audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_162 | Ba na shakkar faɗin ra'ayina, matuƙar na san ina da ƙwararan hujjoji. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_162.flac | male | 60+ | Tertiary | 7.694 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_053 | hau_m_053_ev_spontaneous_027 | Taron yara yara rahama ne abin alfahari ne ga kowa da kowa du wani mutum da ya san abin da yake yi in de ba wanda be san abin da yake yi ba ne to lallai ya na san yara ko ya kamata ya so yara ganin yara suna farin-ciki ma kadai wani abin alfahari ne da annashuwa ga mutanen da suka san abin da suke yi a tara yara a yi d... | audio/hau_m_053_ev_spontaneous_027.flac | male | 30-45 | Secondary | 152.28 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_328 | Ƙarancin kayan da ke amfani da wutar lantarki na rage yawan wutar da ake sha. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_328.flac | female | 46-60 | Secondary | 10.594 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_526 | Nakan yi dariya idan na sami labari mai daɗi domin yana sauƙaƙa zuciyata. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_526.flac | female | 60+ | Primary | 7.194 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_398 | hau_f_398_ag_spontaneous_034 | Ana magana ne akan rarrabawa bayan an yi girbi, kamar dai nan an nuno manomi ne bayan ya je ya yi girbin tumatur, to tumatir ɗin ya zo yana zazzaɓewa ne yana zaɓe wanda suka fi nuna da kuma wanda kuma ba su nuna ba, wato kam masu ɗanye-ɗanye wanda suke da launin kore ko yellow-yellow haka shi ne yake ware su yake ware ... | audio/hau_f_398_ag_spontaneous_034.flac | female | 15-29 | Tertiary | 117.18 | hausa | 40 | AG | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_069 | Matsalolin kuɗi sukan haifar da rashin jituwa tsakanin masoya a wannan rayuwa. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_069.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.6 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_009 | Matasa da manya na iya haɗuwa don gyaran tituna da sharar da datti. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_009.flac | male | 46-60 | Secondary | 5.834 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_511 | Shugabannin addini su kasance a shirye don karɓar tambayoyi ba tare da jin haushi ba. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_511.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.194 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_427 | hau_m_427_ev_spontaneous_021 | Barka dai a wannan hoto a gwado mana yanki ne na ososo yankin da yake ɗauke da duwatsu . Wato a nan gari da ake gani a wannan hoto mai suna ososo gari ne da yake a cikin duwatsu ko kuma in ce yanki ne da yake tattare da duwatsu . Duwatsu wani albarkatu ne da muke da su a ƙasa , kamar yadda muke gani gidajen wannan yank... | audio/hau_m_427_ev_spontaneous_021.flac | male | 15-29 | Primary | 94.42 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_091 | Tun bayan da ya karya alƙawari, ya fahimci cewa gaskiya tana da ƙima. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_091.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.634 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_565 | Wasan ƙwallon hannu yana buƙatar saurin motsi da daidaito daga masu wasa. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_565.flac | male | 46-60 | Secondary | 8.814 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_298 | Bikin nasarori yana ƙarfafa gwiwa da jin daɗin rayuwa sosai. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_298.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.394 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_041 | Jami'an kula da jerin-gwanon ababen hawa sun yi nasarar samar da hanyar. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_041.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.313 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_464 | Idan aka girmama ra'ayin juna, ana samun kyakkyawar fahimta tsakanin mutane. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_464.flac | male | 60+ | Tertiary | 9.614 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_029 | Taron liyafa tare da maƙwabta yana bada damar tattauna abubuwa masu muhimmanci. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_029.flac | female | 15-29 | Primary | 7.374 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1086 | hau_m_1086_ag_spontaneous_014 | Tsarin adana kaji zai taimaka sosai wajen tsarin adana kaji zai taimaka sosai wajen inganta lafiyan kaji da kuma guje ma kamuwa da cututtuka ga kajin dama kuma al'umman da suke rayuwa a cikinsu. gaskiya adana kaji yana da muhimmanci sosai wajen guje ma kamuwa da cututtuka na kajin da ma mutane misali idan kaji suna yaw... | audio/hau_m_1086_ag_spontaneous_014.flac | male | 15-29 | Tertiary | 151.02 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_394 | hau_f_394_he_spontaneous_001 | nashanal helt inshorans watoˋ inshoran kiwon lafiya ta kasa anˊkafa hukumar ʧe a karkashin dokar inshorar lafiˋya ta kasa mai numba arba’in da biyu ʧikin dokokin tarayyar najeriya a shekara ta dubu biyu da biyu, da nufin samar da hanya ʧiˋkin sauki ta samun kula da lafiya ta dukakan yan najeriya, a ʧikin farashi mai ra... | audio/hau_f_394_he_spontaneous_001.flac | female | 15-29 | Primary | 116.96 | hausa | 40 | HE | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_109 | Yawan buga wasa akai-akai, ya sa Ahmed Musa ba ya ƙoƙari. