audio audioduration (s) 2.95 550 | speaker_id stringclasses 428
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 34 4.55k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 2.95 550 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_232 | Haɗin kai tsakanin addinai yana taimakawa wajen rage rikice-rikicen da ke tasowa don bambance-bambance. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_232.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.414 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_424 | hau_m_424_ev_spontaneous_010 | Barka da war haka A wannan fai fai An gwado mana ne Wato yanda Wato dangantaka Mai dadi Yanda yake sanya wato zukata Yake sanya zuciyan Wato mutane Kamar yadda muka sani Wato dangantaka Yanayin da ake wato gudanar da ma'amala Na rayuwa Na dangantaka dake tsakani Walau mata da miji ne, Walau saurayi da budurwa Wato abun... | audio/hau_m_424_ev_spontaneous_010.flac | male | 15-29 | Secondary | 173.76 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_205 | Ladi ta ƙi kashe duka kuɗinta don tana tunanin abubuwan ba-zata. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_205.flac | male | 15-29 | Secondary | 7.574 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1003 | hau_f_1003_ag_spontaneous_035 | Taya ma su noman kwakwa musamman a tsakiyar Nigeria, za su iya cire kwakwarsu, kuma su ajiye ta zuwa gaba dan ta ɗan ƙara tsada su saida ita, idan...masu noman kwakwa su na amfani da ajiye kwakwassu...cire kwakwarsu ne lokacin da ta isa cirewa idan ta nuna daga bishiyar da ta ke za'a yanke ta, idan aka yanke ta za'a ka... | audio/hau_f_1003_ag_spontaneous_035.flac | female | 46-60 | Tertiary | 156.18 | hausa | 40 | AG | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_425 | Idan ana koyar da harshen gida, matasa ba za su manta da tushensu ba. | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_425.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.734 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_503 | A duk wata na san nawa nake samu, kuma na san nawa nake kashewa. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_503.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.754 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_230 | hau_m_230_ev_spontaneous_006 | Lallai mutum yai ta abu ana dawo da shi ana dawo da shi ana mayar da shi babu daɗi kuma yana taɓa zuciya wanda ya kansa daga nan ma ya karaya. Kamar ni misali na ɗauki wannan muryan tawa kusan karo na uku kenan zan iya cewa, to ana ta mayar da ni ana ta mayar da ni zuciya takan ji ba daɗi, to amman idan mutum ya sani c... | audio/hau_m_230_ev_spontaneous_006.flac | male | 15-29 | Primary | 98.389333 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_990 | hau_m_990_ag_spontaneous_033 | Ayyukan gona. da suke sarrafa ƙasa a yankinmu. Ayyuka ne waɗanda suke da yawa da gaske waɗanda suke sarrafa gona, wajen aiki a yankinmu. ka ga na farko, suna sarrafa ƙasa, wajen aikin gona. suna sarrafa ƙasa wajen aikin masara ana sarrafa ƙasa wajen aikin shinkafa, ana sarrafa masara wajen aikin dawa ana sarrafa ƙasa w... | audio/hau_m_990_ag_spontaneous_033.flac | male | 46-60 | Tertiary | 152.46 | hausa | 40 | AG | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_195 | Malam Musa ya mayar da hankalinsa ga ɗalibai, don haka aka naɗa shi shugaban makarantar. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_195.flac | male | 46-60 | Secondary | 11.814 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_047 | A lokacin sanyi, ana buƙatar rufe tagogi yadda iska mai sanyi ba zai shiga ba. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_047.flac | female | 46-60 | Secondary | 9.274 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_123 | Zan saurari shirin Iya Ruwa don jin dambarwar siyasar ƙasa da ta jiha. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_123.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.434 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_091 | hau_m_091_ag_spontaneous_018 | Kari girbin masara wato kari girbin masara yana da mahimanci sosai a wurin ajiye masara a ɗaki mai boɗaɗɗe inda iska yana iya shiga. Wato bayan an cire shi daga gona an kawo shi gida, a ajiye shi a ɗaki. Wannan ɗaki ya zamanto cewa ɗaki ne da aka mi shi ciminti a ƙasa, sannan abuɗe shi, bayan an buɗe shi a sa mi shi ne... | audio/hau_m_091_ag_spontaneous_018.flac | male | 15-29 | Primary | 96.42 | hausa | 40 | AG | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_413 | Wasu mutanen kuma idan suna da rufin asiri, shi ke nan kawai babu matsala. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_413.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.774 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_286 | Bayar da wani kaso daga cikin dukiya wata hanyace ta nuna biyayya ga addini. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_286.