tertiary
6.914
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_063
Lokacin da ta fahimci gaskiya, Hauwa ta nemi gafarar ƙanwarta.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_063.flac
female
15-29
Secondary
5.074
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_462
Yin musayar ra'ayi da tunani yayin zatayya ko hira ko tattaunawa suna buɗe ƙwaƙwalwa.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_462.flac
female
46-60
Primary
7.194
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_010
Aisha tana amfani da manhajar kasafi don bin diddigin kudinta da gano hanyoyin rage kashewa.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_010.flac
female
60+
Primary
12.114
hausa
40
EV