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_109.flac | female | 60+ | Primary | 5.234 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_508 | Rashin kwanciyar hankali yana iya shafar aikin mutum da rayuwarsa gaba ɗaya. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_508.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.794 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_345 | A wasu lokuta, amfani da kayan gini da aka sake yin amfani da su yana rage yawan sare bishiyoyi. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_345.flac | male | 46-59 | Tertiary | 9.594 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_405 | Domin har ma ana cewa, ita tsafta, cikon addini ce. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_405.flac | male | 46-60 | Primary | 9.274 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1025 | hau_m_1025_ag_spontaneous_038 | a wasu alamomi akwai ɗabi'u [?] ma da aka gada tun zamani kaka waɗanda ke ɗauke da ma'anoni na musamman koh a [?] waɗanda ba kowa ya sanni ba wannan yana nufin cewa wa hanyoyin noma ba kawai don samar da abinci bane sunada zurfin tarihin addini da ala ƙa da yanayi da cikakken bayani a [?] dabarun gargajiya masu asili w... | audio/hau_m_1025_ag_spontaneous_038.flac | male | 46-60 | Tertiary | 188.4 | hausa | 40 | AG | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_089 | Wasu suna jin daɗin soyayya idan ana musu kyauta da kulawa. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_089.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.614 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_385 | A gidan su Maryam, an rage amfani da na’urar wanki don rage biyan kuɗi. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_385.flac | female | 46-60 | Secondary | 9.794 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_576 | Yin addu’a da tunani mai kyau na kawo wa mutum kwanciyar hankali. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_576.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.234 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_570 | hau_f_570_he_spontaneous_026 | Akawi al’adun dasu ko ince ƙabila dasu basu yadda da maganin asibiti ba, saboda wannan mutanen a ganinsu ba abunda suka rasa a daji. Sai mutanen da suna amfani dana gargajiya kuma suna samun lafiya indai har suka shiga wani tsananni matsala ko kuma rashin lafiya. suna amfani da na gargajiya kuma sun yarda da na gargaji... | audio/hau_f_570_he_spontaneous_026.flac | female | 15-29 | Tertiary | 104.44 | hausa | 40 | HE | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_568 | Ba su sanar da ni za su zo ba, sai yanzu suka ce suna hanya. Dole na ɗora girki yanzu | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_568.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.414 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_100 | Lokacin da wani ya fuskanci wata matsala, ina ƙoƙarin magance masa ita matuƙar zan iya yin hakan. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_100.flac | female | 15-29 | Tertiary | 9.134 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_270 | Gobe, zan fara koyon yadda ake buga bulo na siminti. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_270.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.073 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_598 | hau_m_598_ag_spontaneous_025 | A takaice akan iya bunkasa a kiwon kaji asamu kaji masu lafiyan gaske ta hanya tabatar dacewa gidan kaji nan a tsaftace take afarko kenan a tabatar dacewa duk ma aikatan gurin yayin da zasuyi aiki sunan sanya safa a hannu su safa na leda dan a tabatar bawanda ya kwasu wanin cutuka daga wanin gu yakawo gidan wanan kajin... | audio/hau_m_598_ag_spontaneous_025.flac | male | 15-29 | Tertiary | 129.78 | hausa | 40 | AG | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_067 | Wasu shugabannin suna sa ma'aikata aikin da ya fi ƙarfinsu ba tare da biya mai kyau ba. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_067.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.554 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_417 | Ku dinga samar da gidauniyar da za ta gina rayuwar matasanku. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_417.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.554 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_158 | Aminci da gaskiya na ƙarfafa abota ta ɗore har 'ya'ya da jikoki | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_158.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.894 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_406 | Kowace kabila tana da nata salon gaisuwa wanda ke nuna ladabi. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_406.