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.014 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_061 | Ibrahim ya kammala samun horon koyarwa kuma zai fara aiki a wata makaranta a Zaria. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_061.flac | female | 30-45 | Secondary | 7.434 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_186 | A wasu wuraren ana ganin sababbin shawarwari a matsayin ƙalubale ga shugabanci. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_186.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.394 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_311 | Har yanzu ba mu saka ranar da za mu yi bikinmu ba. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_311.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.774 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_425 | Na tuna sanda muka kara a wasan ƙwallon ƙafa tsakanin makarantarmu da taku | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_425.flac | male | 46-60 | Secondary | 6.734 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_288 | Auren Nura da Halima ya ƙarfafa saboda sukan ɗauki lokaci su zauna su tattauna matsalolinsu. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_288.flac | female | 30-45 | Tertiary | 9.594 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_330 | A baya ba a zuwa filin ball sai ranar da babu makaranta. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_330.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.314 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_150 | Wasu jami’an tsaro na tilasta wa mutane ba da kudi don kaucewa matsala. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_150.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.88 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_467 | Kawaici ma wata ɗabi'a ce da ke sa wa mutane su zauna ba yawan saɓani. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_467.flac | female | 15-29 | Tertiary | 9.014 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_091 | hau_m_091_ag_spontaneous_033 | [cs] transforming farm produce[cs] yana nufin ɗiban kayan amfanin gonan da aka girbe daga gona akai su gida wannan hanyar ta kasance misali kaman ka noma shinkafarka ko geronka ko ka noma da warka za ka ɗebe su za ka kai su gida za a samo abun ɗiba kamar babur ko keke ko mota ko dai abun da ya dace kamar wannan dai ga ... | audio/hau_m_091_ag_spontaneous_033.flac | male | 15-29 | Primary | 106.28 | hausa | 40 | AG | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_076 | Duk da haka, wataƙila amfaninta ga wasu, ya fi matsalolinta. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_076.flac | male | 46-60 | Primary | 6.554 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_569 | Na fara wasan ƙwallon ƙafa tun ina ƙarami, kuma ya taimaka min wajen ƙarfafa lafiyar jikina. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_569.flac | male | 46-60 | Secondary | 10.974 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_039 | Idan jami’an tsaro suka riƙe gaskiya da adalci, amana tsakanin su da al’umma za ta ƙaru. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_039.flac | female | 15-29 | Tertiary | 9.534 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_362 | Kuma akwai wani shege da ya isa ya zo ya raina mu? | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_362.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.174 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_378 | Za a ɗauki likita mai zaman kansa don duba tsofaffin gidanmu akai-akai. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_378.flac | female | 60+ | Primary | 8.114 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_341 | Wasu mutane suna jin nauyin hana baƙi shigowa gidajensu saboda yadda al’adun baƙunta na Najeriya suke. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_341.flac | female | 60+ | Primary | 8.834 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_803 | hau_f_803_ev_spontaneous_001 | wannan hotan yana nuna mana wani dattijo me farin ƙyalle a baiyane yake cewa wannan mutumin manomi ne kuma yana cikin aikin noma da girbe yana riƙe da wata katifar shuka wata ƙila yana duba ingancinta ko yana girbie amfanin da ya shuka yanayin gonar yana da kyau ciki da tsirare masu girma wanda ke nuna cewa ƙasar tana ... | audio/hau_f_803_ev_spontaneous_001.flac | female | 30-45 | Tertiary | 164.781333 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_439 | Akwai soyayya mai ƙarfi sosai a tsakanin Aminu da Amina. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_439.flac | female | 15-29 | Primary | 5.774 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_314 | Ƙungiyoyin kare hakkin ɗan-adam suna ƙoƙari wajen caccakar gwamnati sosai. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_314.