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.434 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_475 | Lokacin da nake neman aiki mai kyau, na gano cewa daɗewa a wurin aiki guda yana da mahimmanci. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_475.flac | female | 60+ | Primary | 8.674 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_380 | hau_f_380_ag_spontaneous_022 | Jin dadin abincin gida, abubuwan da ake gani lokacin jin dadin abincin gida za ka ga naman cikin abincin yana da laushi kuma yana da zaki in ka duba abincin gidan za ka da ganye mai yawa kuma ƙanshin abincin yana sa kwaɗayi bayan haka dandanon da zaki sosai kuma abubuwan da aka amfani da shi wajen dafa abinci gida abub... | audio/hau_f_380_ag_spontaneous_022.flac | female | 15-29 | Tertiary | 91.34 | hausa | 40 | AG | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_043 | Yau fa ana ɗan zafi-zafi, ya kamata mutum ya samo riga. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_043.flac | male | 46-59 | Tertiary | 6.474 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_215 | Nakan saurari shawarar dattijai a gida, game da abubuwan da na rasa fahimta. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_215.flac | female | 30-45 | Secondary | 7.834 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_162 | Yin hakuri da jure wahala yana taimakawa wajen zama mai ƙoƙari. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_162.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.214 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1015 | hau_f_1015_ev_spontaneous_013 | [?] Tattalin arziki, zamantakewa da goyan bayan juna[?] suna da matuƙar mahimmanci wajan lafiyar kwakwalwa burin da dubo wasu daga cikin ma[?], bari mu duba wasu daga cikin mahimman abubawan da suke bayyana wannan wannan abu ƙarfafa juriya lokacin da mutum yake [?] kyakykyawan alaƙa da aboki dai da aboki [?] suna samun... | audio/hau_f_1015_ev_spontaneous_013.flac | female | 15-29 | Tertiary | 165.54 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_090 | Asabe ta ƙudiri aniyar kammala ragowar aikin gobe. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_090.flac | male | 15-29 | Primary | 5.254 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_702 | hau_f_702_he_spontaneous_030 | Exercise or routine yana nufin tsari ko jadawalin motsa jiki da mutum yake bi domin inganta lafiyarsa da jin daɗin jikinsa. Wannan ya haɗa da nau’ikan motsa jiki daban daban da ake yi a kai a kai kamar gudu, motsa jiki don ƙarfafa tsokoki, ɗaga nauyi, yoga da na shaƙatawa. Muhimmancin tsarin motsa jiki: na ɗaya, ingant... | audio/hau_f_702_he_spontaneous_030.flac | female | 30-45 | Tertiary | 112 | hausa | 40 | HE | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_057 | Ina kai 'ya'yana gidan adana kayan tarihi, domin sanin irin rayuwar da aka yi a baya. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_057.flac | male | 46-60 | Tertiary | 10.794 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_298 | Tabbas shawartar mutane kan haƙƙinsu yana taimakawa wajen rage zalunci. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_298.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.76 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1102 | hau_f_1102_he_spontaneous_020 | Assalamu Alaikum Warahmatullah za mu yi bayani ne a kan waɗansu abubuwa ne ma'aurata yakamata su yi la'akari da su sa'ar da suke tsaida shawara ko suna shirye shiryen su haifi ya'ya kuma tayaya za su iya yin shiri a hankali kuma na kuɗi ? to da farko dai abubuwan da yakamata ma'aurata suyi la'akari da shi a lokacin da ... | audio/hau_f_1102_he_spontaneous_020.flac | female | 15-29 | Tertiary | 160.86 | hausa | 40 | HE | |
hau_f_1040 | hau_f_1040_ag_spontaneous_009 | Shawaran da zan iya ba manoma a kan yanda za suyi amfani da takin dabbobi, a matsayin takin ko in ce takin dabbobi a matsayin taki, shine: manomi kafin yai amfani da wannan bayan dabbobi a matsayin taki, ya kamata yai la'akari da amfani da takin dabbobin nan, musali: ya kamat a ce da farko ya fara yin gwajin ƙasan shuk... | audio/hau_f_1040_ag_spontaneous_009.flac | female | 46-60 | Tertiary | 363.498667 | hausa | 40 | AG | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_323 | Insha Allah, bana zan rage yawan damuwa ta hanyar yin addu’a da karanta littattafai. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_323.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.074 | hausa | 40 | EV | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_469 | Makiyaya za su sharɓi romon dimokuraɗiya, domin gwamnati tana shirin gina musu makarantu. | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_469.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.334 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_538 | A zaman da aka yi jiya, an cimma matsaya kan rikicin kasuwar garinmu. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_538.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.394 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_290 | Taimakawa marasa lafiyan da ba su da iko na nuna ɗabi’a mai kyau. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_290.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.494 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_571 | Tsofaffi suna jin cewa ba da taimakon kuɗi ga 'ya'ya yana nuna kulawa | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_571.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.774 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_180 | In mutum ya tsaya daka rawar wasu, to tabbas zai iya rasa turmin daka tasa. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_180.flac | female | 60+ | Primary | 7.554 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_371 | Ku ɗan dakace mu, za mu leƙa sashen talla domin karɓar wannan saƙon. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_371.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.434 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_180 | hau_m_180_ag_spontaneous_044 | Yadda za ka baa wa iyalanka abinci mai daɗi da kuma hanya mai kyau. yayin da za ka tara iyalinka kafin lokacin abinci za ka nemo kowa da kowa ya zo ya zanna a wuri ɗaya, bayan an zanna a wuri ɗaya in abin sha ne za ka ɗako kofuffuka, in kuma abin ci ne za ɗauko plate plate ka jejjera a gabansu. Bayan ka jejjera za ka ɗ... | audio/hau_m_180_ag_spontaneous_044.flac | male | 15-29 | Primary | 81.6 | hausa | 40 | AG | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_130 | Yana da kyau mutum ya kasance mai juriya da ƙwarin gwiwa. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_130.flac | female | 30-45 | Tertiary | 5.654 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1168 | hau_f_1168_ev_spontaneous_026 | Barkanmu da wannan lokaci, Wannan dai wasu jama'a ne a wata masana'anta wato masana'anta ta take samar da ruwan sha na leda kamar yadda muke gani mutanen suna sanya da fararen kaya da huluna a kansu suna jikin wasu manya manya injina guda uku, Wanda suke hura ruwa domin samar dashi wa alumma Wannan dai ya kasance wani ... | audio/hau_f_1168_ev_spontaneous_026.flac | female | 15-29 | Tertiary | 169.62 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_138 | Na koyi cewa duk da ƙoƙarin mutum, wasu abubuwa sai lokacin su ya yi. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_138.flac | female | 30-45 | Primary | 8.394 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_045 | Ayuba ya ba wa Halima rancen Naira ɗari bayan karyewar jarinta | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_045.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.694 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_383 | Wasu ‘yan ƙasa ba sa samun isassun ayyuka saboda gazawar tsare-tsaren tattalin arziƙi. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_383.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.62 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_230 | hau_m_230_ev_spontaneous_022 | Kamewa da kwatanta kai da wasu mutane abune da ka iya zama mai wahala. Amma kuma yanada matukar muhimmanci, wurin ganin cewa mutum ya bunƙasa kansa. Anan zan ɗan karantomana wasu matakai, wanda mutum zaibi wajen ganin, cewa ya daina kwatanta kansa da wasu. Abu na farko, yasan hatsarin yin hakan, kwatanta kai da wani ah... | audio/hau_m_230_ev_spontaneous_022.flac | male | 15-29 | Primary | 97.14 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_072 | Na fara yin atisaye sau biyu a mako domin rage matsalolin damuwa da na ke fuskanta. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_072.flac | female | 60+ | Primary | 6.534 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_520 | Idan gwamnati ta samar da tallafin ilimi, yara da yawa za su dinga zuwa makaranta. | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_520.flac | male | 30-45 | Primary | 7.434 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_510 | Dole ne a yi muhawara da shugabannin addini ba tare da raini ko rashin kunya ba. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_510.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.714 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_479 | Ina son halarta bikin kamun kifi na Argungu na wannan shekarar. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_479.flac | female | 15-29 | Primary | 5.714 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_314 | Ana amfani da labaran gargajiya domin ilmantar da mutane kan abubuwan da suka faru a baya. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_314.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.153 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_949 | hau_m_949_ag_spontaneous_023 | Um wannan tambayan kuma yana so ya ne wato a kiman ta wato yadda shi bale-balen zai iya zama wato alama ko kuma ince abar alama wani da anganshi zaga cewa akwai alamar wani abu wato musamman na sauyin yanayi kenan wato yanayin gari ko yanayin kasa wato acikin nigeriya to shi wannan kwaro ko ince dabba ta bale-bale ko a... | audio/hau_m_949_ag_spontaneous_023.flac | male | 15-29 | Tertiary | 177.258667 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_1560 | hau_f_1560_he_spontaneous_009 | Rigakafi da yaɗa bayanan ƙarya wato misinformation a fannin kiwon lafiya jama'a da yadda za a magance su gabatarwa a fannin lafiya Rigakafi Rigakafi na ɗaya daga cikin manyan hanyoyin kare mu mutane daga cututtuka masu yaɗuwa saidai a yan shekarun nan gaban rigakafi wato antivaccination movement da da yada bayanan kary... | audio/hau_f_1560_he_spontaneous_009.flac | female | 46-60 | Secondary | 152.7 | hausa | 40 | HE | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_342 | A yau, Abdullahi zai guji yin hassada ga nasarar wasu. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_342.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.114 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_281 | hau_f_281_ev_spontaneous_016 | Jama’a barkanmu da warhaka. A yau na zo maku ne da bayani a kan yanayin tafiya da abubuwan da ake amfani wurin tafiya daga wannan waje zuwa wannan waje. A al’umma da dama da mutane da dama sukan yi amfaani da mashina ko babur ko kuma motoci, duk dai ya danganta da yanayin abin da mutum zai iya biya yanda kuma shi ne za... | audio/hau_f_281_ev_spontaneous_016.flac | female | 15-29 | Secondary | 95.36 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_045 | Lokacin da na rasa aiki, na yi amfani da lokaci don koyon sabbin ƙwarewa. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_045.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.994 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_104 | Ina haƙuri da abokaina domin guje wa samun saɓani da sauransu. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_104.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.174 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_230 | An yo cefanen miyar sallah a kasuwar dare ta ƙauyen Rumfaji | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_230.flac | male | 15-29 | Secondary | 8.974 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1152 | hau_f_1152_ag_spontaneous_021 | wannan bidiyo da kuke gani yana nuna muku yadda ake girbin masara girbin masara yana da matuƙar muhimmanci da kuma mata kaine a harkan noma musamman ga irin shuke shuke kamar masara da ake nomawa don abinci ko kiwo mataken girbin masara ana yanke masara ana amfani da ita wurin abinci ko kayan aikin na zamani don yanke ... | audio/hau_f_1152_ag_spontaneous_021.flac | female | 15-29 | Tertiary | 154.709333 | hausa | 40 | AG | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_454 | Na san zan biya kudin makarantar yara, shi ya sa na shiga adashi. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_454.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.914 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_275 | Na fahimci cewa karatu da nazari yana ƙarfafa kwakwalwa kuma yana rage mantuwa. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_275.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.594 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_395 | Idan ba ni da makilin nakan yi amfani da asuwaki, saboda ba zan iya yini ba, ban wanke baki ba | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_395.flac | female | 46-60 | Tertiary | 8.794 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_006 | Idan mutum yana nazarin abubuwan da ya yi, zai iya koyan sabbin hanyoyin warware matsala. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_006.flac | male | 46-60 | Secondary | 7.494 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_518 | Yaya gida? Mun daɗe bamu gaisa ba. Fatan komai lafiya. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_518.flac | female | 15-29 | Tertiary | 4.754 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_367 | Idan mutum ya tuna wahalar da yasha a baya tana sa ya nutsu a rayuwarsa. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_367.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.794 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_372 | hau_f_372_ev_spontaneous_009 | Yadda za ka jure damuwa , kusan rabinmu suna fama da damuwa amma yanayinmu yana zama mara ƙyau ne idan aka samu rashin fahimtar yadda za a kula da shi sai ya zama mai tsanani . Amma abu mafi wuya a damuwa shi sanin mene ne shi, kuma musamman ma yadda za a iya bambanta shi daga matsayin shi . Wand kuman yake da adadin k... | audio/hau_f_372_ev_spontaneous_009.flac | female | 15-29 | Tertiary | 140.84 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_582 | Yana da kyau mu ƙara kyautata alaƙarmu da Ubangiji domin samun tsira. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_582.