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.1 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_225 | hau_f_225_he_spontaneous_007 | akwai nau’ikan karyewan ƙashi da yawa wanda za a iya rabasu bisa ga wurin tsanani da halayya na hutu ga wasu nau’in karaya ƙashi na farko a kwai riɓewan karaya wato rushewan karaya shine karyewa , karyewan karyewan Ƙashi wanda ba ya shiga fata akwai Karayan budi karaya a budi shine karyewar ƙashi da ke ratsa fata yana ... | audio/hau_f_225_he_spontaneous_007.flac | female | 30-45 | Tertiary | 88.2 | hausa | 40 | HE | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_172 | Idan ka kasance mai faɗar labaran rayuwarka ga maƙwabta, wasu na iya amfani da su wajen cutar da kai. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_172.flac | male | 30-45 | Secondary | 9.034 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_173 | Na fahimci cewa nuna ƙauna da fahimta na inganta alaƙa tsakanin mutane. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_173.flac | male | 46-60 | Secondary | 9.294 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_139 | Kuskure ne ka rantse, kace Alhaji wane ya fi Alhaji wane kuɗi. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_139.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.994 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_599 | Shan madarar suya yana ƙarfafa jiki da kuma rage yunwa. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_599.flac | female | 46-60 | Tertiary | 4.674 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_029 | Ya kamata ka dinga motsa jiki ko ka samu sauƙin jikinka | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_029.flac | female | 60+ | Primary | 5.494 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_195 | Bayan karayar Halima ta warke, ta fara tafiya da sanda. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_195.flac | female | 15-29 | Tertiary | 4.974 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1003 | hau_f_1003_ag_spontaneous_047 | Ta ya za'ayi ayi shukar abarba kuma a yaɗata a Nigeria? to yanda za'ayi shine abarba aba ce wacce ta ke da kyau a jikin mutum, ta na gina jikinsa ta na mashi maganin cututtuka da dama, to wannan dalilin dai ya sa ake son ta sosai a ko ina a Nigeria, to a yanda...hanyoyin da za'a bi domin a shukata ko kuma ayi ma...ko k... | audio/hau_f_1003_ag_spontaneous_047.flac | female | 46-60 | Tertiary | 164.16 | hausa | 40 | AG | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_446 | Wasu iyaye suna tunatar da ‘ya’yansu irin wahalar da suka sha don su ci gaba. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_446.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.994 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_562 | Hausawa sun ce zama lafiya ya fi zama ɗan sarki. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_562.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.234 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_130 | Sauraron wa’azi a hanya yana taimakawa wajen ƙarfafa ruhin mutum. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_130.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.673 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_170 | Ka ware lokaci domin samun nutsuwa da walwala, bayan ayyukan kula da iyali. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_170.flac | female | 60+ | Primary | 7.554 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_259 | Na fi samun nutsuwa da sakewa a lokacin da ake sanyi. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_259.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.014 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_622 | hau_f_622_ag_spontaneous_006 | Girƃi. Kaman yadda muke gani, wani mutumi yana tsaye a cikin babbar gona, a hannunsa, yana riƙe da wata babbar doya, cike yake da ƙasa ko mu ce yashi, wanda ke nuna cewa, ya tono ta ne a hankali daga ƙasa da taimakon fartanya, domin kada ya ji mata rauni. A gefensa kuma, muna iya ganin rami inda ya ciro doyar daga ciki... | audio/hau_f_622_ag_spontaneous_006.flac | female | 15-29 | Tertiary | 112.6 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_091 | hau_m_091_ag_spontaneous_031 | Idan aka ce [cs] raw materials[cs], ana nufin albarkatun ƙasa. Su ne abubuwan da ake samo kai tsaye daga ƙasa ba tare da an sarrafa su ba. Daga waɗannan albarkatun ƙasa ake samar da kayan amfani. Tsintsiya ma tana daga cikin albarkatun ƙasa, saboda ba shuka ce ake nomawa ba, kuma ba amfanin gona ba ne. Ita a dai daga A... | audio/hau_m_091_ag_spontaneous_031.flac | male | 15-29 | Primary | 105.76 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_1104 | hau_f_1104_he_spontaneous_001 | Assalama alaikum wahmatullahi wa barakatuhu" Kamar yadda kuka ce ayi maku bayani akan yanda Yanda ma'aikatan lafiya suke dabbatar da tsabtacacen hannu domin rage Yaduwar cuta a asibiti Na farko dai akwai wanke hannu akai-akai Yin amfani da sabulu Da ruwa mai Da ruwa na tsawon aƙalla daƙiƙa Ishirin Kafin na Bayan kula d... | audio/hau_f_1104_he_spontaneous_001.flac | female | 15-29 | Tertiary | 156.18 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_051 | hau_m_051_ev_spontaneous_012 | Yawwa mai lissafi ne ke bayani, a inda yake gudanad da kuɗaɗensa a ranar biyan albashi. A cikin wannan bayanin mai lissafi zai yi bayani yanda ake tsara kuɗi daga albashi yanda ake tsara, shaga da fiɗan da fitan kuɗaɗe. yanzu misali na ɗaya ana magana ne a kan kuɗin shiga, a lokacin biyan al’bashi kuɗin shiga na farko ... | audio/hau_m_051_ev_spontaneous_012.flac | male | 15-29 | Tertiary | 104.1 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_388 | A bana, wata uwa ta koyi amfani da waya don tuntuɓar ‘ya’yanta cikin sauƙi. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_388.flac | female | 60+ | Primary | 8.834 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_167 | Ina ƙoƙarin fahimtar yadda mutane ke ji domin gujewa yin abin da zai ɓata musu rai. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_167.flac | male | 46-60 | Secondary | 9.794 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_099 | Haruna Aliyu yana cin moriyar yin wasanni ta hanyar motsa jikinsa a kullum . | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_099.flac | male | 60+ | Tertiary | 6.794 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_115 | Bello ne yake jinyar sa, inda yake rarrashin sa a duk lokacin yake kuka. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_115.flac | male | 46-60 | Secondary | 7.934 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_972 | hau_f_972_ag_spontaneous_014 | Ilimin al'adu yana da matukar mahimmaci wajen gudanar da aykin kiwon shanu a arewacin Nigeria, musamman wajen tsarin habakar dabbobi da kuma haihuwa, wannan ilimi na gargajiya yana dogara ne akan kwarewar manoma da kuma tarihin al'adu na yankin, wanda ke taimakawa wajen tabbatar da cewa dabbobi suna samun kulawa mai ky... | audio/hau_f_972_ag_spontaneous_014.flac | female | 46-60 | Tertiary | 167.64 | hausa | 40 | AG | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_103 | In aka je wajen kuma ba abincin da zai ci to ya za a yi? | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_103.flac | female | 15-29 | Primary | 7.494 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_081 | hau_m_081_ev_spontaneous_028 | A wannan jadawali za mu ga me ake nufi da hauhawar farashi da kuma karyewar arziki. Masan kan ce , hauhawar farashi tana ta'allaka ne lokacin da alumma ta ta'allaka wajen neman wani abu irin ɗaya ko kuma buƙata a kan wannan abu ta yi yawa, kamar kayan abinci ko kuma kayan hidaje ko kuma abun hawa mota da sauransu . Da ... | audio/hau_m_081_ev_spontaneous_028.flac | male | 15-29 | Primary | 95 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_183 | Mutanen kirki ne suke son taimakon juna a tsakaninsu sosai. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_183.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.134 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1019 | hau_f_1019_ag_spontaneous_015 | zan yi bayani game da mahimmancin noman ayaba ga manoma da al'umomi a kudu masu kudancin najeria samar da ayukan yi ayukan yi suna daya dagacikin manyan anfani da manoman ayaba ke kawo wa al'umma akwai matakai da dama a harkan noman ayaba wanda ke samar da ayukan yi wa mutane da dama wasu da ga cikin ayukan sun hada da... | audio/hau_f_1019_ag_spontaneous_015.flac | female | 46-60 | Tertiary | 174.18 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_1132 | hau_f_1132_ag_spontaneous_025 | A cikin noma na daidaito a na amfani da naura auna bayane dan tattara bayane ma su mahimmanci da za su taimaka wajen inganta ayukan gona ga wasu da ga cikin nauyukan bayane da zaa iya tattara tattara ta ta amfani da naurorin auna bayane a cikin noma, na farko, yanayin kasa naurorin auna bayane na iya auna yanayin kasa ... | audio/hau_f_1132_ag_spontaneous_025.flac | female | 15-29 | Tertiary | 167.64 | hausa | 40 | AG | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_420 | Batulu tana neman shawara a duk lokacin da ta samu kanta a halin ni-'yasu | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_420.flac | male | 30-45 | Tertiary | 10.74 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_430 | Saminu ya jaddada godiyarsa ga limamin garinsu bisa addu’o’in da yake yi masa | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_430.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.033 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_529 | Wani lokaci, akan samu sabani tsakanin dangi saboda yadda ake gudanar da shirin biki. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_529.flac | female | 30-45 | Tertiary | 8.814 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_050 | Na gano cewa yawan bayyana abubuwan kaina ga mutane yana iya kawo matsaloli. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_050.flac | male | 30-45 | Secondary | 9.854 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_199 | Idan muka koyi gode wa Allah, ba za mu wahala da kwatance da wasu ba. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_199.flac | female | 30-45 | Tertiary | 14.034 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_361 | Yawan rikici a mu'amala yana rage amana tare da ƙarfafa rashin fahimta. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_361.flac | female | 30-45 | Tertiary | 8.054 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_054 | Idan ka tashi da safe ya kamata ka zazzagaya domin jininka ya tsinke. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_054.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.054 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_399 | hau_m_399_ag_spontaneous_044 | Yadda ake kiwon kajin gida a yankin mu, a yankin mu kiwon kaji yana da matukar muhimmanci domin samar da nama kwai da kuma kasuwanci, ana yin kiwon kaji ta hanyoyi daban-daban kamar iwon gargajiya, kiwon zamani da kuma kiwon kaji a gonakai na musamman, hanyoyin kiwon sun haɗa da na gargajiya wannan hanyar it ace mafi s... | audio/hau_m_399_ag_spontaneous_044.flac | male | 15-29 | Tertiary | 112.64 | hausa | 40 | AG | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_400 | Ai a can suke cin abinci saboda ya fi arha sosai | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_400.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.113 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_486 | Umma kin ga Adil ko yana tsokana ta, ki yi min tsakani da shi. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_486.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.994 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_245 | Jamila da Jamilu suna shirin zuwa tashar jirgin ƙasa su yi kallo | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_245.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.174 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_676 | hau_f_676_ev_spontaneous_014 | Wannan masana'antar tatsar mai ne Ko kuma in ce Inda ake cire manja a jikin kwakwar manja Kwakwar manja dai ana samunta ne A Gurare kamarsu Kamar su, Ebonyi, delta, da dai sauran su Ƙasashen iyamarai a taƙaice Kwakwar manja ana tatsan...ana tatsan ta ne a Magudanar tatsan manja Yayin da mutane suke amfani da Injin Waje... | audio/hau_f_676_ev_spontaneous_014.flac | female | 15-29 | Tertiary | 152.682667 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1101 | hau_f_1101_ag_spontaneous_021 | Kamar yadda kuke gani nan wani wuri ne da ake sayar da kayan abinci,da kayan sinadarai [uhm] ga shi nan wuri ne babba an yi shi kamar kamfani,Toh ba kamfani ba ne kasuwa ne amma na abinci kayan masarufi da ake sayarwa, gashi zaka gan shi an yi, an yi shi wuri wuri wuri abin da kake buƙata na kayan abinci da masarufi in... | audio/hau_f_1101_ag_spontaneous_021.flac | female | 60+ | Secondary | 151.8 | hausa | 40 | AG | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_297 | Yana da kyau iyaye su koyar da ƴaƴansu ayyukan gida tun suna ƙanana. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_297.flac | female | 60+ | Primary | 8.354 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_151 | Da yamma dai an fi samun cunkoson ababen hawa da tsaiko. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_151.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.814 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_304 | Musa ya tare da sabuwar amaryarsa, a sabon gidan da ya gina. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_304.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.534 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_178 | Yau na gwammace hawa babur saboda tituna suna da cunkoso. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_178.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.114 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_329 | A yau, Gambo zai ƙoƙarta ya taimaki wani mai matsala. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_329.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.794 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_382 | Najeriya ƙasa ɗaya ce, dukka ƙabilu suna zaman lafiya da juna | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_382.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.194 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_003 | Mahalarta taron sun jajanta wa juna kan abin da ya faru a unguwar tasu | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_003.flac | female | 15-29 | Primary | 6.334 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_071 | Zanin gadon da kika shimfiɗa ya yi matuƙar kyau sosai | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_071.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.334 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_060 | Satinsu uku suna shan garin kwaki, saboda talauci da babu | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_060.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.474 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_220 | Ado ya ce za a raba kyaututtuka ga waɗanda suka fi yin rawar gani a wannan bikin. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_220.flac | female | 15-29 | Primary | 8.254 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_364 | Dole ne a dinga yi wa ma'akata uziri su yi wani aikin daga gida. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_364.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.154 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_016 | Wasu mutane na fuskantar wahala wajen yin kasafi saboda ƙarancin kuɗi. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_016.flac | female | 60+ | Primary | 6.914 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_579 | Makarantarsu Ahmad ma sun ƙara kuɗin makaranta, shi ya sa babansa ya ce ba zai iya ba | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_579.flac | male | 30-45 | Primary | 8.474 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_115 | Ina koyar da mutane su kasance masu fatan alheri ga junansu a kowane lokaci. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_115.flac | male | 15-29 | Secondary | 8.073 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_573 | Lokacin da mutum ya shiga ofis, yana da kyau ya fara gaisuwa da sallama mai kyau. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_573.flac | female | 46-60 | Secondary | 8.674 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_487 | Kenya da Ethiopia sun shahara wajen gudun nesa, kuma suna ‘yan wasa iri iri | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_487.flac | male | 46-60 | Secondary | 11.174 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1108 | hau_f_1108_ag_spontaneous_018 | uhmmm kayan aiki na na;urori suna taka muhimmiyar rawa wajan inganta damar kasuwa da ingancin sarkar darajar manoma a Najeriya ta hanyoyi da dama samun bayanai, bayani kan kasuwa manhajojin na'urori suna bamu damar samun bayanai kan farashin kayan amfanin gona a kasuwanni daba-daban wanda ke basu damar sanin lokacin da... | audio/hau_f_1108_ag_spontaneous_018.flac | female | 46-60 | Tertiary | 151.26 | hausa | 40 | AG | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_494 | Sau tari abinda ke sanya alaƙa ta kasa komawa daidai shi ne ƙin karɓar laifi. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_494.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.554 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_519 | Ƙanina musa ne ya dinga kawo min abinci, da na kwanta a asibiti. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_519.flac | female | 30-45 | Primary | 6.114 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_476 | Lokacin da agogo ta buga, da na farka sai na shafa idanuwana kafin in tashi. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_476.flac | female | 46-60 | Tertiary | 8.054 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_468 | Ado yana tunanin halartar bikin Ofala a Onitsha a shekara mai zuwa. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_468.flac | female | 15-29 | Primary | 5.554 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_039 | Addini yana da tasiri sosai wajen yanke shawarwari akan aure | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_039.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.66 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_147 | Na fahimci cewa maganar zuciya da gaskiya tana inganta alaƙar mutum da wasu. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_147.flac | female | 30-45 | Primary | 9.034 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_018 | Surukai sun cancanci a girmama su domin su ma iyaye ne | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_018.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.574 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_220 | Idris ya fuskanci hauhawar farashin magani, amma ajiyarsa ta taimaka masa. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_220.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.774 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_370 | A bana, Harira za ta fara tara kudi don sayen mota sabuwa. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_370.flac | male | 15-29 | Primary | 6.294 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_364 | Idan na manta da goge haƙora da safe, ba na jin daɗin magana da mutane. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_364.flac | female | 46-60 | Tertiary | 6.994 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_273 | Yana da kyau mutum ya kasance mai son koyo domin ya kasance da sababbin bayanai. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_273.flac | female | 15-29 | Secondary | 8.594 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.