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.474 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1076 | hau_m_1076_ag_spontaneous_002 | to wannan [?] magana akan in zaku iya rabawa amfanin gona da yake keɓance a yankin ku eh zamu iya rabawa in muna da amfanin gona da yake keɓance a yankin mu kamar irin su [?]dankali [?]irin su umm walaha irin su makani haka da kuma [?]su masara [?] gero[?] dawa, alkama da kuma wake farin wake akwai kuma waken suya sann... | audio/hau_m_1076_ag_spontaneous_002.flac | male | 46-60 | Tertiary | 150.6 | hausa | 40 | AG | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_239 | Duk yarinyar da ba a yi wa gara ba, tana shan gorin dangin miji | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_239.flac | female | 30-45 | Tertiary | 8.354 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1141 | hau_f_1141_he_spontaneous_003 | Bayar da ingantaccen ilimi; yaɗa sahihin bayani game da hanyoyin kamuwa da cuta mai karya garkuwar jiki, da hanyoyin gujewa cutar. Kamar amfani da kariya, ? ? da suka shafi ? ? kororon roba, da gujewa yin jini, ko ? allura da aka riga akayi amfani dasu. Shirye-shirye da faɗakarwa a makarantu, masallatai, coci-coci da g... | audio/hau_f_1141_he_spontaneous_003.flac | female | 15-29 | Tertiary | 213.6 | hausa | 40 | HE | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_182 | Maƙwabta na iya ba da goyon baya idan wani abu mai muhimmanci ya tunkaro ka. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_182.flac | male | 30-45 | Secondary | 6.674 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_090 | Rikici tsakanin ƴan sanda da farar hula yana ƙara rashin aminci tsakanin al'umma da jami’an tsaro. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_090.flac | female | 15-29 | Tertiary | 9.174 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_226 | Na ji daɗin zama da tsohon maƙocina, saboda yakan taimaka min da shawarwari | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_226.flac | male | 30-45 | Secondary | 7.834 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_453 | Ina nema wa maƙotana da ba su da yadda za su yi agaji. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_453.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.214 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_408 | Bayan doguwar tafiya a rayuwa, Rashida ta fahimci cewa nasara tana buƙatar juriya. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_408.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.294 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_518 | Ba a ga miciji tsakanin 'yan ɗakin uwar gidan da na amarya. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_518.flac | female | 30-45 | Primary | 7.874 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_555 | Saratu da mijinta suna son junansu, inda kowa ba ya so ya ga ran ɗaya ya ɓaci | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_555.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.153 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_136 | Yara suna koyon harsuna da dama tun suna makarantar firamare. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_136.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.314 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_162 | Dole kowanne ɗan ƙasa ya biya haraji don ci gaban ƙasarsa da al'ummarta | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_162.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.374 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_600 | Fifita siyan abubuwan buƙata masu muhimmanci na rage kashe kuɗi masu yawa | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_600.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.194 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_212 | hau_m_212_he_spontaneous_025 | Ranan lafiyan duniya ta 2014 ta maida hankali kan cututtukan dake yaɗu ta hanyar masu watsuwa, inda aka jaddada buƙatan ɗaukan matakan rigakafi da kula da cututtukan dake yaɗuwa ta hannun kwari da dabbobi kaman sauro jandila da kuma kwaro. Taken ranan lafiyar duniya na 2014 shi ne cututtukan dake yaɗuwa ta masu watsawa... | audio/hau_m_212_he_spontaneous_025.flac | male | 15-29 | Tertiary | 109.24 | hausa | 40 | HE | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_444 | Na yi fama wajen ganin na tsara abubuwa cikin jadawalin lokaci. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_444.flac | female | 46-60 | Primary | 5.754 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_031 | hau_f_031_ag_spontaneous_034 | Mata a cikin sha’ani na noma, Mata suna ba da tallafi mai yawa a cikin sha’ani na noma, A cikin wani bincike da aka yi aƙalla kaso saba’in ne na gudummawar da mata suke bayarwa a cikin sha’ani na noma, A ciki kaso saba’in na abincin da ake samu a ƙasarmu ta Nigeriya mata su ne suke sarrafa shi, A bisa wannan dalili ne ... | audio/hau_f_031_ag_spontaneous_034.flac | female | 30-45 | Tertiary | 105.6 | hausa | 40 | AG | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_383 | Yana da kyau a hana sare itatuwa ba tare da izini ba don kare muhalli. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_383.flac | male | 46-59 | Tertiary | 7.114 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_517 | Kowane mutum sai da ya taka matakan rayuwa iri-iri, kafin ya kai matsayinsa. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_517.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.254 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_278 | Nana takan yi aikin da aka ba su a makaranta da yamma, domin takan yi barci da wuri | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_278.flac | male | 15-29 | Primary | 8.294 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.